Muna karuwa sosai ina marua kasar cameroon tayaya apple plant?
@AdamuAbdullahiYau-o1bКүн бұрын
Masha Allah amma. Nina. Gwada. Sai kawai jijiyoyi. Na. Gani ba yaya ko mai yasa
@AdamuAbdullahiYau-o1bКүн бұрын
Allah ya saka da Alkhairi don Allah me ake saka masa yayan suyi girma sosai nagode
@hadizayahaya8142 күн бұрын
Shukran wajazakillah bi Khairan Am zan iya shukashi acikin buhu???
@GhaliAliMaikanwa3 күн бұрын
Sau nawa ake sa takin kuma wata nawa ya keyi kafin a girbe shi
@awwalmajesty3 күн бұрын
Good day, I tried this sweet potato sack farming but the yield are very discouraging, very very tiny potatoes
@yaxeedshy5 күн бұрын
Abudayane banganiba shine yadda zanyi feahin maganin
@muhammadahmad-l7u5 күн бұрын
Kamar kwana nawa yake ɗauka kafin yayi tsiro nayi wannan prosess amma ya kai tsawon 3 weeks beyi tsiro ba ko daga irin ne.
@FatimaJibrin-ke2xz6 күн бұрын
Assalam fatan alheri agareku dan Allah idan nayi shukan tattasai ko barkono sai inga yana kuturcewa yana nannadewa sai kiga yakiyin yaya idan kuma anyi sa a yayi zakiga yaran kanana da halittar mara kyau
@hafsatshehu37388 күн бұрын
Sauran NPKs din kamar su 10-10-10 da 20-20-20 za'a iya using dinsu for vegetables?
@AhmadSule0019 күн бұрын
Dankalun hausa shima haka ake samosa taki
@usmanmuhammad17289 күн бұрын
Dan Allah Ina son inshiga group dinki na WhatsApp
@usmanmuhammad17289 күн бұрын
Aslm agaskiya Ina yawan kallon videos dinki inakaruwa susai. Amma Banga video ki Wanda kebyanin noman tomato tondaga preparetion izuwa havest
@maduodinaka381311 күн бұрын
What is Noni used for
@OumMeenalMS12 күн бұрын
Masha Allah.....interesting
@baidawiidris-yj7ff12 күн бұрын
Assalamu Alaikum, don Allah tawa sunkai wata shida, a rubuta min sunan feshin da zanke yi musu plz
@UsmanLawanIsah13 күн бұрын
Good 👍
@nafisaabduljalil762414 күн бұрын
Gaskia muna karuwa sosai. Allah ya saka da Alkhairi.
@IslamiatIdrisAbeke15 күн бұрын
Thank you
@babafemijohnson300816 күн бұрын
Can it survive during drying season
@nafisaabduljalil762416 күн бұрын
MashaAllah, Allah ya saka da alkhairi hajia. Muna karuwa sosai. Don Allah how often ake sa takin? Once weekly yayi?
@atunwaoreoluwa842517 күн бұрын
Is it the way we apply poultry dung too
@atunwaoreoluwa842517 күн бұрын
Ma what if its chicken dung Is it the same way of application
@honshuaibbnuthman712117 күн бұрын
Aslm, I need to buy seeds from you how can I have it?
@gudulleyfarms16 күн бұрын
Salam alaikum. You can reach us on WhatsApp/Call 08091071707.
@FavourFrancis-nj7fx18 күн бұрын
Slm dan Allah lambar waya gudille
@zainabmuhammadaisami544218 күн бұрын
❤❤❤❤
@Aminaaliyukhalid18 күн бұрын
Slm Don Allah maiye maganin rebewar shuka akasa kamar dan kaki ko tafarnuwa Nawa ake siyardashi N p k din
@ScholarshipNavigator19 күн бұрын
thank you, but where is the rest of the video?
@ishamhalliru904419 күн бұрын
Min gode. Gudulley farm
@Aminaaliyukhalid20 күн бұрын
Anty Allah yasamu adanshinki
@gudulleyfarms19 күн бұрын
🙏
@SafiyyaIshak-i9f20 күн бұрын
Slm ya zansami nobar ki
@gudulleyfarms20 күн бұрын
@@SafiyyaIshak-i9f 08091071707.
@hadizaibrahim347521 күн бұрын
thanks a lot for this wonderful video. jazakillahu bil jannah, Ameen.
@hadizamuhammad486021 күн бұрын
Dan Allah hajiya a taimaka ayi replying massages dinmu. I am very interested in your teaching and i like your style. Dan Allah if you have a WhatsApp group i would like to be a member
@gudulleyfarms19 күн бұрын
WhatsApp 08052753000 you will be added in shaa Allah.
@SafiyyaIshak-i9f22 күн бұрын
Dan Allah lambarki nakeso
@gudulleyfarms22 күн бұрын
@@SafiyyaIshak-i9f 08091071707
@adaabubakar86923 күн бұрын
Wish I could like this a million times 😅❤
@Hadsam199623 күн бұрын
🎉Nice
@abdulazeezabduljaleel18023 күн бұрын
Thank you ma' Please do you have WhatsApp group 🙏🙏