Пікірлер
@KhadijartHamza
@KhadijartHamza Сағат бұрын
Masha Allah
@UmaruYushau
@UmaruYushau 13 сағат бұрын
❤❤❤
@UKASHASALISU-pg3yp
@UKASHASALISU-pg3yp 18 сағат бұрын
Aikin kanakwa Ramadan
@isyakugarba7993
@isyakugarba7993 20 сағат бұрын
Gaskiyane masheki
@rayyanabdallah1726
@rayyanabdallah1726 21 сағат бұрын
Garkuwa yadawo
@umarabdullahi1961
@umarabdullahi1961 Күн бұрын
BABU GAGARARRE SAI DAI BARARRE
@hassanumar3187
@hassanumar3187 Күн бұрын
ku dena qarya, ina Ramadan din? Ina yalo?
@DambenAfrikatv
@DambenAfrikatv Күн бұрын
Kai wasa jiyane mykayi short description
@slickrick5811
@slickrick5811 Күн бұрын
😂😂...Ramadan is a sore loser
@mammangarbaharuna50
@mammangarbaharuna50 Күн бұрын
😢😢sorry my friend rmdn garba
@haphap3907
@haphap3907 Күн бұрын
Masha allah ramadan😊
@HgvHhg-rl8uo
@HgvHhg-rl8uo Күн бұрын
❤❤❤
@rayyanabdallah1726
@rayyanabdallah1726 Күн бұрын
Allh yataimaka na yalo dan zuru
@DambenAfrikatv
@DambenAfrikatv Күн бұрын
Ameen
@MukhtarUsman-zl3wh
@MukhtarUsman-zl3wh 2 күн бұрын
Kano an sake fili ne?
@DambenAfrikatv
@DambenAfrikatv 2 күн бұрын
A'a gyara ake lna yimaka fatan alheri barka da Sallah
@Princelawoji
@Princelawoji 4 күн бұрын
Lokacinsa yaron kirki ne
@hamzaumar3791
@hamzaumar3791 5 күн бұрын
Bhg maganin mai karyar dambe
@tanimusani8266
@tanimusani8266 6 күн бұрын
My champions
@AbdulbariSaidu
@AbdulbariSaidu 6 күн бұрын
Bayadakra🎉🎉🎉🎉
@BadamasiharunaHabib
@BadamasiharunaHabib 6 күн бұрын
❤❤❤❤❤
@user-lc6js2xy8z
@user-lc6js2xy8z 7 күн бұрын
Mashaallah
@mudanserahmedmd5661
@mudanserahmedmd5661 7 күн бұрын
Sunansa autan ali
@tanimusani8266
@tanimusani8266 7 күн бұрын
Sarki yar mage
@AbubakarIsiyaku-xz1tx
@AbubakarIsiyaku-xz1tx 8 күн бұрын
Kai Mallam ka gyara commentary din Dalla idan ba haka ba mu dena kallon tashar ka ya zaka dinga kiran sunan sha,aban kana cewa alasan. Shi kuma alasan kana ce mishi bahagon yan sanda mai makon shagon bahagon yansanda kaje ka sake saurara
@DambenAfrikatv
@DambenAfrikatv 8 күн бұрын
Alhaji Abubakar isiyaku ina yimaka fatan alheri sannan ina neman afwaku masu kallo na bisa wannan babban kuskuren da nayi ina neman afwaku afwaku za'a gyara in Sha Allah
@dalhatuisahibrahim2074
@dalhatuisahibrahim2074 8 күн бұрын
Shawarace kyauta idan jini yafita jikin mutual yakamata a staya tunda wasace
@DambenAfrikatv
@DambenAfrikatv 8 күн бұрын
Alhaji dalhatu motion ina yimaka fatan alheri
@DambenAfrikatv
@DambenAfrikatv 8 күн бұрын
Hakane shi shagon kosilaye kunnen sa ya yawan yin jini a dalilin hakannne ma ya yawaita saka huda domin dazar an taba kunnen sa Sai yayi jini. Ida zaka tuna ma a Damben gasa na Autan Ɗan bunza raunine tasa a barwa Autan Ɗan bunza
@dalhatuisahibrahim2074
@dalhatuisahibrahim2074 8 күн бұрын
Jamash
@SurajoAkudi-wi7rz
@SurajoAkudi-wi7rz 8 күн бұрын
Jamashi inaso kakawo kisan da dogo na karkarna yayiwa shagon Mada kokoma kadaina ciwa anwoci DA shi baitaba kashishiba
@DambenAfrikatv
@DambenAfrikatv 8 күн бұрын
Wallahi anyi kisan kuma Zan Kawo Alh surajo a kudi
@KingAuta
@KingAuta 8 күн бұрын
Ramadan is king of Dambe insha Allah
@DambenAfrikatv
@DambenAfrikatv 8 күн бұрын
kzbin.info/www/bejne/Z6KYg4aApZxjmpI
@HamadouZIBO
@HamadouZIBO 9 күн бұрын
🎉😂😂😂
@badamasiamadu6421
@badamasiamadu6421 10 күн бұрын
Bakomai ƴar mage zai rama nan gaba
@yusufabdullateef1417
@yusufabdullateef1417 10 күн бұрын
S A W
@AbdulsalamAbubakar-be5fp
@AbdulsalamAbubakar-be5fp 10 күн бұрын
Ramadan ❤
@YusufAdo-tc4su
@YusufAdo-tc4su 11 күн бұрын
Sanda ake dukan yarmage kayi ta baya ni kana kuranta dan Jamus amma da yarmage ya sako shi gaba da duka sai naji kamar kayi shiru baka bayyana yadda yarmage yake ta suburbudar sa
@DambenAfrikatv
@DambenAfrikatv 11 күн бұрын
Hhhh Alh Yusuf ado wallahi wasan yamma ne nikaina nayi luɓus na suburbuɗu amma sorry za'a gyara
@user-ju2ci5vp7n
@user-ju2ci5vp7n 11 күн бұрын
Wallahi Sha'aban baikamata Ramadan da Alassan suna begekaba.
@IbrahimAhmed-is4gl
@IbrahimAhmed-is4gl 12 күн бұрын
Nice work from Alasan garkuwan sagon dan sanda
@DambenAfrikatv
@DambenAfrikatv 12 күн бұрын
Good luck thanks for your time
@SunusiIdris-ku5nj
@SunusiIdris-ku5nj 12 күн бұрын
wanna gaskiyane bakisabane
@SunusiIdris-ku5nj
@SunusiIdris-ku5nj 12 күн бұрын
lagada yajitsuru
@DambenAfrikatv
@DambenAfrikatv 12 күн бұрын
Lagada yaji maza ya tsere 😊😊😊😊
@AKILUMATOMAGAMA
@AKILUMATOMAGAMA 12 күн бұрын
Wai dambe ya koma ko kawa ne ?
@DambenAfrikatv
@DambenAfrikatv 12 күн бұрын
Alh malam akilu mata magama ina Yi maka fatan alheri idan mutum yayi kafa areƙe sannan aka turashi ana bada kisa a satin da ya gabata a mina wasan kafin yin dambe warriors Sha'aban ya faɗawa Ramadan kafa ya kada Ramadan kuma aka bada kisa wannan ai ba sabon abune a dambe ba ina yimaka fatan alheri ina fatan ka gamsu da wannan amsa taka?
@AKILUMATOMAGAMA
@AKILUMATOMAGAMA 12 күн бұрын
@@DambenAfrikatv Masha Allah Allah ya taimaka
@YusufAdo-tc4su
@YusufAdo-tc4su 12 күн бұрын
Gaskiya shaaban ka kai Namiji Ramadan ya storatayiyi
@BachirKader-ee2ul
@BachirKader-ee2ul 12 күн бұрын
Wanan gaskiya yakamata yakireshi akiresa gaskiya wanan ba kisabane
@AbbaLastdon
@AbbaLastdon 13 күн бұрын
Ah ramadan
@AbbaLastdon
@AbbaLastdon 13 күн бұрын
Ramadan
@YusufAdo-tc4su
@YusufAdo-tc4su 13 күн бұрын
Gaskiya ɗanliti ya nuna san kai anan Shaaban kayi kokari sosai
@user-jz3tj5hv9s
@user-jz3tj5hv9s 13 күн бұрын
🎉
@MukhtarUsman-zl3wh
@MukhtarUsman-zl3wh 13 күн бұрын
Me yasa Dan liti yace a busa? Yaga za a buge Ramadan
@YusufAdo-tc4su
@YusufAdo-tc4su 13 күн бұрын
Gaskiya maganar ka haka take
@AbdoulkadirSoufi-xu5hs
@AbdoulkadirSoufi-xu5hs 13 күн бұрын
Salam barka fatan alkairi dan Allah amikamin sakon na barka da tayin murna wajan Ramadan garba zaki firgita karnai
@mudanserahmedmd5661
@mudanserahmedmd5661 13 күн бұрын
Bahago ko yanxu da sauranka
@imranabdoulwahab3836
@imranabdoulwahab3836 14 күн бұрын
Wannan ai kokowa ce 😂
@IbrahimAhmed-is4gl
@IbrahimAhmed-is4gl 15 күн бұрын
Wow Ramadan won it for us Masha Allah congratulations to him from here in Maiduguri and I'll like to also congratulate his counter part yar mage for coming second. It's not easy.
@UzairuIbrahim-pu8tj
@UzairuIbrahim-pu8tj 15 күн бұрын
Yayi kyaufa