Masha Allah itafa izalar Nan Ana Mata hassada Tana Kara Daukaka
@shehuarc29645 күн бұрын
Kaga jahilai marasa tarbiyya na Zagin malamai
@saiduabubakar46355 күн бұрын
Hahahaha 😅😅😅😅 izala, gaskiya kunbamu mamaki
@abdullahimadau25446 күн бұрын
To kubata hakinta ku huta
@AshiruSuleiman-h4m7 күн бұрын
Allah ya bada lada
@sambomusabinniuga76827 күн бұрын
Izala sallafiya wahabiyawa iskanchine bamayi dolene makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam yan boko haram Yan 419
@Uthmanabdulll7 күн бұрын
Shi Allah yasan zuciyar kowa shiyasa wata shari'ar saidai ranar tashin kiyama ranar da ba wani mai wayo,dabara,mulki,ko zakin harshe amma duka kunajin bayanan da bayin Allan nan sukayi kuma sunce basuda ilmin abunda ya faru da wannan matan saboda abun ya faru a gombe a kauye su kuma wanda suke raunin fahimta ko kuma rashin karatu sunzo suna zaginsu da cin mutuncinsu to karku manta da cewa duka Allah zaiyi shari,a akan abunda muka fada. Kuma malaman maganar ta farko ayoyin Allah suka kawo but kunzo kuna cewa makaryata
@SuppeeeNaAllah7 күн бұрын
Karya kuke munafukai yan cida addini
@mahamatjariridangogo317 күн бұрын
Wannan ayar Allah ne ku kuma dabankuke
@ImranaMusa-f3q7 күн бұрын
Masha,ALLah
@mohammedmusty68087 күн бұрын
Amma dik Wallahi Kame kame kuke idan da gaske kuke ku mai da Mata kayan ta ba tare da percentage ba
@mohammedmusty68087 күн бұрын
Allah ya rufa asiri
@ShuaibuYakubu-v7c8 күн бұрын
Wllhi qarya kake Halinkune dama can Azzaluman banza
@ShuaibuYakubu-v7c8 күн бұрын
Wallahi qarya kake balalau Allah ne yatonamuku asiri Azzalumai
@ShuaibuYakubu-v7c8 күн бұрын
Maqaryata ma ha'inta
@ShafiuHamisu-x7u8 күн бұрын
Hhhhh kunsan kunkwace kenan.to wallahi kudawo mata da da marayu makarantarsu,masuci da addini
Ku bata haqqinta kawai tunda Allah ya tona asirinku, Ai kune (fasiqan) Azzalumai.
@UmmahamadUmmahamad8 күн бұрын
MASAH ALLH🎉🎉❤🎉
@salihuabdullahi67628 күн бұрын
Izala gidan karya gidan ci Amana izala wofi izala Company
@usmansalisu-j3p8 күн бұрын
Adaiji Tsoron Allah A Mayar Masu Da Hakinsu
@IbrahimIdrisngrr-lt2sx8 күн бұрын
Makaryatan banza makaryatan wofi azzalumai kawai
@mohammedbello83827 күн бұрын
Kayi bincike
@gyk1818 күн бұрын
A bata kayanta sannan ku hukunta shuwagabannin izala din na reshe matukar zancenta gaskiya ne.
@jafarbalarabe19208 күн бұрын
Hahaha 🎉 company izala gombe taci Riva
@MuhammadIbrahimAbdullah-w4j9 күн бұрын
Kubata filinta kawai,
@mahamatjariridangogo317 күн бұрын
Ka waii!!!
@mohammedbello83827 күн бұрын
Kayi bincike
@NasiruAhmad-s7p9 күн бұрын
Ngd ma malan
@AlmuyassarJelaniAbdullahi9 күн бұрын
Masha Allah
@tatah37699 күн бұрын
Da sona sonna sonna konsa anrena Manzu Allah..ķiyama akwai magana.kona rushe musulumchi dasona wai anaginashi...donchikin ko yasa karya bakomai bane.awirinsu..
@tatah37699 күн бұрын
Wallahi karya kokeyin..sau nawa takai kaara akayi banza da.ita..don kongani asirinko yatonu..matan nan batazuwa wajen nan tayimu.karya. kon sabayine saisa takai karanko..اللهم صل على حضرت النبي محمد رسول الله صل الله عليه وآله وسلم
@AminuAdamu-z2l8 күн бұрын
Bahaka akeyi 😮bah
@tatah37698 күн бұрын
@AminuAdamu-z2l Too yaane
@tatah37698 күн бұрын
@@AminuAdamu-z2l Kai kataba gani andoki kodin talakawa amba waso talakawan ko marayo.adoki kodinso abawa waso marayon kan ayuwa soke..lamari ba.Allah chikin.kawai..
@ameenuibraheem45968 күн бұрын
Miye hujjarka nacewa karya yakeyi xaka, yi magana agaban Allah ubangiji Allah yabamu ikon kikayewa
@AminuAdamu-z2l8 күн бұрын
@@tatah3769 amma katsaya kafahimce abinda yafada a video nan kuwa awani reshene abin yafaru chan amma maiyasa zata ambato sunan shugaban kungiya tace ku sun karba zaisa a karbo bayan ko shugaban reshen jahar gomben batai kara bah kayi tunani
@aliyuaminubababa71109 күн бұрын
Malam tun yaushe take bi batada mafita taje kotu sau nawa
@AsiyaSani-w4g9 күн бұрын
Kobata kayanta kawai dakasa baki tintini da maganar bataje ko inaba
@UmmahamadUmmahamad9 күн бұрын
MASAH SuNNAH✅✅✅💯💪💪💪🙏🇳🇬🇳🇬🇸🇦🫶LLHiAZLLA
@YusufIdriss-h2b9 күн бұрын
Dama halinkune
@diniahmad-l6w9 күн бұрын
Kaijakine
@TokooossTokoooss7 күн бұрын
Kuji tsorong Allah akwai hisabi gobe keyama Allah yesawaka
@TokooossTokoooss7 күн бұрын
Ita fasiki ko too Alhamdu lillah mana jiran binchike
@SHAAYAUAHMED-u4f9 күн бұрын
Bawani nagantuwa munafukai makaryaci kubata hakinta bakwa da kunya
@SaniAbubakar-w4n9 күн бұрын
Shugaba Allah Kara Nisan kwana da albarka ga rayuwa
@AzamNasara9 күн бұрын
Aameen Aamiin ya Rabb 🤲🏾
@AHMADMUHAMMAD-rw7uj9 күн бұрын
السلام عليكم Ai tunda tafada duniya taji (aiki bude) to Wlh ko Dan idanun mutane zaku Basu Hakkin Su (ko Kuma ayiwa matar wayo asai wajan ko abasu Wana Abu aboye Dan su magadan su karyata kansu) Amma Wannan kauda mayankar na kuwanke kanku agun mutane ba agun Allah ba Ba shine A'ala ba A'ala Kawai shi ne kuyi Short cut Kukira magadan da 'yan bani na iyan masu kyauta da kayan magada, tunda kaya ba nasu bane na magada ne Su Kuma magada sunce Basu yarda ba Sabida haka Sai Basu Haqqin Su kawai, la'alla Idan masu kyauta da kayan magadan sunasonn baffan nasu dagaske to sai su sai fili subaiwa kungiyar izala ita kuma ta Gina makaranta ko masallaci tayi wakafin Abinda ta Gina din ga shi mamacin Shi kenanfa faqad that is All,