Mai Dubun Isa Islamic Foundation Annabine Uban Dakinmu (S.A.W)
Mai Dubun Isa TV
Mun bude wannan channel domin kawo muku kayatattun shirye shiye na Fadakarwa, Ilmantarwa hadi da nishadantarwa musan man wajan kawo muku Wakokin Yabon Annabi Muhammad S.A.W tare da wayar da kan Al umma wajan fahimtar Addini da kore gurbatattun agidu.
Domin Karin Bayani
Tel: 080-27795376, 081-32486415
Email:
[email protected]