OGC mining A YAU 🔗
3:14
4 ай бұрын
CRYPTO @ HAUSA 18 (Darasi na 18)
12:49
CRYPTO @ HAUSA Darasi na 17
18:30
4 ай бұрын
CRYPTO @ HAUSA 16
21:00
7 ай бұрын
Пікірлер
@kaltimeyusuf9747
@kaltimeyusuf9747 Сағат бұрын
Munji dadin wannan video sosai Allah ya saka da alkai ri Allah ya Kara daukaka ❤❤❤
@ShuaibuDanjuma-b4k
@ShuaibuDanjuma-b4k 3 сағат бұрын
Allah sanya albarka warayuwa Allah taimaka akan abunda akeyi
@IssaBare-i8b
@IssaBare-i8b 5 сағат бұрын
Ni sun kulle mi pi ina kuma har yanzu sunki maidomi
@IdrisAdamu-e7u
@IdrisAdamu-e7u 10 сағат бұрын
Thanks
@IdrisAdamu-e7u
@IdrisAdamu-e7u 17 сағат бұрын
Thanks
@AbdousaniMamanSani
@AbdousaniMamanSani 18 сағат бұрын
Nous remercions
@khalifa_yaroro
@khalifa_yaroro 22 сағат бұрын
Assalamu alaikum Inada problem na different account name, anman naji a Video kin ce mutum zai iya bada wani Percentage na Pi a kyara mai issue in, Tambaya ta itace: Taya zan bada Pi a min solving issue na ?
@AliyuMajinga
@AliyuMajinga Күн бұрын
Asslm wace matsalar ce take samar da tsaiko wajen tentative. Domin matakai Tara na KYC agu na sun Samu karbuwa in banda matakai na Tara (step 9) . Na gode
@AliyuMajinga
@AliyuMajinga Күн бұрын
Ina zan shiga domin gyaran suna. Domin na fahimci yar gyara ta harafi daya tak a username Dana sa a jikin account dina ta Sha bamban da ta jikin Katin shaidar zama Dan kasa ta.
@JuniorUmar
@JuniorUmar 2 күн бұрын
Allah ya saka da Alheri
@abbaidris-c6u
@abbaidris-c6u 2 күн бұрын
Masha Allah
@NGHAUSATV
@NGHAUSATV 2 күн бұрын
DON ALLAH BIN USMAN TV KU FAHIMTAR DA NI IDAN NA BAIWA WANI INVITATION CODE DINA WANI SUNA KE BAIYANA CAHAN DABAN BA NAWABA DON ALLAH KO ZAN IYA CHANJA SUNAN INVITATION CODE DINA A PI NETWORK
@usmanMuhammed-g9m
@usmanMuhammed-g9m 2 күн бұрын
Slm don to akeshawo matsala akan updating na password
@IbrahimSAli-qv1ob
@IbrahimSAli-qv1ob 2 күн бұрын
Dan Allah idan ansamu video munaso
@algaibutv2959
@algaibutv2959 2 күн бұрын
Nayi appealed amma ya makale, Don allah a taimaka mana
@GoniAdamSalisu-y6m
@GoniAdamSalisu-y6m 3 күн бұрын
Zan iya creating wallet biyu a pi
@tajjuddeenyunusa
@tajjuddeenyunusa 3 күн бұрын
ALLAH ya kara basira
@gabrielistifanus
@gabrielistifanus 3 күн бұрын
Har KYC na bai yiba Sunan da yake ID card Surname: Gabriel first Name: Istifanus Middle Name: Bako Sunan danayi Registered A account dina Istifanus Gabriel Saina canza zasu karba????
@IbrahimSAli-qv1ob
@IbrahimSAli-qv1ob 3 күн бұрын
Dan Allah inada tambaya misali idan na sayi dollar se yace na tura masa da screen shot, shin baze iya fani da lambobin katina yayi min rashin da a ba, ngd
@muhammadmusa3834
@muhammadmusa3834 3 күн бұрын
Assalamu alaikum warahmatullah yar uwata da allah ina neman taimako don allah don allah authenticator nasa a wayana na hada da Sidra an zo an samu matsala wayan taye wife in kan wayan wasu abubuwa na a kan wayan yake ban san yadda zan dawo da Sidra authenticator na ba dan allah idan akwai mafita don allah ayi mana video a kai ina rokonki don allah don allah assalamu alaiku
@FarouqDprince
@FarouqDprince 3 күн бұрын
Hajiya wanda baiyiba fah?
@ShuaibuAuwal-mg1ju
@ShuaibuAuwal-mg1ju 3 күн бұрын
Allah ya saka da alkhairi
@kaltimeyusuf9747
@kaltimeyusuf9747 4 күн бұрын
Allah ya saka da alkai ri 🎉 🎉
@jamilumuhammad4890
@jamilumuhammad4890 4 күн бұрын
Pls bayanan submit na appeal form a pi network an inane zanga sunturamin inje inyi edit a gmail ne kokuma a pi app Ina?
@HalifaSaidu
@HalifaSaidu 4 күн бұрын
Dan Allah ya zanyi na chanza number
@adamouissa6854
@adamouissa6854 4 күн бұрын
🎉🎉
@nuras.muhammad8058
@nuras.muhammad8058 4 күн бұрын
Haka nawa yake suna pi Dana I'd ba Daya ba
@arewa44tv13
@arewa44tv13 4 күн бұрын
Ni nawa digital nin slip akasa yakenan
@yusufzakariyamuhammad4378
@yusufzakariyamuhammad4378 4 күн бұрын
Masha Allah, mu masu tentative approval pa, ya za muyi?
@Sulaimankhalil34
@Sulaimankhalil34 4 күн бұрын
Wanda ya manta pi password
@yaddazakakoyitechnologycha8358
@yaddazakakoyitechnologycha8358 4 күн бұрын
Ina bukatar number ka Dan Allah
@yaddazakakoyitechnologycha8358
@yaddazakakoyitechnologycha8358 4 күн бұрын
Nima Ina da wannan matsalar Dan Allah Taya xan janja real name nawa
@MamanHassan-t1y
@MamanHassan-t1y 4 күн бұрын
Mu Godu
@ibrahimabdulsalm5539
@ibrahimabdulsalm5539 4 күн бұрын
Masha Allah, BIN USMAN TV ina muku fatan Alkhairi Allah yatemakemu.
@sadiq_cboii
@sadiq_cboii 4 күн бұрын
Nidaman wanna 👆🏻 abunne yakawoni naje nagwada amman yaki yabani daman saka new phone number 😢 sai idan nasaka country code kafinna dawu kasa saiyaki rubutuwa ❓😣
@JamiluYusif-d5w
@JamiluYusif-d5w 4 күн бұрын
Hi❤❤
@abbayaumuaz2239
@abbayaumuaz2239 5 күн бұрын
Ni matsalar nawa itace sunce in sake liveness record na sake tun she Karan jiya Amma har yanzu Yana tentative approval
@FatimaSaidu-l9s
@FatimaSaidu-l9s 5 күн бұрын
Slm barka da wannan lokaci,don Allah ina shakku Akan pasphres,zan iya yin confirm nashi
@BassiruBello
@BassiruBello 5 күн бұрын
Amma natura haka
@BassiruBello
@BassiruBello 5 күн бұрын
Masha Allah nayi kyc dawani suna inada irinwanna
@yahyahumar5475
@yahyahumar5475 5 күн бұрын
Masha Allah❤🎉🎉
@isaabdulmumini
@isaabdulmumini 5 күн бұрын
Hi, gaskjya Babu yadda Bank yiba na verifying phone number abun ya cittra Kuma wa'adin da aka bani saura kwanaki kadan. To Yaya zan yo?
@bilyaminudahiru8659
@bilyaminudahiru8659 5 күн бұрын
Alhamdulilla
@aliacorpion0018
@aliacorpion0018 5 күн бұрын
Madallah
@JibrinAbubakar-q8z
@JibrinAbubakar-q8z 5 күн бұрын
To wanda suke da tentative approval yaya zasuyi kuma nayi liveness yakai sau biyar 5 Amma haryanzu shiru kuma sun bani time line lokacin yayi sai suka kara mana time daga 180 zuwa 215 amma tambayana shine inace idan wannan time din yayi zasuyi mana migration
@isahmuhammadwali
@isahmuhammadwali 5 күн бұрын
Masha Allah Inada Wana Matsalar Da Allah Yazaayi Pls
@GODOTV-v9q
@GODOTV-v9q 5 күн бұрын
Ni inada matsala kyc
@RahamaBello-z2t
@RahamaBello-z2t 5 күн бұрын
Inada wanan matsala na matsala
@SadiyaMAdam
@SadiyaMAdam 5 күн бұрын
Slm, Dan Allah, Ina zan ga wannan page din wajen da ake gane KYC status pls a taimaka
@auwalggw
@auwalggw 5 күн бұрын
Muna godiya sosai
@JeeMalam
@JeeMalam 5 күн бұрын
Wllh matsalata chanja sun ne kuma nayi appeal Amman haryanzu basu bani damar gyarawa ba