22/5/2024 Yau SARKI GARKUWAR CINDO Yafadi Gaskiya Akan Dambensa Da Yar mage Yanzu yanzu

  Рет қаралды 18,570

Musbahu Kano

Musbahu Kano

Ай бұрын

#damben mazaje# African Dambe# Duniyar Dambe# Al Ameen sokoto tv# mazaje trado# Gidan Damben Ali Zuma tv# Kebbi Dambe tv# Dambe unlimited # Dan sokoto tv# Ramadan# Autan mamman# Autan kudawa# Zazu# kaddara# Abuja# Lagos# katsina#Ali Ramos tv#Dambe on live tv# izzarso# Ali nuhu# Abale# Kick boxing # matatar gaskiya# JAMASH Dambe tv# Dambe Abkar tv# Dan Gulbi tv# Damben gargajiya tv# Horo# D MALAM tv# Shago# Katsina# kano# Abuja# Bambarewa tv#Dambe sport tv# Horo# Alasan# Bahagon Ali kawoji# Autan mamman # Zinariya# Bakori tv# Arewa tv# ebola# Garkuwar cindo# wrestling # Gargajiya # Maitakwasa # Ali kanin bello# Arewa 24# Farin Wata tv# Ali Ramos tv#

Пікірлер: 35
@user-rb2ru2hp4h
@user-rb2ru2hp4h 29 күн бұрын
Masha Allah sarki Allah ya Kara lafiya Mai gida 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
@user-rb2ru2hp4h
@user-rb2ru2hp4h 29 күн бұрын
Gaskiya sarki sarki ne Wllh a mana takaima Mai gurmada daga ukashatu abdullahi Allah ya Kara lafiya sarki 👍👍👍👍🙏🙏🙏🙏
@AbuAlasan-nc7rh
@AbuAlasan-nc7rh 29 күн бұрын
Gaskiya Garkuwan Cindo Kai Sarki ne... Allah Yaja da ran Sarki
@user-cg1fq4rp6c
@user-cg1fq4rp6c 29 күн бұрын
Allah yaba sarki nasara
@user-oj2wt2wf5u
@user-oj2wt2wf5u 24 күн бұрын
Allah sarki garkuwa 😂😂 kaci bahago kaci ali kaci Ebola kici dan ali bata isarka to se wa garkuwa rodi garkuwa qarfe
@user-gt4yq1ns6c
@user-gt4yq1ns6c 29 күн бұрын
Garkuwa.allah.ya.allah.yadoraka.akansa.alfarmarannabimuhammadu.sallallahualaihiwasallam
@sanimsaeed4272
@sanimsaeed4272 29 күн бұрын
Gaskiya ne wlh bantaba jin ina kaunar garkuwa ba kamar yau ni ba arene baki ma kuwa amma yau naji ina kaunar garkuwa saboda nalura megaskiya ne yana fadin gaskiya kuma yayarda da lokaci
@hassanmbuba1581
@hassanmbuba1581 Ай бұрын
Gaskia yar mage masifa ne Wlh duk ya canzawa garkuwa kamanni
@bellodanogatv8223
@bellodanogatv8223 Ай бұрын
Kaganka hhhhhh
@MuhammadAbdulaziz-to6gf
@MuhammadAbdulaziz-to6gf Ай бұрын
Wlh lokaci gaskiyane amma garkuwa ya kai namijin duniya kuma insha Allah garkuwa muna nan bayanka munanan mana addu a Allah ya baka nasara
@YaseerShuaibugurbi
@YaseerShuaibugurbi Ай бұрын
Gaskiya ne garkuwan cindo lokaci abokin tafiya wlh harkabani tausayifa da inada ikoda wasannin dambe dadakaida yar mage wlh kunkai ayimaku kyauta irinta banmamaki amman bakomai duk cikin nemane kiyihakuri
@user-yn8on4rm1n
@user-yn8on4rm1n 29 күн бұрын
Gaskiya ni garkuwa ❤❤ kajure gaskiya kakara kokare😮😮
@adamuzayyana5717
@adamuzayyana5717 29 күн бұрын
Wannan gaskiya ne sarki da babu irinshi Allah yabaka nasara kaji
@rayyanabdallah1726
@rayyanabdallah1726 29 күн бұрын
Kai ko ali kanin bellone bazai iyaba wlh duk jamus ba wanda zai iya wann. Damben
@user-kr9wx8se7l
@user-kr9wx8se7l 29 күн бұрын
Wllhi har yabani tausayi Yakamata yahakura yayi ritaya kawai yahuta
@AdoNuhu
@AdoNuhu 29 күн бұрын
Allah sarki garkuwa Allah ya baka nasara
@harunasulaiman3783
@harunasulaiman3783 Ай бұрын
Gaskiyane wannan Ni Jamus ne Amma na tabbata Inda Ace lokacin garkuwan Cindo NE da tuni Anyi gama
@mudassirmafara8438
@mudassirmafara8438 Ай бұрын
Sarki Garkuwan Chindo mai Tabarya 😊
@user-nm6os6wt5g
@user-nm6os6wt5g 29 күн бұрын
Tabarya tasha aiki
@rayyanabdallah1726
@rayyanabdallah1726 29 күн бұрын
Wlh da autan dan bunzane faduwa xaiyi bazai iyaba wlh
@rilwanumuhammad3632
@rilwanumuhammad3632 29 күн бұрын
Allah sarki lokaci garkuwa kayi lokaci Amma yanxu komai ya chanza
@MoustaphaSaddikousamaila-fq8ly
@MoustaphaSaddikousamaila-fq8ly 29 күн бұрын
akwai lokacinda tafarya batayi aikiba damben mota ali yabigeka
@AbdulwahabAhamat-lk1jp
@AbdulwahabAhamat-lk1jp 29 күн бұрын
kacemasa ga shayi inyaiyasha
@mudanserahmedmd5661
@mudanserahmedmd5661 29 күн бұрын
Gaskiya musbahu garkuwa yayi kokari sosai
@user-yu9hy3yo5q
@user-yu9hy3yo5q 29 күн бұрын
Kar Allah yasa kasaki gashinan ai duk ya maka rudu rudu kaduba fuskanka kagani mana baza kachi lokachinka ba kaci na wani example kaduba kwallon kafa kagani gasu toni kros nan sun bar fotball dasauran karfinsu kaima ka aje karinka idan ba hakaba kadan kafara gani wallahi
@user-mk6xd3nt4m
@user-mk6xd3nt4m 29 күн бұрын
Gsky ne sarki komai lkc ne yanzu lkc Yar mage ne da Ramadan ya kamata kuyi hkr haka komai da lkc yake tafiya ina yinka Amma duk dahaka Yar mage shine zaiyi nasara a kanka 🙏kaima da kana naka lkc munyi ka sosai
@MadayanaArmayaou
@MadayanaArmayaou 29 күн бұрын
😂😂😂😂😂
@saidmansurlawan-jw2og
@saidmansurlawan-jw2og Ай бұрын
Haba musbahu Kano kaman ba mai Rigar Aron yan Jarida ba Yakamata anayin Lesson na Aikin Jarida Wallahi Baka iya Tambaya kwata Kwata Wlh (Alameen Sokoto yafika iyawa sosai kana koyi dashi mana) Sunyi Da Ali Kanin Bello a Abuja Dei Dei mana
@musbahukano353
@musbahukano353 29 күн бұрын
Ai Dama koyo mike bamuce mun iyaba Al Amin Ai Megida nane Kasance war Mai koyo neni Allah yasa mu iya
@MoustaphaSaddikousamaila-fq8ly
@MoustaphaSaddikousamaila-fq8ly 29 күн бұрын
nagode​@@musbahukano353
@saidmansurlawan-jw2og
@saidmansurlawan-jw2og 29 күн бұрын
Wallahi jiran Amsarka nake inji Abunda zakace game da Maganata Amma hakan naka yayi lalle kaidin Mutumin kirkine Wallahi kayi hakuri abunda nace ma kayi hakuri Allah yasa mudace Mgd
@LaminuGusau-bc1iu
@LaminuGusau-bc1iu 29 күн бұрын
Haba musbabu kafada masa dembensa da Ali kanin bello a diye diye turminsu goma sha nawa ko ya manta ne a fada masa
@sanimsaeed4272
@sanimsaeed4272 29 күн бұрын
Gaskiya ne wlh bantaba jin ina kaunar garkuwa ba kamar yau ni ba arene baki ma kuwa amma yau naji ina kaunar garkuwa saboda nalura megaskiya ne yana fadin gaskiya kuma yayarda da lokaci
Ga cigaban Wasan Garkuwar Cindo Da Yarmage Takare Yanzu yanzu
8:09
DELETE TOXICITY = 5 LEGENDARY STARR DROPS!
02:20
Brawl Stars
Рет қаралды 21 МЛН
🌊Насколько Глубокий Океан ? #shorts
00:42
Children deceived dad #comedy
00:19
yuzvikii_family
Рет қаралды 1,8 МЛН
We Got Expelled From Scholl After This...
00:10
Jojo Sim
Рет қаралды 51 МЛН
Hell or Heaven _ everything will be judged by the Squid doll angel
0:52
Technical error 🤣😂 Daily life of a couple #couple #shorts
0:25
Choco Balls??? The Tube Surprise 🍫😮 #Shorts
0:17
Cheesy Adventures Co.
Рет қаралды 30 МЛН
ПИЛА ЕСТЬ-УМА НЕ НАДО
0:19
МАКАРОН
Рет қаралды 1,5 МЛН