@sarb24 sorry boss kai nabe a chake nayi maka magana a Whatsapp kaki ka duba shiyasaa
@sarb245 күн бұрын
@@Ronaldofootballcr7-s4e Okay, lemme check
@khaleefaaliyu6 күн бұрын
Na tura 5 doller ya kai 24 hours har yanzu bai shiga scammer ne kawai 😭😭😭😭❌❌❌❌❌❌❌kar ku saka kudin ku
@sarb246 күн бұрын
Maybe kayi kuskure wajen turawa, Sannan ai bance a saka kudi ba
@khaleefaaliyu6 күн бұрын
@sarb24 haka ne hamma sanda na tabbatar network ya yi dai dai na tura
@SAMAILAABDULHAMIDGARBA7 күн бұрын
Good work
@Nazifijamilumakerawa7 күн бұрын
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉 fatan nasara
@SaifullahiKabiru-ju7lq7 күн бұрын
🎉❤masha Allah 🎉allah yaqara basira🎉
@IsahMagaji-v2z7 күн бұрын
Sir ya Ake withdrawal din wex nayisunban
@HappyBeachCoast-jk7uk7 күн бұрын
❤❤❤
@HappyBeachCoast-jk7uk7 күн бұрын
❤❤❤
@AbubakarSale-m2p7 күн бұрын
Ya ake withdrawal WEEX
@sarb247 күн бұрын
kayi min magana a WhatsApp
@AbubakarSale-m2p7 күн бұрын
Nagode
@sunusimusa40157 күн бұрын
Amg❤
@IsahMagaji-v2z8 күн бұрын
Sir ya akecirekudinne
@IsaMohammed-u7o8 күн бұрын
Masha Allah
@MikailuHassans8 күн бұрын
Nice one
@AbdullahiAdamu-l3m8 күн бұрын
Kanaaburgeni❤❤❤❤
@SabiulawalBagaruwa8 күн бұрын
Fatan alheri
@shambeek31078 күн бұрын
Good job
@danbaiwanfutuhitv14928 күн бұрын
Sunbani damar yin claiming Amma suna cemun Wai anyi claiming dayawa A The same waya
@sarb248 күн бұрын
Maybe kayi multiple accounts ne
@danbaiwanfutuhitv14928 күн бұрын
Aa wlh, Amma inagama yin kyc minti2 kawai yy naga sun nunamin claiming din , sannan kyc Ni banyi wannan long process din ba iya back and front din passport Dina nadauka sai fiskata suka nunamin yy may be ko sai najira kwanaki ukun ne
@NAASABE9 күн бұрын
Ok good
@sarb249 күн бұрын
😊
@AliyuMustaphashehu-tc1xr9 күн бұрын
Aslm nawa sunbani amma baya fita
@Hussaynah9 күн бұрын
Haryanzu yana aiki site din?
@HarisuMuktar-c3f9 күн бұрын
Sir nayi register nayi verify sunbani $5 amma idan nataba inda suka rubuta claim baya wucewa
@mustaphaumar-kf1er10 күн бұрын
Idan zanyi amfani nin me zan sa
@yaumohammed176010 күн бұрын
Kullum ina bibiyanka ammman bantaba tambayanka ka saurareni ba amman ngd ba matsala Allah ubangiji muma ya azurtamu da illimi
@sarb2410 күн бұрын
@@yaumohammed1760 Sorry! am so busy kasan abubuwan ne sunyi yawa
@sarb2410 күн бұрын
kamin magana a WhatsApp
@yaumohammed176010 күн бұрын
Nima nasamu 5 USD Amman bansan yaya xanyi ya fitaba
@AlgaitaFilms10 күн бұрын
Nayi sunsamun 5usd Amma taki fita ya ake amfani Dashi pl
@gidanfasahatv15710 күн бұрын
Okay na samu 5Usdt a lokacin inayin kyc bai bata lokacin ba bai wuce minti biyar ba yayi approving Kuma nayi claiming Amma sai kayi trading a futures account sannan ribar da ka Samu ce taka