UMAR DANGIWA - ALH SANI ALIYU DANDAWO
30:22
AJIYAN KANO - ALH SANI ALIYU DANDAWO
24:07
IBB - ALH SANI ALIYU DANDAWO
29:41
2 жыл бұрын
AHMAD ARUWA - ALH SANI ALIYU DANDAWO
4:38
Пікірлер
@AbubakarMuhammad-w6e1e
@AbubakarMuhammad-w6e1e 19 күн бұрын
Kowattuna Bara bajidadin banaba
@AbbakarUsman-d3t
@AbbakarUsman-d3t Ай бұрын
Wam ban koko
@AbbakarUsman-d3t
@AbbakarUsman-d3t Ай бұрын
Allah yajika ka da rahama
@nasirubawa4553
@nasirubawa4553 2 ай бұрын
Wakar sarkin makera
@nasirubawa4553
@nasirubawa4553 2 ай бұрын
Allahmd, gaskia ka kyauta
@AnasShehudukku
@AnasShehudukku 3 ай бұрын
Allah sarki jiya ba yau ba..Allah ubangiji ya jikan su da rahama sa..ya kuma kaytata makoncin su..inamu tazo Allah yasa mucika da İmanı mumutu a matasyin muslim..Allah ya daukaka musulinci da Muslim..Allah ya shirye mu ya kuma hada kan Muslim duniya baki daya mu Amin ya hayyu ya kayyum🤲🤲🤲
@AnasShehudukku
@AnasShehudukku 3 ай бұрын
Allah sarki jiya ba yau ba..Allah ubangiji ya jikin su baki dayan su..ya kuma kautata makoncin su..mu kuma idan namu tazo Allah ubangiji ya jikan mu yayi mana rahama..da duk müslimin duniya baki daya..ya kuma daukaka muslinci da Muslim..ya shirye mu..kuma Allah ubangiji ya hada kan Muslim duniya gaba daya
@Omaryauri
@Omaryauri 3 ай бұрын
@@AnasShehudukku Aameen ya Rabbi
@AbuZaki-i7l
@AbuZaki-i7l 4 ай бұрын
Allah ka gafartama Alhaji sani
@Hausa-One
@Hausa-One 4 ай бұрын
Salam. Don Allah Malam Umar ina da tambaya. Wanene Kwakwute Ja'afaru Dan Abdullahi da Sani Aliyu yai masa waka. Don Allah ka taimaka min. Shine Sarki Tukur ko ba shi ba ne. Kuma sarauta ce Kwakwuten ko sunansa ne. Sannan har yanzu ina bin ka bashin wakar Sarkin Makera. Allah Ya baka iko ka dora mana ita. Ameen. Ni Bakano ne mazaunin Washington DC ta Amurka, amma ina sha'awar tsarin sarautar Yauri saboda wakokin Sarki Tukur na Sani Aliyu Dandawo. Akwai wata waka da ka dora mana ta Hassan Tukur, Allah Ya gafarta masa, "Zan gurin Hassan Tukur Zaki ..." wakar ta yi dadi sasai har ma ina ganin ta fi karfinsa. Amma ba ta fita sosai ba. Allah Ya sa Ibrahim Sani Aliyu Dandawo zai iya maimata mana ita ka dora mana. Na yi burin da Allah Ya bar shi ya zama Sarki. Amma ba haka Allah ya shirya ba. Allah Ya gafarta masa shi da mahaifinsa. Malam Umar na gode maka.
@Omaryauri
@Omaryauri 4 ай бұрын
@@Hausa-One Walkm salam Kwakute Jafaru dan sarkin Yauri Abdullahi ne, sarautar kwakute yana nufin uban kasan garin shanga, bisa al'ada ana kiran uban kasan garin shanga da suna kwakute. yayi shekaru da dan dama bisa sarautar kamin ALLAH ya masa rasuwa, yanxu haka dai dan cikin sa ke bisa sarautar mai suna Nasiru
@Omaryauri
@Omaryauri 4 ай бұрын
Insha'allahu za'a aza wakar sarkin Makera.
@Omaryauri
@Omaryauri 4 ай бұрын
A'a ya Hayyu ya Qayyum
@dahirujibrinsfawa
@dahirujibrinsfawa 4 ай бұрын
Amin
@Hausa-One
@Hausa-One 6 ай бұрын
Wakar Kwakute biyu ce. Daya tana samuwa amma dayar ba ta samuwa. "Mai kwana da shiri Kwakute" ce take samo amma dayar ba ta samuwa. Ka taimaka mana ka dora ta ita kadai. Muna godiya. Jazakallah. Shi kuma Allah Ya jikansa, Ya raya Ibrahim akan wannan sana'a.
@ZayyanuMoyi
@ZayyanuMoyi 6 ай бұрын
Allah yajikan mazan jiya
@MurtalaAbubakar-vh4de
@MurtalaAbubakar-vh4de 7 ай бұрын
Allah yagafartamasa
@aliyubashirdanmusa8075
@aliyubashirdanmusa8075 7 ай бұрын
Allah yasa ka da alkhairi, umaru dikko, Allah yasa yana aljannah
@Omaryauri
@Omaryauri 7 ай бұрын
Amin
@shamsudeenyusuf4372
@shamsudeenyusuf4372 8 ай бұрын
Alhaji Ibrahim Allah kara basira
@Omaryauri
@Omaryauri 4 ай бұрын
Aameen
@bashirahmad296
@bashirahmad296 9 ай бұрын
What a beautiful song,we really lost our genre in true Hausa music
@AbdulJegaJafaeJega
@AbdulJegaJafaeJega 10 ай бұрын
ALLAH YAJI KAN MAZA
@AbdulJegaJafaeJega
@AbdulJegaJafaeJega 10 ай бұрын
Dan Allah kusa wakokin yanusa garkuwan mawakan kebbi
@diggisirajo
@diggisirajo 11 ай бұрын
This is lovely
@NafiuAbdullahi-mx6sj
@NafiuAbdullahi-mx6sj 11 ай бұрын
Please Don Allah Kasa Muna Wakar Mai Yauri Bangon Duniya Abdullahi Sadaukin Maza
@yakubujungudo842
@yakubujungudo842 Жыл бұрын
Kaicho! Duniya Labari!
@yakubujungudo842
@yakubujungudo842 Жыл бұрын
Allah Sarki Rayuwa!! Allah ya jikan mazan jiya!!
@Omaryauri
@Omaryauri Жыл бұрын
Aameen ya Rabbi
@Auwalyusuf-yq1xs
@Auwalyusuf-yq1xs Жыл бұрын
Slm
@Omaryauri
@Omaryauri Жыл бұрын
Ook
@AhmaduJalingo
@AhmaduJalingo Жыл бұрын
Thank you for your efforts alhaji Ibrahim
@AhmaduJalingo
@AhmaduJalingo Жыл бұрын
Im so interested in your program from redio taraba jalingo
@AhmaduJalingo
@AhmaduJalingo Жыл бұрын
Very good alhaji Ibrahim im from redio taraba jalingo
@AhmaduJalingo
@AhmaduJalingo Жыл бұрын
Allah ya jikan alhaji
@AhmaduJalingo
@AhmaduJalingo Жыл бұрын
Good alhaji Ibrahim
@AhmaduJalingo
@AhmaduJalingo Жыл бұрын
Very good and nice
@tijankah9379
@tijankah9379 Жыл бұрын
What country?
@IsahAbdallah-wt4kc
@IsahAbdallah-wt4kc Жыл бұрын
Allah sarki tuna baya what a great memories
@shehumuhammad3190
@shehumuhammad3190 Жыл бұрын
Allah ya gafarta masa,
@Omaryauri
@Omaryauri Жыл бұрын
Aameen ya Rabbi
@rilwanuzladan
@rilwanuzladan Жыл бұрын
Allah ya jikan mamata ka kyautata karshenmu 🤲
@lawaligatawaIsiyaka-bo6om
@lawaligatawaIsiyaka-bo6om Жыл бұрын
Allah ya ji kan His Royal fathar ,ALH,Dr, shuaibu yakaubu Abarashi,sarkin yauri,da Kuma yariman yauri Hashimu Abdullahi,da Alh,sani Aliyu Dandawo.
@Omaryauri
@Omaryauri Жыл бұрын
Aameen ya Rabbi
@IbrahimIdrisngrr-lt2sx
@IbrahimIdrisngrr-lt2sx Жыл бұрын
❤❤❤
@ansarinwakatv
@ansarinwakatv Жыл бұрын
Allah yajiqan baba
@Omaryauri
@Omaryauri Жыл бұрын
Aameen
@HasanSuliman-jc9jw
@HasanSuliman-jc9jw Жыл бұрын
😊😊😊😊
@jibrinn.bokani2052
@jibrinn.bokani2052 Жыл бұрын
Binta bena songs
@danjumayahaya509
@danjumayahaya509 Жыл бұрын
Muna godiya
@ibrahimissoufou2077
@ibrahimissoufou2077 Жыл бұрын
ALLAH ya jikan sou da rahama
@Omaryauri
@Omaryauri Жыл бұрын
Aameen ya Rabbi
@nasirubandoma6763
@nasirubandoma6763 Жыл бұрын
Sani Aliyu Dandawo
@Hausa-One
@Hausa-One Жыл бұрын
Kamar ba iyakacin wakar nan kenan ba, ko Haji Umar?
@Hausa-One
@Hausa-One Жыл бұрын
Don Allah wace shekara ya rasu? Allah Ya gafarta masa.
@bashyusuf2968
@bashyusuf2968 Жыл бұрын
MashaAllah Umar
@danjumayahaya509
@danjumayahaya509 Жыл бұрын
Tnx you!
@abubakaryusuf7363
@abubakaryusuf7363 Жыл бұрын
hajj Umar muna godiya
@abubakaryusuf7363
@abubakaryusuf7363 Жыл бұрын
one of the legends👌
@murtalaabubakargulma9901
@murtalaabubakargulma9901 Жыл бұрын
Munagodiya
@danjumayahaya509
@danjumayahaya509 Жыл бұрын
Muna godiya, akwai wata waqan Sarkin bargu har yanzu ban same ta ba, a tai maka