Kai dai kaji kunya baka aiki dakaratunka domin manzon allh yace: من حسن الإعلام المرء تركه مالا يعنيه
@MarliaOumarou Жыл бұрын
Mu dai mumuka zabi bazum kuma yanzu bamusonchi kuma ba ubanda ya isa yayi muna Dole dan uwarsa
@MarliaOumarou Жыл бұрын
Dan girman allh inkacika dan halan da uwarka da ubanka kai dan ubankane nahakika kazo Niger kakarbe bazum Wawa sakare Wanda bai sandarajar kanchiba
@MarliaOumarou Жыл бұрын
Amma kai kakai katon banza dan girman kai Wawa dan wahala
@alhajimusa5504 Жыл бұрын
Masha allah ❤❤❤
@chigoub1640 Жыл бұрын
❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌
@TahirTahiRou-h7g Жыл бұрын
Wayne Bazoum wayafi arihechi
@nafiyuchiroma1203 Жыл бұрын
Toh Kai dabakayi zanga-zangan shirmenba mekakeyi dan ka taimakesu yan Israel din? Nasan maybe you may come across one of the prophet hadith that said if it remains only two Muslims left in this world, one was at end of the world from west and the other Muslim was at the end of the world from east and one among them was harm by enemies and the other one did not respond in any possible way or manner he can, hence only one Muslim will be regard left in this world, Kai wallahi son zuciyarka da son kaga kowa yayi akidar izala ya rufema ido tayanda idan kana magana baka iya gane nayanan da sakaci karo da juna Allah ya yayemaka wannan kuskure dakakeyi.
@ameenaMusa-ft8vu Жыл бұрын
Mana godiya malam
@DaoudaSounna Жыл бұрын
Bazum idan Allah ya na son shi .to Allah bai kwace saraitan shi .bazum ba dan nijer bane bamu son shi .sun kwace sun bashi Allah ya kwace ya bamu malaan kay wawane . Kuma wanan Aya ne idan bazum mutunan kirki ne to Allah baiyi mishi haka ba . Malam kay Allah wawa ne.
@DaoudaSounna Жыл бұрын
Malam way mine mashalanka . Kay ba malami ne ba . Wa nene ya gaya maka cewa bazum shugaban kasa ne. Gaskia kay munafiki ne . Allah ya isa sakanin ka da mu yan nijer. Kana magana kay malami ama bakada huja ,dun abin da kafada karya ne walllahi ni dan nijer ne. Komi gaya maka ne an kayi . To bazum shi ne ya ce a yanke wuta .malam ko ka san mutun nawa ne suka rasa rayukan su domin yanka wanan wuta da bazum ya ye a yance. To Allah ya tara da sojojin nijer .kuma kai ba malami bane .banza kawaye . Ko kasan mi yasa yananan daure baka sa ni ba .ka na magana kicin jahilin ki .kay baka san komi ba walllahi kuma Alllah ka yita istigfari .zunubin ka yayi girma . Dama kaye tun jimawa munsan baka da ilimi jahin banza.
@ousmanoualiyouosmanaoualiy2827 Жыл бұрын
Ƙarya kake
@adamuzakari4925 Жыл бұрын
Gaskiya mutumin nan yakamata a kaishi asibitin mahaukata
@ibrahimrabe-r1l Жыл бұрын
Allah stenemaka mahaukaci kafita daga chaanin nijar
@abdulkarimmohammed2458 Жыл бұрын
Wallahi mallam that's what we are facing if you're practicing sunnah, people look at you as if you are not educated.
@DarulHidayahTv Жыл бұрын
رحمه الله تعالى
@gonimusa5905 Жыл бұрын
Jazakallahu khairan
@EbrimaFatty-cd6fg Жыл бұрын
Salam alykm maln lamarin nan fa akwai lawje cikin nadi
@maryammohammed7906 Жыл бұрын
Muna godiya
@alhassansalisu4811 Жыл бұрын
Dr Idriss ikon Allah Masha Allah
@muhammadbellosulaiman7289 Жыл бұрын
Kai! Wannan mutumin akwai tufka da warwara, kace a hada kai ba banbancin aqida kuma kace iran y'an shi, a ne masu hada kai kuma y'an inter faith.
@AbubakarKadawa-si1qh Жыл бұрын
Malam kayi hakuri babu komai haka rayiwa take kai ka isarka ke niyarka
@Aboubacarhousseïni-h7w Жыл бұрын
wlh achekarun baya ina dokarka amatsayin malami wanda yake da'awar addini anma kasaka kanka asiyasar domin wasu an kudade da za abaka ka kache haka adalci yace tunda ta dalilinchi ne aka cire wutar lantarki to chima aciremai ita ko da yake kay aganinka bazoum bay kamata yakasance cikin duhu ba mu yafi dacewa damu kuma kasani allh yasandaku inch allh zai kwaitomuna incin da muke nema daman ana anfani daku ne anasaka rayuwar talakawa cikin wahala sabida abinda za abaku