Mo yanzu bamuga jahilshi Akan zaben America aiba abide mutanen akebasu tini Munji duk yaudarce wasu wakilaine kawai Akejira idan Wanda sukafi yawar daga Bangaresa to shi yaci zarbe
@AshiruGambo-x1m12 күн бұрын
Helo trump
@zahraddeenmahmudtsara83312 күн бұрын
Mu dai a Nigeria addu'a ce kawai mafitar mu
@BalaBammi-d3g12 күн бұрын
Dama munacikin take maiwuya
@MasauduAbdu-q1i12 күн бұрын
BBC hausa ,ckm
@abdullahiyusuf269113 күн бұрын
Thank u governor bala muhammad kauran Bauchi❤
@AlameenYusifhamza13 күн бұрын
fatan alkairi
@MuhammadmustaphaKabir-v5n14 күн бұрын
Allah ya isa! Mataimakin shugaban majalisar dattawa dan arewa, ana tambayar sa akan mafita akan cutarwar da aka yiwa yayan arewa ya hau kame kame da wannan ba itace matsalar sa ba matsalar shi ne ya zama governor a kano ko ta wane hali, kuma yaran nan da yawan su yayan jihar Kano ne Allah ya kawo sauki.