As salam warahmatullahi wabarakatu. Merci beaucoup
@HauwauShehu-h1jАй бұрын
Malam Allah yajikan mahaifa
@usmanbabashehu4685Ай бұрын
Very Interesting Topic Allah Yakarawa Arewa Ire-Irenku. Acigaba da Bayyanawa Mutane Illar Wasu Gurbatatun Yan Siyasa Da Suke Shirin Wargaza Arewacin Nigeria.
@bumsacturs7952Ай бұрын
Pls what is the song name
@bintaabdullahi5387Ай бұрын
Allah ya karfafeku....Saura na iyayen Marayu mata
@yaameer89222 ай бұрын
Pround of you Our Hajiya
@muhammadmusa53402 ай бұрын
Ma sha Allah, wonderful…….
@anasmusatsaudawa29412 ай бұрын
Masha Allah
@AliAbdullahi-ci7go2 ай бұрын
Aslm Shirin yayi tsaf fadakarwa da ilimintanwa. A cigaba da namijin kokari. Shawara iyaye su cigaba da kulawa da 'ya'yansu da kula da abinda zasuji zasu gani. Abin takaice shine anyi hatsin tsari. ALLAH ya kiyashemu da tab'ewa da rayuwar maguzawa.
@bintaabdullahi53872 ай бұрын
Allah dai ya biya ku.don Allah a Kara fadada bayani akan zamantakewar aure a arewa a yau. Allah ya kawo mana dauki
@auwalugambo2 ай бұрын
Masha Allahu
@Labarunduniyaa2 ай бұрын
Mun gode da videos din ku ubangiji Allah ya saka,amma dan Allah ku dinga rufe gashinku ku ji tsoron Allah,Allah shi yayi umarni da mu rufe gashin mu da jikin mu
@alhajimuhammad77972 ай бұрын
Mazaje ❤
@ibrahimadokutama2 ай бұрын
Masha Allah
@abdullahiumar97332 ай бұрын
Masha Allah.
@SalisuMusaharuna2 ай бұрын
That's the fact
@hadizayunus71062 ай бұрын
More wins
@muhammadmusa53402 ай бұрын
Wonderful, we are enjoying the episodes
@MohammedAdamu-s2p3 ай бұрын
Aslm rankiyadade gaskiya maganarki dagyara sosai
@XaynerbXaynerb3 ай бұрын
😊😊😊
@AdoBardeHamza3 ай бұрын
Masha Allah.
@Labarunduniyaa3 ай бұрын
Presenter ku na farko ba ta iya presentation ba gsky sai ka ce mai karatun novel
@aminusulaimangama17543 ай бұрын
Masha Allah jazakallah khairee daga kuwait city
@ShafaatuAminu-m9f3 ай бұрын
Mace
@aminusulaimangama17543 ай бұрын
Masha Allah jazakallah khairee daga kuwait 🇰🇼
@muhammadmusa53403 ай бұрын
This is the best so far 😅
@Labarunduniyaa3 ай бұрын
Mun gode watching from united Kingdom Bedfordshire 🇬🇧
@fatimahassan99373 ай бұрын
Maa shaa Allah tabaarakallah🎉
@DanBuzu-k3d3 ай бұрын
Gaskine wannan
@aminusulaimangama17543 ай бұрын
Masha Allah jazakallah khairee daga kuwait city
@muazuumar-s3s3 ай бұрын
Gaskiya ne wannan, muddin gwamna zai bari wai wani yana juya sa, kawai zai zama dan kama karya ne.
@mohammedabdullahi8143 ай бұрын
Kaji batu nagaskiya Wlh Mulkin kamakarya ake gudunarmana awannan Qasar da sunar demokradiyya. ALLAH YAKAWO MANA MAFITA
@abubakarbaffa72793 ай бұрын
Allah ya bamu Shugabanni masu kwatanta gaskiya da adalci, Aameen 👏
@ADAMSSULEIMAN-b2u3 ай бұрын
Gaskiyane wallahi akwai son zuciya acikin lamarin
@AlyasauKabir3 ай бұрын
Karya kake kaihar kabada bakin magana gayar uwanka cen anata kashewa kananan hankalinka kwance mara kishi...
@AbdulazizAlkassoum3 ай бұрын
Mach'allah
@AbdulazizAlkassoum3 ай бұрын
Mach'allah
@aminusulaimangama17544 ай бұрын
Masha Allah jazakallah khairee daga kuwait 🇰🇼
@karimraxmatullayev86044 ай бұрын
Joylari jannatdan bulsin
@Labarunduniyaa4 ай бұрын
Please ku upgrading microphone din ku,aikin ku yana kyau,mungode
@SaadatuAbdullahiismail-mk1ph4 ай бұрын
Allah yasaka da alkairi
@SaadatuAbdullahiismail-mk1ph4 ай бұрын
Allah yasaka da alkairi
@aminusulaimangama17544 ай бұрын
Masha Allah jazakallah khairee daga kuwait 🇰🇼
@fahadsheriff57834 ай бұрын
Ya kamata ku dinga gayyatar maza.
@fahadsheriff57834 ай бұрын
I think namiji ya kamata yafi matar sa hakuri,that will make the marriage last,and also abunda ya kamata kullun idan za'ai aure a fadawa maza kenan.
@khadijahjibrin45004 ай бұрын
nagane me mama madina take nufi. shekarun mace idan yayi nisa kuma ga yara ubansu shine gatansu, ita kuma bazata iya daukan dawainiyarsu ba, gara ta zauna agefe matsawar yaranta zasu cigaba da samun tallafi wajen mahaifinsu. haka zaifi. se ta kawar dakanta yaje suyita soyayyata da sabuwar amaryarsa.