Gaskiya Atiku yasan cewar Allah ne take bada mulki ga wanda yake so,yavdaina alaqanta rashin nasarar sa da wani dan adam
@FarukIsyaku9 ай бұрын
Eh rara yana cikin tasko ahalin yanzu amma abinda ya faɗa akan murja ai gaskiyane
@Yarghanahausatv9 ай бұрын
🎉🎉🎉
@IlyasuMBako9 ай бұрын
Ai kuma ba makaryata kamarku musamman ku. Ba wani labari da za ka ji ko gani a U-tube ka tabbatar da gaskiyarsa sai dai in Wa,azi ne aka dora. Ga ku da yaudarar mutane da title din karya. Kai Allah Ya shirye ku.
@auwaluibrahimzabiya-83199 ай бұрын
Allah kada ya sasantasu
@Yarghanahausatv9 ай бұрын
❤
@SanusiAhmad-h7h9 ай бұрын
Kunyi kunyi kunya baba abun fada me daurawan da gida_gida suka fada Idan batsoroba a nunamana karyarbanza