Ramadan bamuyiwa sanator hankuri da mundawo zamuyita dukar yayanta
@AleyuAbubakar5 ай бұрын
Slm Ramadan kmr yadda kakecewa ka bige wasu kayi suna kaima hk yar mage zai buge wasu yayi suna
@AbdulKTboy-ic4md5 ай бұрын
Shi ai Ramadan baya fariya saboda duk lokachin da zaiyi maganar Yanasa yardar Allah Ina ma fatan alkairi ni yanzu tunda Ramadan yasa rauni GABA daya nadai kallon dambe Allah ya dai yashi lafiya
@IMRANAYAHAYAKALO-ql3dd5 ай бұрын
Hhh😂 gakiyane Allah yabashi lfy toh Ramadan bayafariya
@SaadatuHassan-xm8cj5 ай бұрын
Gishirin yan Dambe ina gwanin wani ?Ga nawa .Allah yabaka lfy masheki kdw kaci gaba da shikar diyan sanator tawa
@ChehuNasiru5 ай бұрын
Karkake wallahi munchidubu saicheto
@NodelayAlhaji-ee4hu5 ай бұрын
Munabayanka ramadam
@MrmrMobile-s9z5 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤
@aminuisah-in3sv5 ай бұрын
Ramadan Uban fada kuma captain na arewa muna maka fatan alkhaiti
@bnaziruidris5 ай бұрын
banjidadin rashin lafiyarkaba allah yabaka lafiya
@DahiruCouchgulumbe5 ай бұрын
Kaiyaro wallahi kana cikabaki Amma yanzu karotse sabida kananan Yara sunfara bugeka?
@IbrahimAminu-zo7ri5 ай бұрын
Wlh kuwa😂
@SulaimanAbdullahi-xr1ig5 ай бұрын
Jarimta kesa acikabaki
@mohammadomar82105 ай бұрын
Matsalata da Kai Wawane Kai kullum magananarka tufka da warwara ne
@AnasHamisu-m6i5 ай бұрын
Baka bakayan ka Allah dai yabaka lafiya
@mustaphababa32195 ай бұрын
Musbau kabashi shawara yadaina cewa dole sai ALLAH ya aramasa rana. Hala jamus
@IbrahimAminu-zo7ri5 ай бұрын
Wai dole sai allh yabaka sa a. Kaji jahili
@bnaziruidris5 ай бұрын
wallahi musbahu ka iya intaviyu sosai wallahi ba irin sauraba