Assalamualaikum alaikum malam ina maka fatan nasara dan Allah ina da tambaya Nasha azumin watan Ramadan sakamakon laulayin ciki gashi wata Ramadan ta zagayo ana bina azumin wancen shekaran shin zan iya ciyar da azumin da ake bini cikin kwana biyu ko uku wa mutane daban daban ko ko dole sai dai kullum NE zan ciyar da mutum guda abinci