Jazakallahu khairan Prof Isa Pantami, wannan qaramin aikinshi ne kuma ina tabbatar maku yayi saboda Allah. Allah ya biya shi.
@habbakarauwal869011 сағат бұрын
Allahmdulilh gaskiya naji dadi sosai Allah yasa mudace yasakawa shiek da mafi fin alkhri
@issahsuleiman572411 сағат бұрын
There is an authentic Hadith, the prophet peace and the blessing of Allah be with him and his family said, the horn of Shaitan will come out from Makkah and madina
@dantudunwada11 сағат бұрын
Allaah SWT Ya Saaka wa Sheikh Pantami da alheri.
@RahmatIssahweryuu11 сағат бұрын
Allah yasaka da alheri
@MUHAMMADMUAWUYADIGGI14 сағат бұрын
Masha Allah
@khalidabdullahi-s1v15 сағат бұрын
Malm Fantami Allah ya Saka da alkhairi ❤❤😢😢
@auwalugambo15 сағат бұрын
Kanku akeji
@zaharaddeenharuna399116 сағат бұрын
Masha Allah. Barakallahu Fiynaa Wa Fiyh. Allah Ya Saka Ma Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim (Pantami) [Hafizahullah] Da Alheri, Ya Jikan Mahaifanshi Da Namu Baki Daya. Warhamnaa Ba'adahum. Allah Ya Gafartama Abi Abdirrahman, Muhammad Auwal Adam Albany Zaria, Yayi Mashi Rahama, Ya Hada Kan Iyalinshi Da Zurriyarshi Baki Daya, Ya Kuma Zama Gatansu Baki Daya. Allahummagfirlahuu warhamhuu. Warhamnaa Ba'adahu.
@Muhammadbala01418 сағат бұрын
Duk takarar da zai nema Allah yabashi, domin in ilimin Addini ko nazamani kesa ayi takara ko kudi duk yana da su
@qarisaidulislamasad-ou2pn18 сағат бұрын
Wannan matar Tatonawa malaminmu masoyina Albani asiri, Kuma muna zargi baga banzabane ml Albani yasasi ya saketa tabbas Akaiwa abinda ml Albani yahango game da ita siyasa ya saketa bayan yasamu da ita tyatya 9. woni Abu Kamar comedy kukarbe SAdakar da ML yayi. Wllh wllh wllh nayi kuka Allah yajiqan ml Albani, ina kasar Ghana 🇬🇭
@Muhammadbala01418 сағат бұрын
Allahumma Amin ya hayyu ya kayyoum masha Allah masha Allah Allahu Akbar Allah yasakamashi da Alkairi Allah yabamu Abinda zamuyi koyi dashi
@hadizasani159818 сағат бұрын
ALLAHU AKBAR ALLAH YABIYAKA DA ZURU'AKS KADA KADAMU DON ALLAH KAYI MUTANE BABU ABINDA BAZASUFADIBA INDA ZAKAYI DON ALLAH
@Qari_saidul_islam_asad19 сағат бұрын
رحم الله شيخنا العلامة الألباني
@Qari_saidul_islam_asad19 сағат бұрын
جزاك الله خيرا
@Fati-wv2dt22 сағат бұрын
Amin Yaa Raab Alamine
@BalkisuHussaini-r3mКүн бұрын
Allah ya saka da gidan aljanna
@idirisyakubu5855Күн бұрын
Allahu Akbar Allah yaji kan Mallam Albany Zaria Ameeen
@abdullahiyunusa8976Күн бұрын
Masha allaah🙏🏻🖤😇
@MaryamAbubakar-dt1hwКүн бұрын
Allah y sakawa shek Isa Ali d alkair ybashi gidan aljanna firdaus Amiin
@jfhjdgj2661Күн бұрын
حفظه الله من كل سوء ومكروه
@sakanauahedalhatu7315Күн бұрын
Gaskiya Malaman Darul Hadith basu kyauta ba indai makarantar tanada kudi kuma taqyale italan sa suna tagayara
@abotronicstek3316Күн бұрын
Wallahi bbu masoyin albani duk duniya sama da pantami.
@DalhaAbubakar-c4oКүн бұрын
Abi doka azauna lapiya
@abotronicstek3316Күн бұрын
Hmm kaga shi prof. Dayake yana da hangen nesa kuma yasan abinda yake faru, kaga zaiyi addressing issue din. Aka sarin malamai one side suke dauka, amman shi prof. Zai kawo wani gyara wanda tin bayan mutuwar mallam abubuwa sunnrikice a ita makarantar, akwai wadanda ke neman ruguza daawar mallam albani, kuma insha Allah prof. Zai samar da maslaha.
@KansilanabatruiyaNabatru-yz4esКүн бұрын
Ameen y Allah
@LamidiOlatunjisemiuКүн бұрын
If Ali pantami has mission of contesting is it an Haram?. Let's the noise continue Ali pantami will be president of this nation (Nigeria) INSHA-ALLAH . Something is fishing in that organization ( Darulhadith)
@KamaladdiniAshiruКүн бұрын
Ya sheikhana jazakallahulkhair
@jfhjdgj2661Күн бұрын
جزاه الله خيرا جزاء اللهم اجعله في ميزان حسناته
@Saadatu-c8vКүн бұрын
Allah ya saka ŵa mallam da allhairi
@AbdulAzizYayeКүн бұрын
Allah yasaka wa Mallam Isa da allheri Muna gudiya ga allah
@AlarammaAminuMuhammadКүн бұрын
Masha Allah
@princebasiru978Күн бұрын
Allah ya kara mai lafiya
@talsiblings7495Күн бұрын
Allah ya saka da Al khairi mu yi farinchiki kwarai
@ibrahimyusufyawale2180Күн бұрын
Fu'ad a matsayinka na dan jarida ya kamata ka tsaya a tsakiya ka daina kokarin karkata zuwa wani ɓangare. Yana da kyau ka tina bayanin Dr Idris akan mas'alar nan.
@FatiBaro-k7jКүн бұрын
Allah yasakawa da shrkh fantami da gidan aljana Allah ya faranta masa fiye da yanda ya farantawa gidan malamin mu
@abullahiyusufsuleiman1206Күн бұрын
Alhamdulillahi! Allah ta'ala Ya sa'ka ma Mall. Da alkhairi. Aameen Ya Hayyu Ya Qayyum
@maimunahussain4896Күн бұрын
Alhamdulillah! Masha Allah! Allah ya saka ma Mal da gidan aljannatul Firdaus yasa a gama lafiya 🙏🙏
@V-VoicelessКүн бұрын
Allah yasaka Prof Isa Ali Ibrahim Pantami da kokarin kare martaban Malam Albani Zaria. Ni dama nace inda iyalen albani sunada yadda zasuyi wlh da baza ajisu a social media ba. Me hali baa jinsa da kace nace akan kudi. Mutanennan suna fama musammanma a wannan hali da kasannan ke ciki. Irin hidima da malam Albani yayiwa addini wlh iyalensa ya kamata mu almajirai muga cewa iyalensa sunbawa miliyan dari baya. Don masu anfana da ilimin malam Albani a duniya sunada yawa. Yadda kayi kokarin kawo jara, Allah yasaka Sheik Pantami.
@daibouzeinabou7768Күн бұрын
Allah ya albarkashi Ali ISA professeur Pantami muna sonshi
@AMINAMAMMAN-ub2bbКүн бұрын
Allahya saka mishi da Alheri
@habibdannigerКүн бұрын
allah yasakamasada alheri
@habibdannigerКүн бұрын
allah.samudace.amman wannan maganar ta malanmace mude fatan mu ayima ko adalce
@LawaliGarbaRazinaКүн бұрын
Mashah Allah. Allah ya saka da alheri .
@nafisabashir159Күн бұрын
Allah ya jikan malminmmu Mal Albani Allah ya karbi Ayyukansa Allah ya sakawa Mal. Pantami da mafificin Alheri Allah ya duba bayansu bayansa ya jikan magabatansa Allah ya bamu ikon koyi dashi
@abdulazeezumar1618Күн бұрын
Allah ya sakawa fantami da alkahairi
@SULEIMANHAMZA-i9dКүн бұрын
Malam Allah Ya kara daukaka da kariya
@SULEIMANHAMZA-i9dКүн бұрын
Daliban Albani sunji kunya
@usmanabdullahi8610Күн бұрын
Brother Fuad you know what you are doing, thanks you