Masha Allah tabarakallah Allah yakara lfy da basira mlm
@nurasurajo853612 сағат бұрын
Wallahi malan nayi salla awani masallaci a cikin Riyadh Saudi Arabia bayan munyi sallar ishsha na tsaya nayi shafa i da wuturi. Kafin na idar sai wni yzo gurin limamin suka fara karatu sai nji liman yana koyawa wancan balaraben suratul fatiha. Bayan nyi sallama nagama addu a sai nje zanwuce sai natsaya muka gaisa sai wannan limamin ya riko hannuna ya zaunar dni nima ya mikomin Qur'an yce in karanta suratul fatiha bayan na karanta yaymin duk gyaran dya kamata yay min muka gama karatu muka tashi.bayan natafi gida sai nke tunnani to meyasa yce na zauna na karanta fatiha ? Sai bayan naji wannan tafsir dinka na dada fahimtar dalilin dyasa yce hka. Allah yasaka maka da gidan aljanna Allah yakara maka lfy da nisan kwana mai albarka ameen.
@Alumdahtv2111 сағат бұрын
Allahu Akbar! Allah Ya ƙara mana fahimtar addini. Ya kuma sa mu dace baki daya