Пікірлер
@Wjehb-qf2ge
@Wjehb-qf2ge Күн бұрын
masha allah gaskiya naji dadin wannan wa'azin allah saka da alkhairi
@FatimaJibrin-ke2xz
@FatimaJibrin-ke2xz Күн бұрын
Malam ya kamata ace basai munjira lkcn zabeba kumu bisu da alkunut
@Zarman-MD
@Zarman-MD Күн бұрын
Malam Abu aaisha kada ka kalla yawan mutanan NIGER da kesa kudi a asusunka na taimaKo ya rufe ma ido ka kasa adalci... Nigeria na harkar kasuwanci da france sama da shekara 80,kuma dan Niger nada matsala da france bazai zama dalili ba Nigeria tasamu matsala da ita.... Munsan kuna haka ne kawai don siyasa...
@AishatuAbubakar-h9g
@AishatuAbubakar-h9g Күн бұрын
Ameen Suma Amin
@SalehIbrahimsaleh-io4qj
@SalehIbrahimsaleh-io4qj Күн бұрын
العلماء نور الأمة ومرآتها
@AishatYahaya-tb4dg
@AishatYahaya-tb4dg Күн бұрын
Ameen ya Allah
@abdullahiabubakar9196
@abdullahiabubakar9196 Күн бұрын
Allah ya tsine masu su duka. Wlh shuwagabanni wanan lokacin duk wanda ya mutu wlh yashiga 9 wajen Allah. Abun ma yazama hauka da rashin ilimi. To wlh talakawa muhada kai wanna mutanen da gaske suke na zalunta mutane. Shege tsinannu. Allah wadaran ku azzalumai
@issacHamid
@issacHamid Күн бұрын
Allah ya kara ilmi da fahimta
@ibrahimmuhammad7331
@ibrahimmuhammad7331 Күн бұрын
Amin ya haiyu ya qaiyum
@SakinaYahuza
@SakinaYahuza Күн бұрын
Kwarai muna goyan bayanku malan a zabe mai zuwa duk gwamnan da ya kawo mana tallan tinubu in sha Allah zai ga matakin da talakawa za mu dauka in sha Allah
@halimaabdullahi6934
@halimaabdullahi6934 Күн бұрын
Mlm muna tare da Kai 100% wallahi, ameen ya rabb
@abubakarmusa7169
@abubakarmusa7169 Күн бұрын
5 in 30minutes is 6. How many sura or pages per sura, did he accomplished per 5 minutes?
@abubakarmusa7169
@abubakarmusa7169 Күн бұрын
So, he follows through ruhi, and the reading procedure and through nasal, and all the angle that he mentioned. Big and large question.
@AisaLike
@AisaLike Күн бұрын
Amin summa Ameen
@Hussaina-re7pz
@Hussaina-re7pz Күн бұрын
Ameeeen suma ameeen 💔💔💔💔😭😭😭😭
@SouleyRachida
@SouleyRachida Күн бұрын
Yanzu kasarda aka haka cikinta tanaji tana gani amma kulun jiya yau babu wani sauyi rayukan talakawa sunzama banza dan anzargi kasar da yima wata qasar zagon kasa har atsaya tantama
@AdamuDahiruAbubakar-n6x
@AdamuDahiruAbubakar-n6x Күн бұрын
Ameen Y Haiyu Y Gaiyumu Birhamatika Astagi
@umarugaza
@umarugaza Күн бұрын
Wanna maganar gaskiyane
@AzumiSuleiman
@AzumiSuleiman Күн бұрын
har Kuma Indai kuskurene to lallai jami an tsaro busu iya aikiba.abar musu laifi akashe bayin Allah.
@h.n1977
@h.n1977 Күн бұрын
A matsayinmu na Musulmi, matsawar Muna ganin wannan tsarin na Demokradiya shine mafita, to ba zamu taba fita daga musibu ba. Sai lokacin da muka fahimci hanyar Allah ce kawai mafita
@h.n1977
@h.n1977 Күн бұрын
Sai dai idan Yan Arewa sun rasa hankalinsu ne zasu sake wannan kuskure
@ابوبكرعبدو-ج8و
@ابوبكرعبدو-ج8و Күн бұрын
🤔🤔🤣🤣🤣
@SaniAbubakar-h8w
@SaniAbubakar-h8w Күн бұрын
Allh yatsine masu albarka allah yanasu gamawa lafiya
@Alfanu70
@Alfanu70 Күн бұрын
kzbin.info/www/bejne/jJy4dGSLdsyaodksi=plLMw4nF9hWFPQDt kzbin.info/www/bejne/qYDYkoOHYrWrh9Esi=cE5N-CnyKGUYrLZu
@Alfanu70
@Alfanu70 Күн бұрын
kzbin.info/www/bejne/qYDYkoOHYrWrh9Esi=cE5N-CnyKGUYrLZu
@moussarabe-xd9eu
@moussarabe-xd9eu Күн бұрын
Kuzo Tiani ya baku video satellite kan abunda ke faruwa a Nigeria. Yanzu kassashen AES munafa satellite. KALUBALAN ku yan arewa. tunubu sai ya halakaku.
@nafiumlmashiru5598
@nafiumlmashiru5598 Күн бұрын
Allah yabiyaka MLM
@Sirnajjashi
@Sirnajjashi Күн бұрын
Wlh mlm koh Kai Aka zaba a Nigeria Abinda tunibu yakeyi shi zakayi, saboda Al'ummar Kai zasu kalla ka gyara ko ka Basu Abinda sukeso ba Allah ba, ina mamakin yadda malamai ke jiran wani mutum yazo ya gyara sun manta da Mai gyara kowa da kowa, Kun manta Allah ya halicci Annabi Musa a gidan fir'auna, shin Kun manta bayan zaluncin Yan uwan Annabi Yusuf Allah ya mayar dashi sarki, shin Kun manta idan Annabawa suka shiga damuwa ina suke Kai kukansu, Amma ku kunsa mayarwa ga Allah kullum Sai Kiran bazaku Kara zaben wane ba , haba Yan uwa musulmi, muda mukeda Mai hallita Baki daya , Mai juya Al'ammura a lokacin da yasso, mu hada Kai mana mu cire son Kai da akida muyi istigfari da salatin Annabinmu mohammadu rasulillah dare da Rana mu roki Allah dare da Rana in Sha Allahu Allah zai yimana zabin Alkhairi
@kadidiglobal4799
@kadidiglobal4799 Күн бұрын
Wlh karyane malam ba dan iska bane
@Sirnajjashi
@Sirnajjashi Күн бұрын
@kadidiglobal4799 innalillahi wa inna lillahi raju'un, Allah ya tsareni da in kira malm Dan iska, ina magana ne akan yadda muka sauya, Babu Abinda yafi karfin Allah, mayar da Al'amarinmu zuwa ga Allah shine mafita, Abinda malamai ya kamata su tunatar da Al'ummar su kenan, tare da neman sauki gurin Allah ta hanyar tuba da salatin Annabinmu mohammadu rasulillah
@Wwaahh-i2m
@Wwaahh-i2m Күн бұрын
Aiya insunga dama basai saice baza ayi zabeba
@SalehadamAbubakar
@SalehadamAbubakar Күн бұрын
Kowa nene shi malam ba daga kafa muna tare
@muhammedadamu6013
@muhammedadamu6013 Күн бұрын
Kadaka manta akwai taliya
@HassanMuhammad-z6z
@HassanMuhammad-z6z Күн бұрын
Allah ya sine maka da Kai da taliyar
@ibsnomaa
@ibsnomaa Күн бұрын
Muna tare dakai dari-bisa-dari 100%
@ibsnomaa
@ibsnomaa Күн бұрын
Mu ayankin mu da tallan Tinubu da Ridda hukuncin su daya!
@Alfanu70
@Alfanu70 Күн бұрын
Kun samu sabon addini ke nan.
@playdread
@playdread 2 күн бұрын
Munatare dakai malam
@ahmadmahammad8377
@ahmadmahammad8377 2 күн бұрын
Allah tsinewa Wanda ya so tinibu mà.
@Aboubacaridi-v9e
@Aboubacaridi-v9e 2 күн бұрын
Salam Salam Allah Ya kara lafiya malam
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض 2 күн бұрын
Mlm meye gaskiyar magana Game da harin nuclear da Israel ta kaiwa Syria
@BuhariSaleh-c3h
@BuhariSaleh-c3h 2 күн бұрын
Tabbas Malam iskancine
@zuberjele7468
@zuberjele7468 2 күн бұрын
Ameen summa Ameen 😢😢😢😢😢😢 Dan Allah Yan Arewa kuhada kawunanku😢 Allah ya mayar da zalunci akan maishi
@Rabbaniy1
@Rabbaniy1 2 күн бұрын
Matsalar shi ne ba zabe ake ba a nigeria. Tinubu ne president 2027 ko mun qi ko mun so. Sai dai mu hada su da Allah kawai
@balarabacikaji9259
@balarabacikaji9259 2 күн бұрын
Ni wlh narasa meka damun manyan Arewa sunzama lusarai 😢
@ahmadmahammad8377
@ahmadmahammad8377 2 күн бұрын
Tsinuwa che kawaii.
@IbrahimMohammed-l3e
@IbrahimMohammed-l3e 2 күн бұрын
Pantami yace ma tinibu حفظه الله
@HadizaMamaneGarbaHMG
@HadizaMamaneGarbaHMG 2 күн бұрын
Allah kawo karshen azalumai da azalumai
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 күн бұрын
Amin
@JabirRabiu-s7b
@JabirRabiu-s7b Күн бұрын
Kowane lokaci sai aje akashe bayin allah sai ace kuskure ne Allah ya mayarda kuskurennan akansu da iyalansu
@SaaduAliyu-u7f
@SaaduAliyu-u7f 2 күн бұрын
Allah ya tsne wa jagorimmu na arewa albarka duniya da lahira azzalumai munafukai mugun iri makiyan juna hausa Fulani Allah ya tsne wa tininbu albarka da ahalinsa
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض 2 күн бұрын
Ai babu yan bindiga Aban ƙasa masu haɗari irin Fulanin daji na Nigeria domin duk yan bindiga daga sani a duniya babu masu kone mutane da ransu ko yankasu se Fulanin daji da yan Boko Haram kuma sulhu dasu baze yuwuba domin Nigeria babu Ayyukan yi bayan haka sunsan cewa ko kamasu akai sunsan ba kashe su za ai ba za abada belinsu san nan kuma yan bindiga na Niger basa zina da mata a masallatai sulhu da Fulanin daji kayi aikin Banza mutum yana samun millions goma asati ɗaya kazo kace ze zauna baya samun dubu hamsin Allah ya kiyaye kalissafa duk duniya babu ƙasar datake Shari ar Musulunci kuma zaka ga ana ta addanci
@jummaisaiduhajara5792
@jummaisaiduhajara5792 2 күн бұрын
Hakane malam, Allah dakatar da aikin sheddan amin
@BaralabaCikaji
@BaralabaCikaji 2 күн бұрын
Yan fashin dajin Birnin gwari ba daya bane dana Zamfara da Sokoto su wadancan daukar nauyinsu ke
@yahayaaliyu3636
@yahayaaliyu3636 3 күн бұрын
Daukar bata fita da kyauba
@OuchaIssouf
@OuchaIssouf 3 күн бұрын
Allah ya kama muna
@BachirouBoubacar-lb3lb
@BachirouBoubacar-lb3lb 3 күн бұрын
Masha Allah Allah yasaka da alkairi malam inda matsala take malam Abu aisha tinibu baya jin waazi da sawransu manyan Arewa akoy munafukay daga cikin su
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 3 күн бұрын
Tabbas Qatalahullah
@AboubacarIbrahimAboubacarIbrah
@AboubacarIbrahimAboubacarIbrah 3 күн бұрын
wly abinda shugaban Niger yagayi gaskiya malam saboda alamar gaskiya shine tin kafin bayyanar la kurawa yagayama wasu shuwagabani kasarnan Aman dayake arewa suke da gorin tarwatsawa kaga sunnuna karya ce alhalin wanan kawai ya isa sheda cewa gaskiya yagayi Kuma duk inda yazana anan la kurawa sukabayyana​@@abuaishaalfurqan