Allah ya jikan Mallam Ja'afar, Allah ya hada mu da shi a Rahamar sa.
@hafsatmaude40753 ай бұрын
Assalamu alaikum wa rahmatullah @ feeqh online! Don Allah ina son complete videos na tafseer din marigayi sheik Ja'afar Mahmud Adam daga Fatiha zuwa Nasi. Idan nayi searching bani samun wasu daga ciki. Kindly advise please.
@feeqhonlinetv2 ай бұрын
Gaskiya abinda yake faruwa babu a hade, sai dai audio ne Idan kanaso Akwai complete, amma video zaiyi wahala , amma probably Idan ka hada wanda muke dasu sannan Akwai wata channel AHR ONLINE MEDIA itama Akwai su da yawa