Wancen idan dan jamus ne yayi kisa sai karubuta ansumarda wane koda ba sumarwar bace ba kuwa
@iPHONE-16guys4 күн бұрын
Kai kana rubutu tsakanin da allh ba kalan su oh ooo ba
@KasimuYaroSokoto-i3m4 күн бұрын
Allahamdulilah dogon dogo maitakwasara ❤❤❤❤
@UkashatuAbdullahi-l8g4 күн бұрын
Sorry dogo baran dagi next time in Sha allahu
@AbdurrahamanMagaji-m9s4 күн бұрын
Allah kaqara zafin hannu alasan
@bashiridrisgandi65844 күн бұрын
Alasan dodon guramada da kudawa dambe
@IbrahimTijjani-b9x5 күн бұрын
Gurmada bakowa
@iPHONE-16guys6 күн бұрын
Gashi dan fulani amma baya san gurumada
@iPHONE-16guys6 күн бұрын
A.a aliyu dan jarida muna fiki ne wlh baya san gurumada ko kadan Wai kaji qarya wai dan aliyu kisa hudu yayiwa garkuwa kaji dan maqaryaciya Kafin su yi dambe a maraba kisa biyu da biyu ake bayan sunyi garkuwa yasumarda hi kisa uku da biyu kenann sai suka yi ragas kaga kisa uku da 3 kenan sai dan aliyu yabuge garkuwa kaga dan aliyu garkuwa. 3
@KasumAliyu7 күн бұрын
Sarki gobe
@abbaabdullahi33608 күн бұрын
Ni jamus ne Amma wllh bahagon Ali kansila mugun zafin namane dashi
@aliyubello6518 күн бұрын
Guramada
@AliyuMainasibi8 күн бұрын
🎉🎉🎉🎉
@HamisuLauwali-d8q8 күн бұрын
❤
@abubakarkoko31659 күн бұрын
Garkuwan cindo yana ibadan kenan
@HaleefaUmar9 күн бұрын
Jeji yaje yabuya kenan😅
@ImranMusa-y7r10 күн бұрын
Sarki Mai tuta dubu
@abubakarmuhammad637810 күн бұрын
Kaga Wani Dan bakauyar rafuri abuge Wanda yasokenan
@khalidumar674310 күн бұрын
Nankuma Wanne gidan Dambene??
@umarshehualhaji90749 күн бұрын
Maraba gidan Idris banbarewa
@khalidumar674310 күн бұрын
Yan Jarida kubawa Bahagon Ali Ka, oje shawara Yacire Tsoro Wallahi Tsorone yake kashemishi Dambe shiyasa ake bugeshi da bahaka yake Dambeba
@AliyuSahabi-c7m10 күн бұрын
Yaro baya tsaya wa sarki
@AshiruBello-o8f11 күн бұрын
Geru bawari dawaba
@Anas-x3w7r12 күн бұрын
Alasan yaki nasuwa Mai wlhy da zai bege shi
@NuraAnaharka12 күн бұрын
Salam barka da warhaka dafatan zaatashi lafiya daga nura anaharka burra