Bature mai kwana a bakin titi
0:47
Wasu fa na wahala a Amurka
2:08
Tafiyar $60 ta zama ta $10
3:50
2 ай бұрын
Na’ura ta kwace wankin mota
5:51
Rijiyar fetur ta farko a Najeriya
8:42
Kalmomin canji guda biyar
6:54
3 ай бұрын
Farkon zanga-zanga a Najeriya
11:18
Mun sha kallo a New York
10:41
3 ай бұрын
Mun ga duniya da Hadiza Gabon
12:54
Keken hayar unguwanni a Amurka
4:59
Masallacin da wani ya kona mutane
2:00
Babur din lantarki ya zo Kano
2:30
Ya tallafawa dalibai 650
17:08
6 ай бұрын
Wajen gyaran keke a kyauta
2:06
7 ай бұрын
Sana’ar sakar gargajiya
4:38
7 ай бұрын
Hasken karkashin gada
3:23
7 ай бұрын
Na ga ana nika bishiya a Amurka
1:51
2023… Sai godiya
1:00
10 ай бұрын
Mun kewaye Washington a scooter
4:45
Tarihin masarautar Dutse
15:00
Жыл бұрын
Ban-Dakin kan hanya a Amurka
2:05
Giyar motar nan ta hadu
2:35
Жыл бұрын
A dinga taya mata reno
1:40
Жыл бұрын
Пікірлер
@AuwalauwalMuhammad
@AuwalauwalMuhammad Күн бұрын
😂
@SULEIMANSANI-h7r
@SULEIMANSANI-h7r 3 күн бұрын
Sannunkuda aiki❤
@mukailaibrahim8507
@mukailaibrahim8507 11 күн бұрын
Walahi na Yarda da Wanan Maganar naka
@safiyyanuraddeen7839
@safiyyanuraddeen7839 11 күн бұрын
Duk abinda mutum zaiyi a rayuwa ya fara tunawa da Allah! Ya tuna shin abinnan da zaiyi ya dace da koyarwar Manzon Allah da karantarwar Al- Qur'ani kamar yadda kake ikiratain ka samu ingantaccen ilimin addini. A fa daina yaudarar kai ayi abinda ya kamata, remember mutuwa gaskiya ce, kwanciyar kabari gaskiya ce, sannan hisabi gaskiya ne.... A word is enough for the wise.... Aci kare ba babbaka lafiya the great entertainer
@SalaSala-s2x
@SalaSala-s2x 12 күн бұрын
Wlh gaskiya ne kana birgeni Allah ya kara lafiya da basira ❤❤❤❤❤
@balaabbas6360
@balaabbas6360 12 күн бұрын
Na yarda da Kai nima nayi karatu Amma wlh bazan iyayin aiki da kwali na ba sbd na iya aikin hannu da kuma kasuwa sannan kuma degree yace ba ilima ba
@balaabbas6360
@balaabbas6360 12 күн бұрын
Degree yace ba ilima ba😂
@ummayahaya6366
@ummayahaya6366 12 күн бұрын
Gaskiya yau ban yarda da argument inka ba. Ba’a taba hada ilimi da kudi gaskiya. Ilimi da na addini da boko sune na farko kan kudi. Ba tsara bane. Idan an samu ilimin sai a fara tunanin kudi walau ta sana’a ko ta aikin salary. 😂
@usmankabara
@usmankabara 12 күн бұрын
Ya aka yi ka kasa bambancewa tsakanin ILIMI da kima KWALIN DIGIRI😂?
@ummayahaya6366
@ummayahaya6366 12 күн бұрын
@ Ai degree Yanxu shine basic. Muna ana buqatar shi. Ko Zakayi kasuwanci sai da basics.. I am a skill acquisition person who teaches it. You can check @kaltums business academy. But, degree is basic. We should question the curriculum kawai. Why are our graduates not delivering???
@aboubakaralhassen9211
@aboubakaralhassen9211 12 күн бұрын
Ae ceramic yayi ilimi yana da an fani aman sana a tana da anfani
@manniryaroabubakar8616
@manniryaroabubakar8616 12 күн бұрын
Gaskiya ne ! Ana tare da kai anan!!
@muazuadamuyaro4573
@muazuadamuyaro4573 16 күн бұрын
Masha Allah, Allah taimakemu gaba daya
@oumaroumahamantaher3294
@oumaroumahamantaher3294 16 күн бұрын
Mouna godiya
@Mohammed_madu
@Mohammed_madu 21 күн бұрын
Masha Allah 🙏 muna godiya da wayar da kan al'umma
@MuhammadMuhammadAbdulkad-nq5qf
@MuhammadMuhammadAbdulkad-nq5qf 21 күн бұрын
Waka zafa.
@yaksjackson4182
@yaksjackson4182 22 күн бұрын
Congratulations
@SaadaAbdallah-r6u
@SaadaAbdallah-r6u 22 күн бұрын
Waka zaba?
@abdulrasheedbuhari5116
@abdulrasheedbuhari5116 22 күн бұрын
Wannan zaban billions sai a garin baraye.
@jibrilyunusa
@jibrilyunusa 22 күн бұрын
Kazaba wanene
@abubakarusman3233
@abubakarusman3233 22 күн бұрын
Subscribed ser 😊 We hope Nigeria too will be like this in the nearest future 😂. This will really fight rigging of election.
@kabiryamel6641
@kabiryamel6641 22 күн бұрын
ALLAH Yasa Albarka
@SalaSala-s2x
@SalaSala-s2x 22 күн бұрын
Kai gaskiya malam usman kazara gaskiya wannan kasar america ta ci gaba kasashen duniya gaskiya sun ci gaba sun barmu sale daga nijar
@jezzhope2558
@jezzhope2558 22 күн бұрын
Wallahi gaskiyana muna godiya sosai
@usmanabubakar2402
@usmanabubakar2402 22 күн бұрын
Allah ya sa Wanda ka zaba zai zame Mana alkhairi
@muddassiramin759
@muddassiramin759 22 күн бұрын
Wa ka zaba?
@HamisuSsani-bk7co
@HamisuSsani-bk7co 22 күн бұрын
Waka zaba ne
@JamiluSulaimanJibrin
@JamiluSulaimanJibrin 23 күн бұрын
To wakaza6a?
@GaprAhfb
@GaprAhfb 23 күн бұрын
❤❤❤❤🎉🎉🎉
@GaprAhfb
@GaprAhfb 23 күн бұрын
Masha allah
@abdurazakabdurazak7031
@abdurazakabdurazak7031 23 күн бұрын
Allah ya zabamana mafi alkhairi
@Musaa477
@Musaa477 23 күн бұрын
❤❤❤
@fatimamuhdabbakar9329
@fatimamuhdabbakar9329 23 күн бұрын
😀😀😀
@AbdulAzizJafar-g4i
@AbdulAzizJafar-g4i 23 күн бұрын
To Mlm osuman wakuka xabar mana😂😂😂
@Muhammed-MudassirAli-umar
@Muhammed-MudassirAli-umar 23 күн бұрын
Wata miyar sai a makwata
@muhammadgonia.2946
@muhammadgonia.2946 23 күн бұрын
Zamu so Wanda yake da sassauci akan Musulmi ya ci zaben Shugaban Kasar Amurka.
@MusaSaidUsman
@MusaSaidUsman 23 күн бұрын
Allah ya taimaka
@GanaoLachi
@GanaoLachi 23 күн бұрын
kanayi muna jin dadi
@MmazaAliyu
@MmazaAliyu 23 күн бұрын
Nikam tunranda kabude tashar nayi maka sausikirab
@MmazaAliyu
@MmazaAliyu 23 күн бұрын
Allah ya sa kamala Harris kazaba❤
@backzoohtv2925
@backzoohtv2925 23 күн бұрын
Là c'est bon
@daddyhausatv2522
@daddyhausatv2522 Ай бұрын
Masha Alhamdulillah.Allah Ya haskaka
@maryamUmar-h7x
@maryamUmar-h7x Ай бұрын
Za mu sami statue na liberty a Nigeria sooooon, in shaa Allah
@maryamUmar-h7x
@maryamUmar-h7x Ай бұрын
Gaskiya ka fada, Allah ya sa mu dace, Allah ya dawo mana canji na alkayri a Nigeria. Allahumma amin. Godiya mai yawa
@hamzagoringo8828
@hamzagoringo8828 Ай бұрын
Masha Allah
@AbdullahiMuhammad-px8yk
@AbdullahiMuhammad-px8yk Ай бұрын
Kabara
@muhammadgonia.2946
@muhammadgonia.2946 Ай бұрын
Amazing
@alhassanumarabdullahi4029
@alhassanumarabdullahi4029 Ай бұрын
Yayi kau
@usmankabara
@usmankabara Ай бұрын
Na ga da yawa sun tambayi yadda marar sa gidajen zama ko masu kwana a titi ke zuwa ban-daki. Abin da ke faruwa shine, idan suna son makewayi to suna zuwa shagunan sayar da abinci ko kayayyakin masarufi don su yi amfani da makewayin da aka tanada don kwastomomi. Na gode
@hasheemyusuf6904
@hasheemyusuf6904 Ай бұрын
What if someone (a homeless person) wants to go to the toilet??
@AdamTabani
@AdamTabani Ай бұрын
Macha Allahu Usman kabara munga sakar gaskiya abu yaburgeni sosai
@yusufbalanayaya6086
@yusufbalanayaya6086 Ай бұрын
Na zaune bai ga gari ba. Duk inda kake ka zama zakakuri wajen nema.
@muhammadmahmud4841
@muhammadmahmud4841 Ай бұрын
Lokacin sanyi kuma ya suke yi ? 🤔
@meenagreen8163
@meenagreen8163 Ай бұрын
Wasu gani suke da zarar sun ketara kogi shikenan an huta. Duk inda mutum yake, yayi kyakkyawan amfani da damar daya samu kawai