Firarka da Bagobiri mai kayan faɗa ya bada labarin kwalara tsoro. Ƙila ya manta wasu waɗanda ya yi da su sai dai kaɗan.
@sulemanidris552541 минут бұрын
Sannu Da kokari al ameeen
@AbdulMohammed-q9v56 минут бұрын
Kai Al ameen wan Nan Anya yayi damben kau
@DeeniTukurСағат бұрын
Al'amin a tambaye shi ya damben su da baturen gora
@JibrinMuhammad-b1u2 сағат бұрын
Al Amin baba bayi dambe ba
@YayaAli-d9f4 сағат бұрын
shi yakawu, kisa darin da yayi
@NazirShehu-ym4so6 сағат бұрын
Patan alheri al’amin ❤
@masudabubkr59029 сағат бұрын
Al'amin wlh yaga babu hanya shiyasa da Wanda ya rainane wlh bazaice hannushi ya tashiba duk karyaçe
@alameensokototv4968 сағат бұрын
Hhhhhhh
@IbrahimibraIbrahimibra-fi6fr5 сағат бұрын
wannan hakane karyane bawani hannun da yattashi
@KasimuYaroSokoto-i3m10 сағат бұрын
❤❤❤❤❤
@alameensokototv4968 сағат бұрын
Aha
@AbubakarIsahSaniMessi10 сағат бұрын
Allah ya sani wallahi ina sonka Al'Ameen
@alameensokototv4968 сағат бұрын
Nagode sosai
@AminuDahiru-t6u11 сағат бұрын
gaskiya ne dogon sani allah bada sa,a
@Ibrahimharunaibrahimharuna-v5u12 сағат бұрын
Karya maganar banzace
@alameensokototv4968 сағат бұрын
Hakane
@SalisuDansunnah16 сағат бұрын
Allah yajikan musulmi
@alameensokototv4968 сағат бұрын
Ameen
@surajoafakamuhammad70016 сағат бұрын
Ka yi magana sai dai cire ma Shago zaruntaka, wannan son rai ne. An tabbatar cewa da yawan wanda Shago ya kashe basu neman fansa. Amman dai, rashin ba da dambe da Shago ya yi nakasu ne, ko da yake kowa na da nashi tsari. Tsarin Shago shi ne kisa daya ba kari. Al amin muna godiya da tarihin magabata 'yan dambe.
@alameensokototv4968 сағат бұрын
Nagode sosai
@HassanRabiu-e7s21 сағат бұрын
Hassan Ra biu
@alameensokototv4968 сағат бұрын
Eh
@abdula602723 сағат бұрын
Al'ameen gaskiya Ina jin dadin yanda kake hira na ilimi sosai da yandambe da tsofaffin Yan dambe..keep it up 👍🏾👍🏾
@alameensokototv4968 сағат бұрын
Nagode sosai
@Babangidaadamu-ey4efКүн бұрын
Allah bamairabo sa a
@alameensokototv4968 сағат бұрын
Ameen
@shehuabubakaКүн бұрын
𝑩𝒂𝒉𝒂𝒈𝒐 𝒂𝒍𝒍𝒂𝒉 𝒚𝒂 𝒃𝒂𝒌𝒂 𝒍𝒇𝒚
@alameensokototv4968 сағат бұрын
Ameen
@UmargarbaYauКүн бұрын
❤❤❤❤❤ up Jamus waye yarge
@shafiuyunusa2309Күн бұрын
Sarki yace da Yakoma gida bashi da mikin Dambe Kwara ace yamutu
@shafiuyunusa2309Күн бұрын
Nagode Sarkina
@DahiroAbdoulayeКүн бұрын
Dama bhg maitksr karyata zazu maganine untache karya kawai
@SalimAbdoullahi-o7tКүн бұрын
ya gudu yaje ina kaima Al' ameen karika fadin gaskiya
@iPHONE-68Күн бұрын
Qarya kake wlh kana tsoran bahagon alikawoji wlh baka san dambe da hi
@umaridris8921Күн бұрын
To Kai KaDaure Hannunka Ka Kama Shi😂
@abbaabdullahi3360Күн бұрын
Hmmm Kai dallah gyra tsoransa ykeji Kuma ya bigeshi
@abbaabdullahi3360Күн бұрын
Al'ameen u are the best
@ShariffShariff-j3lКүн бұрын
Tambuwel mu jamus bakayi mana adalci ba ataqaice Dai wan nan motaar Guramada kaba ITA saboda inbahakaba yaza ayi kace guramada sukawo yandambe shabiyu su Kuma jamus sukawo shida? Kaga wan nan tsarin ba adalci aciki danhaka kaidai tambuwel Kaba guramada Mota Kawai Amma Kuma kaqi kafada kai tsaye
@abubakarmuhammad2813Күн бұрын
Uhmmm shariff kabarshi kawai da ikon allah kuma motar ta jamus ce bakaji abinda hausawa suke cewa ba dan Kazan da uwarshi takasa allah ke bashi abinci mu munsan mune ba a so kaidai kai shiru kawai
@muhammadabdulbashiru7101Күн бұрын
Dole dai abi sarki danliti😂
@umarshehualhaji9074Күн бұрын
Ai wannan gaskiya nauyin duka yakai shi kasa.
@MustapahMisahКүн бұрын
gaskiya kisa,4,shagon mada yayiwa horo
@AWAISUHARUNA8177Күн бұрын
Bahagon Mai takwasara zai chika inasha Allah
@aliyubello651Күн бұрын
🎉🎉🎉
@mohemdadem71782 күн бұрын
Masha Allah tabarakhala Allah yakara lfy da nisan kwana
@sulemanidris55252 күн бұрын
Sannu da kokari al ameeen
@SurajoAkudi-wi7rz2 күн бұрын
Ebola Ni kokafada kokarka fada Kowa yasani Koma Sai kaska ta Mutu DA haushin kifi 😂😂😂
@SHAFIUISHAQ-w2e2 күн бұрын
Salm al.ameen nimasoyin a rewane amma shagon dije ya buge horo a katsina magamar jibiy hirji amma wlh babu photo saboda duk wani mai camera saida aka ansheta babu wanda yakeda video ko photo
@AminuZango-o5w2 күн бұрын
Ka gyara echo naka
@SaifullahiIdrisHassan2 күн бұрын
Agabana kisa bakwae yama
@iPHONE-682 күн бұрын
Kaji koh😂
@muwafaqumar11432 күн бұрын
Kaga yan dambe allaji. Dambe har dambe.
@KasimuYaroSokoto-i3m2 күн бұрын
ALLAH yajikan shi darahama mukuma i tamu tazo Allah yasa muchika da imani
@SurajoAkudi-wi7rz2 күн бұрын
Allah yakara basira Baba labaran
@muazuyahuza25142 күн бұрын
Wlh TUN DA DAGA TARISHIN GOGA SHAGO NAKE BIBIYARKA SOSAI
@usmanmuazu13772 күн бұрын
Don Allah waye mawakin nan mai jan kaya?
@usmanmuazu13772 күн бұрын
Aha kura, Allah yajiksn maza
@AbdulkadirAbdulmumin3 күн бұрын
Aslm almaeen Dan Allah katuromin wakar bubi
@abbaabdullahi33603 күн бұрын
Al'ameen u are the best ever among the dambe jonalist 🎉
@MuhammadAdam-n9l3 күн бұрын
MUTUWA KASHE MUTANE KIMUTU NA DOTSIN MARI
@IbrahimYusuf-x1w3 күн бұрын
A Gaskiya al.amin yakamata a zanka biyan tsofaf fin yan dambe fansho da garatuti To Amma lokacin da suna nasu lokacin ina Alkhairan da kukesamu ya kamata a Saida wata kaddara a Kama wata sana ar
@AhmadBuwai3 күн бұрын
Mu munsan Sani Dan Gurumada Jarumine kuma yakai Jarumi don haka duk wakar da akayi mashi ya chanchanta yahauta
@AhmadBuwai3 күн бұрын
Aiiah yajikan Bahagon Dutsinmari
@usmanyunusa17783 күн бұрын
Al'ameen ka manta baka tambyi sarki ba damben su da Taye kuma dai sarki ai ana buge shi amma tun da aka fara fira nan sarki ba wuce kisa 3 ko 4 ya yarda dasu ba
@adamubibrahim70213 күн бұрын
Gabana Horo ya taka Dambe a Rijau dashida Lasa Maye