We've nothing to do Dan Bello. because Western countries has already twisted our 🗣️ from reality and majorities of our people are not ready confront this situation.
@anisahaidar21702 ай бұрын
Ba cinya ba kafar baya😂😂😂😂
@AsadAsad-hd5ng2 ай бұрын
Yan masu jajayen kawuna you will pay for it abadan Allah ya tsare d harkar j a duniya ko a lahira ja ba alkairi bane a cikin sa
@Moh-Adeiza2 ай бұрын
This is deepfake
@h.n19772 ай бұрын
Ai video?
@bashirshehu31672 ай бұрын
Ok abin dama yarfe ne Allah ya tona ma asiri
@NasidiHussaini2 ай бұрын
Dan Bello don't give up
@mohammedlarabaibrahim56322 ай бұрын
Kanaga ana masa barazanan za a kama iyayensa AI dole yaja baya. Allah ya kyauta
@JamiluLauwali-mk8pj2 ай бұрын
Allah yaramaka fadingaskiya
@SunusiDankaka2 ай бұрын
Wannan ai habaicine.
@aliyuidris13062 ай бұрын
😂😂😂.. IS A FAKE; ALAJY, An Waye Fa Yanxun, An San Aekin Camera An Kuma San Aekin Gaskiya..
@my_heros_nest2 ай бұрын
This guy is a clown 😂😂😂
@AlhayatAlhayat-jr8wq2 ай бұрын
Wanna damuawankaene kabari inkadawo ajirgi sai kafadadi hakan
@MadinaKabir-i1s2 ай бұрын
😂😂😂
@AliyuIbrahim-sx7uj2 ай бұрын
Allah yatemekeka
@adamumusa78132 ай бұрын
Allah Ya kareka Dan Bello ,amin summa amin.
@hafsatyahaya89372 ай бұрын
😂😂😂Dan Bello ma kenan dayake da kudi yace yarinya daya ta isheshi 😢sai talakawa ne zasuce wai koyi da annabi bayan ba komai kakoya din ba
@MuhammadNadabo2 ай бұрын
Jira jira ban san hauka wan nan dinne bada hakuri kodai kaima makaho ne
@MaryamAlhassan-ju1bq2 ай бұрын
Wushanan wlh bade dambello b wlj
@idrissamohamed0132 ай бұрын
Wlh dan Bello yaban tausayi Allah ya maka jagora
@ahmadabdulhamid69642 ай бұрын
Wannan ba bada hakuti bane,Karin jawabine akan abinda sukeda bukata ya janye
@a_g16802 ай бұрын
Tsohon video ne
@YahayaMuhdumar2 ай бұрын
Wayyo Allah kayi hakuri lokacine
@mustee4202 ай бұрын
Shege Dan kwankwasiya
@khadijahzayyeed2 ай бұрын
Hmm
@JefferyfarukPeter-en2bf2 ай бұрын
IDAN YA INGANTA YANZU- YANZU: Shugaba Tinubu ya amince a biya tallafin Man Fetur. Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya amince da buƙatar da kamfanin mai na ƙasa, NNPC ya aike masa ta dawo da tallafin man fetur. Jaridar Dokin Ƙarfe TV ta ruwaito kamfanin man na ƙasa NNPC na bayyana hakan a yau Litinin, biyo bayan ɗaukan dukkan matakan da suka dace. Matakan sun haɗa da ƙara yawan man da ake samarwa ta hanyar yaƙi da masu satar man da lalata shi, da biyan basussuka gami da haɓaka cinikayyar man, da sauransu.
@shamsuddeensaleh39352 ай бұрын
Is this AI generated?
@aliyuadam98492 ай бұрын
Mai wannan channel katon makaryaci ne
@sulaimanabdullahidatti65132 ай бұрын
Gaskiya, na dai na yinka saboda La Shiva darikan wasu hakan kuma zai hana ka yin adalci
@shuaraulkahfirogot.v.27632 ай бұрын
Wannan fa tsohon vedio ne, tun kafin ya fara tonon silili yayi shi
@abdurrashidqulamau42762 ай бұрын
Dan Bello kawu mansur yaxu kaima kafara qarya kenan?
@BabaganaLawan-f7i2 ай бұрын
Hhhhhhh kai jama
@OmanJalan-z5m2 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤😂😂😂
@rmamman-simpson78462 ай бұрын
We will not subscribe Fake news chanels
@yusufibrahim54902 ай бұрын
Ku saurara da kyau isgili yayi wa yan kwankwasiyya
@asiyayero71132 ай бұрын
Ashe ka fahimta 😂 naga alama dayawa basa gane maganar Dan Bello😂😂😂😂
@dawoodmadaki95032 ай бұрын
Sae Wanda ya nutsu ya saurara nh zae fahimci hakan@@asiyayero7113
@hassanumar31872 ай бұрын
Kunaso ayi subscribing din channel din ku amma Kuna Qarya meyasa? Wllh zanyi Unsubscribe idan aka sake Dora mana tsohon Abu ko Kuma akayi mana qarya
@jibrilalfa2442 ай бұрын
😂😂😂😂😂 Dan Bello baka son Zaman lfy
@sadix5252 ай бұрын
Din Allah kai mai channel din nan ka bar yin irin haka.. A riqa sa ma Jama'a Videon gaskiya, idan ba haka ba za a rufe maka channel.
@ALBAHRAINT.V2 ай бұрын
Wato har yanzu baku fahimci maganar sa bane, yana kwatanta irin yadda wasu keso yayi idan aka masa barazana, yana nuna rashin isarsu da yi masa haka ne.
@sadix5252 ай бұрын
Ba gaskiya ba ne wannan.. ..ku duba shafukan sa na you tube da sauran su
@AmirahJibril2 ай бұрын
Dama da walakin Kamr dai wannan Dan bello Dan kwankasiyaneh kuma saka shi akye yi wlh kaji tsoron allah kai muna fiki neh indai haka halinka yakye me baki biyu shi gandujen bah sugaba banh
@GaddafiHussain-ts5ki2 ай бұрын
Watakilde babnkane munafikin kokuma mamanka mu duk inda dan bello yake mumnan wlh kaikuma dakiki kaji kunya
@Fatima_flth2 ай бұрын
Masha allah 😊
@maimunahussain48962 ай бұрын
Wannan ba gaskiya bane
@SaniMuhammad-g9p2 ай бұрын
Wannan tsohuwar video fa hhhhhhh munafukai KARYA KUKE...
@aliyulukman74882 ай бұрын
Jira jira jira a a kar ayi haka ,mudai gaskiyar da kake tsagewa CE tafimana da ba ka kowace gungiya
@asiyayero71132 ай бұрын
Shagube ce fa yayi😂😂😂
@بشرىمحمداحمدبشرىاحمدمحمد2 ай бұрын
😂😂😂😂
@shehuaminukbr2 ай бұрын
Wannan fa tsohon video ne kuma ba iya haka bane, yanada tsaho, wannan video an daddatse shi ne ba iya haka bane duk wanda yake son cikakkan video ya shiga shafin dan bello zai gani on yana can kasa
@bushraishaq4442 ай бұрын
To maganar kuma iyayenshi d yace ance zaa kamafa inaga wannan ai maganar yanzu ce ko
@faizayahuza2 ай бұрын
I don't believe this, wannan photo shop ne.
@asiyayero71132 ай бұрын
shine mana, amma ai ba bada hakurin yayi ba, shagube ne da karin tsokanan fada😂 ko bakajin hausane😂😂😂
@JigisJigis-my1jz2 ай бұрын
😂😂 you didn't get the comedy right, he was insulting 😂
@sunusiadamu70772 ай бұрын
Watch an English subtitled version of the video. He is even insulting them more.