Maraba da zuwa shafin kafar you tube na Joyce Meyer Ministries cikin Hausa. Joyce na daya daga cikin fitattun malamai masu Koyar da Littafi Mai Tsarki na zahiri a duniya. Litattafan ta ya taimaka wa miliyoyin mutane samun bege da farfadowa ta wurin Yesu Kristi. Kuma har yanzu tana gabatar da shiri na Talbijin da Radio, Jin Dadin Rayuwa Kowace Rana®, wanda ake watsawa a duka fadin duniya.
Kaunar Joyce ta taimaka wa mutanen da ke shan wahala kowane rana ya samo tushe ne daga manufar Hand Of Hope (Hannun Bega), Reshen mishinari na Joyce Meyer Ministries. Ziyarce-ziyarcenmu a kewayen duniya sun hada da shirye-shiryen mu na ciyarwa, samar da kiwon lafiya, gidaje ga marayu da shirye-shiryen hana fasakwaurin safarar mutane
Idan kana da tambayoyi game da Joyce Meyer Ministers, ka tuntube a
[email protected].
Joyce Meyer Hausa