A samana wakar sarkin Kano bayero jikan maje karofi
@musahassan42112 жыл бұрын
Fantastic and classic songs from the grate Jankidi Rawayya.
@Maven._Designs2 жыл бұрын
Aslm. Pls where do I get the details of this baturiya game reserve. It’s my project topic. To submit a proposal plan for baturiya games reserve.
@Babangida712 жыл бұрын
Wslm, there's only one place that's the Baturiya Game reserve itself. Since you're researching on it, we may as well hear more from you.
@Maven._Designs2 жыл бұрын
Insha Allah if have concluded my research and finally designed a proposal I will do share it with you
@maiunique62662 жыл бұрын
Allah ya jikan Maza
@usmandanhalimaibrahim68582 жыл бұрын
Highly talented and insightful composer of Hausa music in those days. RIP Jankidi.
@usmandanhalimaibrahim68582 жыл бұрын
What a talent lost. RIP Jankidi
@hauwahauwa81182 жыл бұрын
Nace song 👍👍👍
@harounasangare23372 жыл бұрын
Courage la famille depuis mali🇲🇱🇲🇱🙋
@murwanuusmanallahyajikanma34053 жыл бұрын
Shugaba Mai adalci allah yajikan Maza
@shitumusaisa95933 жыл бұрын
Masha'Allah, Allah ya kyautata makwanchi
@usmandanhalimaibrahim68583 жыл бұрын
My favorite Hausa composed songs. My kudos to Jan kudi and the composers.
@abbaabdullahi96873 жыл бұрын
Ya kamata a dora mana wasu Da kyau kwarai
@abbaabdullahi96873 жыл бұрын
جيد
@balaahmad68033 жыл бұрын
Mazan jiya
@usmanmuhammad63463 жыл бұрын
Allah ya kyauta makwanci
@maikanorabe27123 жыл бұрын
What a memory ! Very meaningful and full of wisdom.
@danfulotikadoguga86323 жыл бұрын
Mun gode Alh Babangida da wadannan waqoqin na al'adun mu ma su dadi
@muktafiahmad70883 жыл бұрын
Garaya
@aminualiyu20573 жыл бұрын
Wakar nan na tunamin da kuruciya ta. Radio Kaduna sukan saka wa da rana kafin sallar Zuhr
@maikanorabe63154 жыл бұрын
Abubakar 3, father of actual Muslim community Emir saad abubakar. What a great leader during his time. Always caring his people. May his soul rest in peace!
@adamuahmadu16744 жыл бұрын
Allah kajikan shehu usman Dan fodio. Da saura musulumai ka kuma samu cika da imani
@sabiuidrisabdullahi13044 жыл бұрын
Allah ya kyautata makwanci
@musamohammedlele50914 жыл бұрын
Allah akbar
@aminualiyu20574 жыл бұрын
Wakar na kusa sani kwalla. Yana tuna min da lokacin da nake jin radio kaduna suke sakawa lokacin Ina yaro. 😢 😢
@adamumuhdsumaila57954 жыл бұрын
Alh. Usman barka da ƙoƙari, Allah Ya ƙara basira. A gaskiya ka cancanci yabo. A lalubo wasu tsaffin waƙoƙin na Hausa irin su goge dance drama da makamantan su don Allah.
@emincansahan60174 жыл бұрын
Alperen kardeşim seviliyorsun ;)
@muhammadaadam89404 жыл бұрын
Allah ya jikan ku, ya yafe muku kura kuran ku.
@ahmadyusufjega10244 жыл бұрын
Allah ya jikan mazan jiya
@abubakarsuleiman63595 жыл бұрын
Kaji waqa chike da natsuwa kamar!!!! Ga azanchi da hikima. Allah ta'ala ya gafarta musu.
@hudumuhammaddansarai24275 жыл бұрын
yayi kau munagodiya
@isainuwa31655 жыл бұрын
Yadda aka sa shekarun Jankidi, 1844-1973, ya sa shekarunsa 129. Gaskiya ne kuwa? Don Allah akwai wanda ya ke wa’kar Shata wadda yayi wa Rangama Audu?
@Babangida71 Жыл бұрын
Kuskure ne age dinsa 120 ne, mun gode
@zannahaliu39475 жыл бұрын
Allah ya jikan Salisu Jankidi jan waka.
@khadijabasiru1885 жыл бұрын
Allah ya samin kaunar sarkin musulmi Abubakar na III
@dahirusoli96685 жыл бұрын
These are the almost lost values of Hausa Art & culture its quite regrettable..