Nadauka sadiya ce zatayi mugun gani har zuciyarta ta buga ta mutu akan halayyan halin sadiq. Amma sai fadilace tagansu. Sannan abun sam baiyi armashi ba. Naso da tagansu turmi da tabarya sannan kuma nayi expecting din labari yayi armashi fiye da haka amma sam. Saide a lallai kawai dashi da matan gida. Wlh gara ma wannan akan matan gidan nan haushi littafin ke bani 🙄
@MaryamWw-w9y23 минут бұрын
Nama hakura da jin wannan littafin gsky
@aishahassan900426 минут бұрын
dan allah ya Umar ka karasa. mana wannan littafin sabuda ni wlh bana jin litafin kowa daga mace harna miji sai iyaka naka kawaii nakeji
@IbrahlmRachid29 минут бұрын
Ni nafijin dadin muryar yaya umar wlh
@user-ib3cv2gm3d32 минут бұрын
😢😢😢😢
@pluvrich_pluv546632 минут бұрын
Dama nasan mijn sadiya ne zai auri fadila za'ace ta aureshi ta zauna da 'ya'yan yar uwarta data mutu. 😢
@HabibaMuhammad-yq9di41 минут бұрын
Masha Allah jazakallahu khairan
@pluvrich_pluv546642 минут бұрын
Kai wai yaya numberns littafin arikice kake rubutasu ne wai? baya tafiya yadda yakamata duk mutum ya rikicr wanene aka sauke. Daga 25. sai 27 kuma?😢
@zainababubakar5642Сағат бұрын
Sister barka da kokari kema mun yama amma da Yaya Umar kayi hakuri ka karasa mana duk wani littafin da ka fara domin mun saba da salon karatun ka ita a bata sababbin littattafan ta fara nata sai mun fi jin dadin sauraronta please 🙏🏻🥲
Oooh no brother pls continue reading it buy u self pls❤❤❤🎉🎉🎉
@baraatuminagodiya58042 сағат бұрын
Masha.allah.minagodiya.sosai ❤❤❤❤❤
@ShehuFatima-k4s2 сағат бұрын
Masha Allah jazakallahu Karen 🙏🙏🙏
@saeedkds11802 сағат бұрын
😢😢😢😢😢💔💔💔💔
@ousmaneousmanefati82362 сағат бұрын
😢
@rabiyaibrahim66822 сағат бұрын
Masha Allah ❤️ ❤️ ❤️
@اممرام-ص3س2 сағат бұрын
😢😢😢😢
@عائشةحسينعائشةحسينمحمد3 сағат бұрын
Anty label barka da zawa
@HassatouHassatou3 сағат бұрын
😭😭
@RukayyaAliyu913 сағат бұрын
slm everyone Masha Allah ya Umar muna godiya Allah ya yiwa rayuwa albarka but please yaya don't do this to Us I once wrote a comment that eh lallai marubuta suna kokari sosai bcoz kuna karanta abunda suka rubuto ne Amma wlhi kai kk karawa Miya gishiri km Kamar yadda Yan uwana sukace tafara sabon amma ba wannan ba Dan Allah ba wai bataiya bane NO but ba nan take ba iyawar ma is quiet different and I believe if she continue reading views zasu ja baya bcoz ba'aganewa gaskiya Dan Allah a duba dai bamu raina ba just muna sone kai kacigaba da kanka please
@BilkisuUmar-q3n3 сағат бұрын
Dan Allah Daddy na ka taimaka mana ka karasa mana wanan littafin sai ita Karan sabo please
@BilkisuUmar-q3n3 сағат бұрын
Hmmm nikam wani babine wanan? I'm sorry please but i really don't understand anything here, please she should read carefully
@HalimatuIdris-v5s3 сағат бұрын
Allah yasa mudace yasa mucika da imani
@SsaudisDhajua3 сағат бұрын
Alhamdulillah🙏🙏🙏🙏
@maryamahmad33354 сағат бұрын
Slm warahmatullah wabaraka tuhu pls yaya umar dakabari kagama saika bata wani littafin tafara daga farko amma yazun sai abun yayi daban kamar balitafinba pls acanzamana don Allah 🙏
@nadiaalmoustapha83974 сағат бұрын
Ni ban gane komi ba waley.yaya ka karasa mana littafin nan dan Allah sai ta karanta mana sabo ita
@Wafflbeey5 сағат бұрын
Masha Allah, you are highly welcome sis
@Wafflbeey5 сағат бұрын
Masha Allah, you are highly welcome sis
@MunaAbbas.5 сағат бұрын
Idan baza bawa tsoho Muhktar ba Toh abawa Farid anmaa baa wannan da bai dace da ita ba tsam
@MunaAbbas.5 сағат бұрын
Kai Yakamata ayi maka shegen dukka asannan ne zakayi nadama
@MunaAbbas.5 сағат бұрын
Salallahuallaihiwasalam
@MunaAbbas.5 сағат бұрын
Kara cuce Fadila ahadata da Mara sorron Allah
@harounahalimatou14015 сағат бұрын
Mutanan comment sai a slow😂😂😂nasan za´a rina kam 😊wai dama suna gidan aunty Rahama 😂😂😂muna gdy❤❤❤
@raihanaismail10485 сағат бұрын
Thanks ❤❤❤❤
@MaryamDMuhammed-ds3rf5 сағат бұрын
Aslm yaya umar Dan Allah munaso ka fahimcemu kuma ka saurari kokenmu pls 😢😢 bamu raina kokarinku ba kuma munsan sbd mu kayi muna gdy kuma munyaba😊 Allah yayi jagoranci Amma Dan Allah kaimana alfarma ka qarasamana wanda kafara inyaso ita setafara sabo in sha Allah itama zamuyi support dinta pls yaya umar adubana gara kaqarasa mana ita setafara from the beginning😢 kuma tanayi da sauri amma wnn ba damuwa bace intafara wani book din daga farko semuji zamu saba a haka , kuma tunda kace MATAN GIDA yayima tsauri kabata ta qarashemana , but pls wnn kaqarasamana da kanka Bawai mun raina kokarinta bane " itama ta iya karatun kuma ma muryar ta ba boyayye bane , but salon ne ba iri daya ba , da a ce sabo tafara ba lallai muyi complain ba tunda inmunason littafin kuma yanada dadi dole muji " Kuma Dan Allah tadinga yimana sallama kafin ta tafi
@MsBasira5 сағат бұрын
❤❤😢😢
@raihanaismail10485 сағат бұрын
😢😢😢😢😢😢😢
@HajiyaMaryam-qe4rm5 сағат бұрын
Yaya ummar dade Kai ka karasa mana wallahi
@Maryamhamisu-uk4dn6 сағат бұрын
Masha Allah
@مراممحمد-ذ5م7 сағат бұрын
يالله الصوت موحلو فينك عمر 😢😢
@RabeaRabea-p6c7 сағат бұрын
Allah sarki rayuwa kenan allah yajikanta da rahama