Saboda Allah menene ma'anar wannan film, meye fa'idarsa, me ma zai koyar? It makes no sense at all. It doesn't portray our culture. It's irritating. Why do we do this to ourselves? In an industry where different tribes showcase their beautiful costumes, customs, and culture, this rubbish is presented in our dedicated channel, mtchwww! Abeg, what impression of the North does this represent? Are we accepting that this Indian or whatever culture is better than the rich cultures of northern Nigeria? Haba don Allah, why are we so lagging behind? Why are we like this?
@SaidiUamrАй бұрын
❤❤❤
@tijjanirabiu5007Ай бұрын
Wannan Lallai ya Ci sunan sa Tataburza yau she zai fito shaba
Gaskiya babu amfanin sa yansanda achikin wannan film din Dan bahaka hukumar yansanda takeba shashanchi kawai
@ChamsiaMadamealmou7 ай бұрын
❤😢😢
@sadiqsuleiman14087 ай бұрын
A baya kunche bazasu iya tafiyaba sai dai akasa yanzu kuma kunche zatayi tafiya a awa daya you are mistake
@tyshabatv31407 ай бұрын
Yakamata ka din ga fahimta, tace zata fita daga jikin jidda ta dawo matsayinta na Aljana lulu, sannan tayi tafiya duniyar aljanu cikin wannan lokacin domin karbowa Andalu magani
@sadiqsuleiman14087 ай бұрын
Film Yana kyau Amma akwai Kura kurai meyakai aljani shopping sannan Taya hukumar yansanda zatayi irin wannan aikin kawai ku karbi yara batare da sun hada da wayanda suka gansu tare ba Dan fadada binchike
@tyshabatv31407 ай бұрын
Ka manta jikin mutane suka shiga, kuma sunce komai za suyi sai dai yadda dan adam yake yi
@SamadouMoraDjibril7 ай бұрын
Machallah watching from Bénin 🇧🇯 Nice to listen you your voice so wonderful i swear 🎉🎉🎉 I will invite you in my wedding day in Bénin Republic inch'Allah 🙏