Пікірлер
@ZAILANITELAALHAJIJIBRIL
@ZAILANITELAALHAJIJIBRIL 51 минут бұрын
Wallahi tsikar jikina yatashi malam allah yasaka da alkhairi
@sdiallof2606
@sdiallof2606 2 сағат бұрын
❤❤❤
@madougoudaouda6500
@madougoudaouda6500 3 сағат бұрын
Allah ya bada lada Malan kuma ya sadamu cinkin Aldjannar Firdaoussi ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض 8 сағат бұрын
Allah ya karya kafurci da kafurai kadaukaka musulunci da musulmai ya Allah
@abdoulkaderlam7627
@abdoulkaderlam7627 16 сағат бұрын
inalillahi wa ina ilehi rajiun wly dukan wanda keda sa hanu wajen kisan wanaan malamin wly ya shiga uku
@AbubakarSanimuazu
@AbubakarSanimuazu 16 сағат бұрын
Barrister Ishak Allah shi karawa rayuwa albarka
@safiyayusuf1325
@safiyayusuf1325 17 сағат бұрын
Allahu Akbar Allah sarki Allah ya kyeuta kuma Allah ya taimaka Ameeeen summa Ameeeen ya rabbi
@jibrinalkhaseem5278
@jibrinalkhaseem5278 21 сағат бұрын
Mungode da wannan nasiha Allah yayafemana baki daya
@rukayyatabdullahimaikano1513
@rukayyatabdullahimaikano1513 23 сағат бұрын
Shin Wai kunmanta cewa musulmi sunanan suna mutuwa a tituna da kangwayen zamfara da katsina da sokoto saboda kisan Gillan da yantaadda da yanuwanku sojoji, sukeyiwa alummar annabi ? To meyssa bazaayi amfanin da kudin wajen ceton rayukansu da matugunansu ba ? Meyssa akeso akarawavmaikafi karfin a maimakon ceton rayuka da mutuncin mata dayaranda taaddanci yake tagayyarawa ?
@AbdulbakiMusa-qu3zs
@AbdulbakiMusa-qu3zs 23 сағат бұрын
Masha Allah
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض Күн бұрын
Ko iya haka yakamata masuyiwa Allah shirka a Nigeria da sunan yan dariqa ne su sugane cewa wan Nan shine Banbancin izala da dariqa domin yan dariqa basawa junansu raddi ko wace irin shirka zakai saboda suma Malaman nasu sunsan cewa akan barna suke towa zasu hana yayi barna
@ShehuUsmanshagari
@ShehuUsmanshagari Күн бұрын
Allah ya saka da alheri
@هيموكنك-ظ3خ
@هيموكنك-ظ3خ Күн бұрын
Allah yatemakeka malam Allah yakawoma mufita Allah karyabasu ikon cutar dakai
@ousmaneidrissa9026
@ousmaneidrissa9026 Күн бұрын
🤔🥱
@RabiuInuwa-u9f
@RabiuInuwa-u9f Күн бұрын
Ya Allah kayimana maganin azzaliman shugabanni da munafikan malamai dan mastayin annabi S A W
@زيتزيت-د6ع
@زيتزيت-د6ع Күн бұрын
Allah yataimakeku malam barirta allahumma ameen yahayyu yaqayyum yazaljalali walikiram🤲🤲🤲
@bilyaminuabubakar9907
@bilyaminuabubakar9907 Күн бұрын
Jazakhallahu khairan mallam
@MohammadBashir-v5q
@MohammadBashir-v5q Күн бұрын
Allah yakara gwara kan ku . Allah yacika alqawarinsa na wari dati da mai tsafta . Ya tsami addinin musulunci da ga addinin mayaudara
@aliyuadam9849
@aliyuadam9849 Күн бұрын
Shegiya bidi'a kamar kunfa ko totuwa a ruwa
@mustaphaameenu9640
@mustaphaameenu9640 Күн бұрын
Ka zama mai kyakykyawar addua ga musulmi yan uwanka
@زيتزيت-د6ع
@زيتزيت-د6ع Күн бұрын
Barista malam ishaq allah yasakamaka da alkhairi dafadar gaskiya allah yakaremanakai aduk indakake🤲🤲🤲
@abdurrahmandalhat3115
@abdurrahmandalhat3115 Күн бұрын
Allah ya saka da alkhairi, Asadul Islam.
@Rabitalbarabitalba
@Rabitalbarabitalba Күн бұрын
Allah ya jikanta da rahama Allah yasa Ka muku
@SuleimanYunusa-l8f
@SuleimanYunusa-l8f Күн бұрын
Allah ya saka da alkairi,naji dadin jawabin malam,saboda nidai wallahi inajin akwai kamshin gaskiya a cikin maganan Dan ballo tho amma,bazan iya cewa gaskiya bane amma wannnan bayani na malam ya gamsar dani
@umarmohamed7464
@umarmohamed7464 Күн бұрын
Allah ya siryeki yaruwa kina dab dafadawa hallaka
@SmGeneral-l8g
@SmGeneral-l8g Күн бұрын
Matsalar Nageria malamai Su Ake biya sukuma munafukaine
@SalissouToutpourlafamille
@SalissouToutpourlafamille Күн бұрын
Dan Allah yan uwa, in Dan Al,,umma za ayi qur'ani festival, to me zai hana ayi alkunutu ga duk me zagon kasa ga Nigeria Allah ya karya chi
@SalissouToutpourlafamille
@SalissouToutpourlafamille Күн бұрын
Dan Allah yan uwa, in Dan Al,,umma za ayi qur'ani festival, to me zai hana ayi alkunutu ga duk me zagon kasa ga Nigeria Allah ya karya chi
@mercyTumba-w8b
@mercyTumba-w8b Күн бұрын
Her husband must have sell some part of her body from the settlement of baba may God have mercy on us
@YahuzaYakubu-k4o
@YahuzaYakubu-k4o Күн бұрын
walahi wanan malamin yana birgeni
@usmanisahuturu
@usmanisahuturu Күн бұрын
Allah ya badalada
@mukhtarabdullahi4224
@mukhtarabdullahi4224 Күн бұрын
Izala ce bazata ai duk munafurcinta yacika Nigeria ta ko ina yaudara
@UmarYahya-zp5kn
@UmarYahya-zp5kn Күн бұрын
Naga nakusada kai yana harararka anya kuwa yana taredakai
@MuhammadIbrahim-y9s5u
@MuhammadIbrahim-y9s5u Күн бұрын
Allah ya Maka albarka
@ShehuManniru
@ShehuManniru Күн бұрын
Gayamusu gaskiya mlm
@abdlabdul5434
@abdlabdul5434 Күн бұрын
Allah ya tsare Mallam
@yahayaidris8747
@yahayaidris8747 Күн бұрын
Allah yasaka da alkairi ❤
@SaiduMuhammad-g8e
@SaiduMuhammad-g8e 2 күн бұрын
Kukai Qarar Kanku Wajen Ubangiji. Kaman Mai laifi ne zai kai Kansa gaban Alkali
@IbrahimAbdullah-j9h
@IbrahimAbdullah-j9h 2 күн бұрын
Wlh munsan manufanku badan Allah kukeyiba wi tallan tinubu haramunne in haramunne nakanda kakeso waya hallata maka kasoshi
@shamsuddenabubakar-rl6vu
@shamsuddenabubakar-rl6vu 2 күн бұрын
Jahilin banza bck to school
@ahmedrufai6545
@ahmedrufai6545 Күн бұрын
Barr. Allah yasaka da alkhairi. Allah Ya Shiryemu a bisa Sunnah. Allah Ya kareka ka damu duka.
@ahmedrufai6545
@ahmedrufai6545 Күн бұрын
Allah Ya isanma Barr.
@IbrahimAliyu-v3l
@IbrahimAliyu-v3l 2 күн бұрын
Allah Yatia makemu Mina godiya
@abduramaneabduramane2761
@abduramaneabduramane2761 2 күн бұрын
😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢
@يوسفبنآنسبثبنغو
@يوسفبنآنسبثبنغو 2 күн бұрын
Macha Allah allah ya Bada Lada
@UsmannMurtala
@UsmannMurtala 2 күн бұрын
Allah ya Saka maki Allah ya Toni asirinsa
@hassanasadiq7513
@hassanasadiq7513 2 күн бұрын
Babu shakka.Ubangiji Allah ya Shiryemu Shirin Musulunci Amin.
@MusaSufy
@MusaSufy 2 күн бұрын
Malam kay Allah ya kareka
@SaiduSulaiman-g8s
@SaiduSulaiman-g8s 2 күн бұрын
ALLAH ya sakama da Alkhairi.
@HabibuAbdulsalami
@HabibuAbdulsalami 2 күн бұрын
Malan Allah yasakama daalkairi 🇳🇪🇧🇫🇲🇱
@hassanasadiq7513
@hassanasadiq7513 2 күн бұрын
Allahu Akbar Lailahaillahu. Ubangiji kayi Mana Maganin Amin.
@ShehuManniru
@ShehuManniru 2 күн бұрын
Allah ya kareka mlm
@hassanasadiq7513
@hassanasadiq7513 2 күн бұрын
Ubangiji Allah ya shiryemu Shirin Musulunci ya Kuma sa mu fi karfin Zuciyarmu Amin.Muna Nan Muna Gaya wa Mai Duka Masanin Boye da Bauyani.
@mammasanimammasani4409
@mammasanimammasani4409 2 күн бұрын
Macha Allahu Barrissa issiyaka Allah ya sakamaku da Alkhairi Saboda kichin talakawan arewacin Nigéria
@ShafiuHamisu-x7u
@ShafiuHamisu-x7u 2 күн бұрын
Kai gaskiya malan inayinka.wlh .