Sarkin Dala 05-02-2025 Episode 41
20:14
23 сағат бұрын
Sarkin Dala 03-02-2025 Episode 40
21:05
7 сағат бұрын
Sarkin Dala 30-01-2025 Episode 39
21:05
14 сағат бұрын
Sarkin Dala 29-01-2025 Episode 38
20:34
16 сағат бұрын
Пікірлер
@KhadijaSalisuIsah
@KhadijaSalisuIsah 3 сағат бұрын
Aslm dan allah asamana farkon wannan labarin naduba naga dukka babu ina tinanin na 30-1-2025 kenan dan allah asamana shi
@Abdnljbrn
@Abdnljbrn 16 сағат бұрын
Managidiya
@OnlyMy-c3z
@OnlyMy-c3z 16 сағат бұрын
Basi shogaban kasa hon rabul
@OnlyMy-c3z
@OnlyMy-c3z 16 сағат бұрын
Basi shogaban kasa hon rabul
@OnlyMy-c3z
@OnlyMy-c3z 16 сағат бұрын
Basi shogaban kasa hon rabul
@OnlyMy-c3z
@OnlyMy-c3z 16 сағат бұрын
Dan Allah achikinku wani yatsaya takararra shogaban chin Nigeria
@AdawiyaMahamud-v8d
@AdawiyaMahamud-v8d 17 сағат бұрын
Masha Allah jazakallahu khairan
@Khadijatankobaba21Baba
@Khadijatankobaba21Baba Күн бұрын
Inalillahi wa ina ilaihirrajiun
@auwalumarkhalid2186
@auwalumarkhalid2186 Күн бұрын
Allah ya karawa ryw albarka
@zaharaddeenlawan8177
@zaharaddeenlawan8177 Күн бұрын
Allah Sarki rayuwa kenan hakika idan kana raye ba abinda bazakaji ba kuma ka gani Allah yasa mu cika da imani
@highlightfootball050
@highlightfootball050 Күн бұрын
Dan Allah ina dr Muhammad kani yai Yana ina please bamaji muriyanshi
@aishabg3003
@aishabg3003 2 күн бұрын
Mashaallah Allah ya saka muku da alkhairi
@IsmailMuhammad-v6j
@IsmailMuhammad-v6j 2 күн бұрын
Fatan alkhairi dala FM kano labarin wannan bazawara kaddarane Allah yakawomatamafita arayuwa
@DgAsd-cq3gs
@DgAsd-cq3gs 2 күн бұрын
Toh wanan mahaukaci ne gaskiya
@muhammadsani5239
@muhammadsani5239 2 күн бұрын
Amma kinta6a bada shawarar akaishi asibitin mahaukata aduba lafiyarsa? Kokuma ayimasa Rukiyya.
@aminanasir8028
@aminanasir8028 2 күн бұрын
😢😢😢😢
@ibrahimadaddy6334
@ibrahimadaddy6334 3 күн бұрын
Masha allah
@mustaphausman2466
@mustaphausman2466 3 күн бұрын
Kai asamau wannan labarin nata a kawai zuki ta malle tayaya zatace shekararta uku bata waya da babanta in yafita aiki bazatayi waya da babanta ba ?
@welcomeramadan3111
@welcomeramadan3111 3 күн бұрын
Lalle wannan yayinisa Allah yasa mudace duniya da lahira Allah yaimana tsari da mumunar qaddara hasbunallahu wani malwakil
@AdawiyaMahamud-v8d
@AdawiyaMahamud-v8d 3 күн бұрын
Toh ai akwai magani gargajiya kuma ana dacewa da ikon Allah anawarkewa kwata kwata insha Allahu
@HananHamza-e3c
@HananHamza-e3c 3 күн бұрын
Dan akuya kawai ya sana bin mata shiya yake zarginta
@AdawiyaMahamud-v8d
@AdawiyaMahamud-v8d 3 күн бұрын
Duk mijin da yake zargin matarsa bakaramin mazinaci bane fasiqi yana ganin abinda yakeyi shine kowa yakeyi
@HananHamza-e3c
@HananHamza-e3c 3 күн бұрын
Tabbas hakane
@HussainaAbubakar-gs7wp
@HussainaAbubakar-gs7wp 2 күн бұрын
Haka suke macutan
@DgAsd-cq3gs
@DgAsd-cq3gs 2 күн бұрын
لا حول ولاقوة الا بالله العلي العظيم
@AdawiyaMahamud-v8d
@AdawiyaMahamud-v8d 2 күн бұрын
Aifa sai la'haula Wala kuwata Allah yayayewa kowa dukkan damuwarsa
@AdawiyaMahamud-v8d
@AdawiyaMahamud-v8d 2 күн бұрын
Aifa sai la'haula Wala kuwata Allah yayayewa kowa dukkan damuwarsa
@Ummusudais1101
@Ummusudais1101 3 күн бұрын
First viewer 😊
@SalisuIbrahim-q7u
@SalisuIbrahim-q7u 3 күн бұрын
Allah yaharamtawa wuta cin namanku
@SalisuIbrahim-q7u
@SalisuIbrahim-q7u 3 күн бұрын
Allah yasa aljannace makomarsu Dan annabi muhammad
@SalisuIbrahim-q7u
@SalisuIbrahim-q7u 3 күн бұрын
Allah yasa aljannace makoma
@SalisuIbrahim-q7u
@SalisuIbrahim-q7u 3 күн бұрын
Allah yataimakeki
@SulemanMuss
@SulemanMuss 4 күн бұрын
To aiku bakusan wani abuba gerawa kamfaninwaye
@adsdsadsdzasadds635
@adsdsadsdzasadds635 4 күн бұрын
SS😂😂😂😂
@USMAN..DONO-t1h
@USMAN..DONO-t1h 4 күн бұрын
Yes
@USMAN..DONO-t1h
@USMAN..DONO-t1h 4 күн бұрын
Come Bello basi fage ina yinka
@idrissmuhamednana4948
@idrissmuhamednana4948 4 күн бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 16:01
@idrissmuhamednana4948
@idrissmuhamednana4948 4 күн бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@Kannywood_latest_update
@Kannywood_latest_update 4 күн бұрын
Nifa wlh ina tunanin wani abu Gaskiya akwai lauje cikin nadi 1.Asma'u sadiq ya kamata ku tambayeta cutar HIV waya sakawa wani tsakanin ita da mijin, tunda duk matansa babu mai ita sai wannan matar kunga zai wahala ba ita ta shafa masa ba . Gashi ana zarginta akan bin maza harda mijin data aura Kuyi tunani fa ba uban da zai zargi dansa na cikinsa haka kawai dan san zuciya, magana fa ta Allah, Tabbas akwai abinda ya gani, Ya kamata zawarawa suji tsoron Allah su dinga fadar komai yanda yake , Muna miki fatan alkhairi , Allah ya kawo miki mafita😇
@hassanumar3187
@hassanumar3187 5 күн бұрын
Masha Allah Ubangiji Allah ya qara muku qwarin gwiwa akan wannan aiki da kukeyi
@hajarasanimuhammad9608
@hajarasanimuhammad9608 5 күн бұрын
Ai idan aka duba, tension ya riga ya gama yi masa yawa ya kai makura a tashin hankali,to komai kankantar wani abu yanzu tunzurashi zai yi.kuma hajiya ta dade tana cusguna masa Sannan kuma ita mai gidoga ba haka kawai ta bashi ba,danne takeyi da asiri.
@adsdsadsdzasadds635
@adsdsadsdzasadds635 5 күн бұрын
😭😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@الا-ح5ظ
@الا-ح5ظ 5 күн бұрын
1
@drriddle5604
@drriddle5604 5 күн бұрын
Innalillahi wa’inna ilaihir Raji’un 😢😢
@habibaadamhabiba2169
@habibaadamhabiba2169 6 күн бұрын
Lalle na yarda kishin maza daban ne..kodai ya gaji da itane..soyake yasaketa?
@aishaisahisah3792
@aishaisahisah3792 6 күн бұрын
Ikon Allah 😢maza Kala Kala hmmm
@EeEe-m8o
@EeEe-m8o 6 күн бұрын
🤔🤔🤔
@zeezeebo
@zeezeebo 6 күн бұрын
Innalillahi wa innailahi rajiun
@auwalrabiu7314
@auwalrabiu7314 6 күн бұрын
Wannan kuwa ba wani makocin mu bane kuwa
@drriddle5604
@drriddle5604 5 күн бұрын
😂😂😂😂😂
@IsmailMuhammad-v6j
@IsmailMuhammad-v6j 6 күн бұрын
Masha allah
@Abdnljbrn
@Abdnljbrn 6 күн бұрын
Inayimaku fatan alkairi
@Amsymaigoro
@Amsymaigoro 6 күн бұрын
Lallai wannan miji naki katon jahili ne..aure DA zargi Ai Babu shi
@OnlyMy-c3z
@OnlyMy-c3z 6 күн бұрын
Allah yabaka iko binchike wlh kabani dariya dakachi murtala sulen garo yakai qara 😂
@OnlyMy-c3z
@OnlyMy-c3z 6 күн бұрын
😂
@SaloomSS-s4p
@SaloomSS-s4p 6 күн бұрын
🙏🙏🙏🙏🙏inamuku fatan alkayr😭😭😭😭😭