Ɗan'Anace Waƙar Shago Slideshow
9:45
Пікірлер
@DanLumo
@DanLumo 3 ай бұрын
❤👍💪🤝🙏
@hannaajal4470
@hannaajal4470 4 ай бұрын
Salam ina son album audiya
@ismailmuhammad5729
@ismailmuhammad5729 6 ай бұрын
Ahmadu Mai Launi dai ba Mai Daji ba.
@abdul-basidsaadanbantaje5392
@abdul-basidsaadanbantaje5392 8 ай бұрын
Great... Muna Godiya
@mammangarka3010
@mammangarka3010 9 ай бұрын
A Gaskiya wannan Marigayi Makada Ahmadu Mai Launi Bakura ne.... A cikin wakar Marigayi Sarkin Musulmi Ibrahim Dasuki.
@AhmadHassan-wi6gd
@AhmadHassan-wi6gd 10 ай бұрын
Allah yajikan rai
@dandarma1
@dandarma1 11 ай бұрын
An che abokinshi ne yayi aure Guddumuwar da ya bada ke nan ranar buki
@optimism-personified
@optimism-personified 11 ай бұрын
Wato Shata ya saurari Kassu zurmi da kyau.
@optimism-personified
@optimism-personified 11 ай бұрын
Ibrahimu Na Guraguri
@vongtaynhanaikptt6066
@vongtaynhanaikptt6066 Жыл бұрын
Nice video thanks for sharing friend Big like
@tashikalmahhallah4650
@tashikalmahhallah4650 Жыл бұрын
Excellent. How I wish there would be parts 3, 4, and 5
@optimism-personified
@optimism-personified Жыл бұрын
Correction: "Dan kwando Dan ubandawaki Mamman ya gode yanmaza"
@optimism-personified
@optimism-personified Жыл бұрын
Ina da observation guda biyu: 1. In mun yi yamma da-m-mini ya zo. Shi Mini sunandan dambe ne. 2.Roro na gulma shi ma dan dambe na. Roro na gulma yake cewa. Mun gode.
@abbaabdulkadir2242
@abbaabdulkadir2242 Жыл бұрын
Yayi.
@abbaabdulkadir2242
@abbaabdulkadir2242 Жыл бұрын
Muna godia, ya zan sami wakokin dan anace a wurinka
@ibrahimkwajali7977
@ibrahimkwajali7977 Жыл бұрын
Godiya mai dama, dan Allah ka kara saka mana wakokin dan'anace tsofaffi na dambe da kilan noma
@Hausa-One
@Hausa-One Жыл бұрын
Ni ne dai na dawo. Gaskiya kun yi kokari sosai yadda ku ka rubuta wakar. Amma kun san shi ba rubuta waka yake yi ba. Yana dai shiryawa sai ya kira yaransa su yi gwaji har su kware. To kuma ina son jan hankalinku akwai 'yan kura-kurai kadan a rubutawar da ku ka yi. Don Allah ku daure ku sake dubawa. Amma a gaskiya kun yi kokari sosai. Kun burge. Amma Allah Ya baku iko ku koma ku sake saurara ku yi gyare-gyaren 'yan kura-kuran da a ka yi. MUN GODE!
@Hausa-One
@Hausa-One Жыл бұрын
😊😊😊. Kai Masha'Allah. Tabarakallah. Na dade ina neman wakar nan sai yanzu Allah Ya sa na samo ta bisa tsautsayi. Kai. Na ji dadi. Allah Ya jikan Makada Dan'Anache. Allah Ya jikan Alhaji Bawa Dangiye. Shine ubangida kuma dan damben Dan'Anache na farko kafin ya hadu da Shago. Wakar Shago ta yi. Amma ni a gani na wannan ta fi shiga jiki da ratsa zuciya. Kai, Madallah. Kun yi kokari. Da kyau sosai. Jazakallah Khair.
@dandarma1
@dandarma1 Жыл бұрын
Muna godiya Amma taude baka matanki Kadde ba ka baka Taude ice ne wanda ba'a samun shi mike, ba'a yin matankin rumfa da shi. Watau nomau dai ba shi da amfanin da ake so Iccen kadde kuma in ka tankwara shi sai ya biyo ka. Kaga ba'a yin baka dashi ke nan Shi dai nomau bashi wani abun da za'a daganta da taimakon mutanene gari
@dandarma1
@dandarma1 Жыл бұрын
Kwayon fada awao achchakwama Achchakama rigima da buge buge wadda ta shafi mutane da yawa kuma kowa yaji a jikinshi
@dandarma1
@dandarma1 Жыл бұрын
Toronkawa tsiya Su toronkawa sune tsatson da Dan Fodio ya fito, a dauke mafi daraja a duk tsatson Fulani Sho kuma nomau shine mafi daraja wurin tsiya ke nan
@harunagarba2417
@harunagarba2417 Жыл бұрын
Godiya na ke bisa tsaukacin da a ka yi akan irin kalmomin da ban fahimce su ba.
@СашаБабич-щ2э
@СашаБабич-щ2э 4 жыл бұрын
Wondering man 30