Mungode dawan nan aiki dakakemana nawayadda kai Allah ya tsareka daga sharrinsu amin
@MustaphaIbrahim-i4q2 ай бұрын
To fa dole ya sa a kamo bello galadanci tunda ya fadi gaskiya amma ga dalla tur jita cikin daji yana yin abin da ya ga dama shi an kisa a kamo shi kuma an san yadda za'a yi a kamo shi dama ba adalci suka soyayya mana gasu sai diyarsu sai ya jikokin su sai wanda ya rabe su amma in dai talakka na baki ne shi wahala a shanye mai jini ya mutu shine aka so in allah ya in allah ya yadda sai sa'an nan mu mutu amma babu wanda ya isa an shirin mu bamu lokacinmu bai taho ba don haka su tai suyi abinda suka ga dama mu bamu sa'a abinda zamuyi musu ba sai abinda suka gada mai shi za su yi mana dan haka mun bar su da allah allah ka isan mana allah ka shiga tsakanin mu da su
@UmarAminu-tu7gb2 ай бұрын
Allah yakarama Dan Bello nasara
@ibrahimusmansheerk2 ай бұрын
Good morning
@DhiyaudeenDanjuma3 ай бұрын
gsky yafada tunda muke anageriya bamutaba wannan bala'inba insha Allah makiyanka mayafinka dan belloo
@IbrahimSouley-n4v3 ай бұрын
Allah ya kara lfy da nisssan kwana
@AbdulsalamSurajo-g6n3 ай бұрын
Tunubu bahaka ake siyasaba asaki dan bello
@idrisyaji97833 ай бұрын
Ka cigaba da gayamusu gaskiya, Dan Bello Allah ya garamaka daraja
@SalisuAbdulahi-u2x3 ай бұрын
❤❤❤
@Sufiyanuadamu-vm1rx3 ай бұрын
Kai tsaye Sunaso susachi muna kudade
@AbdurraufUsman-q9v3 ай бұрын
To Allah ya bamumafita
@AdamsiumarAdamsiumar3 ай бұрын
baba atiku P DP
@yunusasalisu703 ай бұрын
Allah ya kare
@UmarAisami3 ай бұрын
😂😂😂😂😅 Nigeria Allah ya cawu sauye
@aminamustapha24003 ай бұрын
Akwai kokari sosai, irin Dan bello ya kamata abawa shugaban EFCC, a Nigeria, amma hmmmmm 😮 bazasuyi ba.amma Allah nanan. Dan bello gabade in SHAA Allah
@MohammedAliyu-wd4xd3 ай бұрын
Allh yatsaremana kai
@isatukur10973 ай бұрын
😂😂😂
@DanSchoolGombe3 ай бұрын
Sunana Dan school inamuku ftn aheri
@ibrahimlabesa3 ай бұрын
You saying gospel truth
@Musaadams-t8s3 ай бұрын
Dan bello allah ya kareka kariyarsa
@Musaadams-t8s3 ай бұрын
Dan bello allah ya azirta yen uwanka da gidan aljanna gabadaya
@Musaadams-t8s3 ай бұрын
Allah kasa mugs karshen mulkin tinibu lfy da nak U Musa de gea
@zakariyyamhd3 ай бұрын
Ilove you Dan Bello ❤❤❤❤❤
@buhariahmad26063 ай бұрын
Allah yakarya azzaluman shuagabanni
@buhariahmad26063 ай бұрын
Allah yataimaki Dan Bello akan Gaskiya
@wasilawasila17733 ай бұрын
Ya Allah ka lillilkawa tununbu halin dayake ciki na azaba
@AliyuHassan-g3z3 ай бұрын
Muma Muna tare da Naziru Allah ya Kara lfy amen
@hafsatadamu89213 ай бұрын
Dan bura uba kar allah ya tashi kafada mugu azzalumi
@YusufMuhammad-u8y3 ай бұрын
Holdon dan bello thank you 6:34
@YusufMuhammad-u8y3 ай бұрын
Allah ya saka dan bello Allah ya kareka amin
@RabiuNashehu3 ай бұрын
To Allah yakiyaye gaba
@badamasimuhammad65363 ай бұрын
Allah yatsine wa maiqarya
@umarabubaka98143 ай бұрын
Kuma baaji abakin kowa ba saikai da bawanda ysanka