Kalubale dai tsakaninku dai inaruwan kudawa ai bashi kadai bane Dan danbe yakoma inda yafito kudu inkasa Girman kai sai akyaleka arike masu biyayya kayi biyayya abiyaka
@AbbasSharifGidantaro16 күн бұрын
bari ingayama duk ɗan damben da yake canza gida baya taɓa daraja har abada babu ɗan damben da yataɓa canja group yayi daraja tunda ga kan horo har zuwa yau kai bhg mai bulala ka gode 🙏 Allah kudawa sundubaka amma kaduba dogon shamsu kagani aƙarshe da baƙin ciki yadameshi kanagani da kansa yafaɗi yace ya haƙura da dambe kuma kasan cewa in kudu tana da daɗi da bai koma Jamus ba inkuma Jamus tana dadaɗi da bai yi Allah ya isa da abinda akayimai ba har yabar dambe shawarata agareku yan dambe, duk inda kasamu kanka to ka hakura da nan da wuya da daɗi,inason kasani, cewa wanda baya sonka ba abinda bazai,iya yiba akanka mutum zai iya baka madara da zuma don yasamu yabaka guba Allah ya kyauta 🤲🤲🤲