Sauro ya fita barna ga Dan Adam. Saboda zazzabin cizon sauro Yana kisa. Kuma wannan qissa na tsaka da Annabi Ibrahim, jita jita ne, kage ne akayima Annabi, babu hujja. Alqurani bai nuna mana cewa akwai tsaka a wurin wutar ba. Babban Makiyi ga Dan Adam ba wani bane illa Dan Adam. Wane halitta ne yake kashe jinsinsa ba gaira ba dalili in banda Dan Adam? Tsakaninmu da sauran halittu wurin mu'amala shine kiyayewa/taka tsantsan. Duk Wata halitta akwai amfanin da take iyama Dan Adam, saidai in ba'ayi bincikeba. Ilimi kogi!!!
@Assunnytv018 күн бұрын
@@danmaryab Kayi binciken ka ne yasa kace haka ko dai da molan ka?
@BasiruDannasara14 күн бұрын
😂😂😂
@Tilawahhubtv15 күн бұрын
Allah ya sakawa mallam da mafificin Alkhairi
@maryamAliyu-j9m17 күн бұрын
Allahumma salli alan naby alaihi sallatu wassalm
@SuleimanNiamey21 күн бұрын
Allah hu akubar
@HussaniAminujalo22 күн бұрын
Domin ita kainuwa ce dashen Allaah
@Tilawahhubtv22 күн бұрын
Kainuwa Dashen Allah
@ZainabAbubakar-e5b24 күн бұрын
Allah yajaddada Rahama ga malan
@Assunnytv0124 күн бұрын
@@ZainabAbubakar-e5b Amin ya Hayyu Ya Qayyum
@muhkanyurab721325 күн бұрын
Allah yajikanku da Rahma Allah yasa Aljannatul Firdausi itace makomarku baki daya Ameen 🤲🤲🤲
@NuraHaruna-m3v25 күн бұрын
Allah yakaremu da ita
@ALASANSISSE-xf8hy26 күн бұрын
J
@oukacha-qb1qt28 күн бұрын
Allahou Akbar
@maryamsaiyyadaАй бұрын
S,A,W
@MuhammadPawa-v4xАй бұрын
Allah ya saka da alkhari ya kuma jikan mallam
@jabirsmart3266Ай бұрын
subhanallah
@AuwaldanhajiaАй бұрын
Allah ya saka da Alheri Gaskia zallah❤
@SadickAhmed-yf6sgАй бұрын
Saw
@MusaIbrahim-n5bАй бұрын
Allah yajikan sheikh albani da rahama da sheikh jafar darahama 😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲