INA KU KE MASOYA MANZON ALLAH (SAW)? Yana daga cikin Sunnah yawaita Salati ga Manzonmu kuma mai cetonmu fiyayyan halitta tsira da aminci su tabbata a gareshi a daren Juma'a da Ranar Juma'a. Mu yawaita salati a gareShi barakallahu feekum🌷
@nuhushareefshareef78303 жыл бұрын
Masha Allah da nuhu Côte d'Ivoire
@abubakardalhamusa22972 жыл бұрын
Aslm. Dan Allah lambar wayar da Zan same Ku za Ku turo min
@IbraahimCabdirashiid-l1l5 күн бұрын
waiting baahanaxay hagiiidinkoiimaada❤❤❤❤❤❤❤❤
@mammanezanaedouibirahimani39194 жыл бұрын
Masha allah kaskiya waga wakar tayimini dandi Allah ya karabacira Ameen
@AliMahWer2 жыл бұрын
It's a great song your sister from Libya ❤🇱🇾
@ismaelaly24824 жыл бұрын
Ibn Aly from Niger!! I really really like sambissa 1 and 2... Waiting for the 3... 😇😇😇😇😇☺☺☺☺😍
@abdulshallah58694 жыл бұрын
Gaskiya na jima banji wakan hausa kaman wannan ba
@mustaphaibrahim6694 жыл бұрын
Creative. Costumes on point. Nice beats. Right characters. 👍🏼👍🏼👍🏼
@ibrahimdandare22464 жыл бұрын
Gaskiya wakokin sunyi, ba laifi, kuma ga shiri da rawa irinta gargajiya
@hamsatoudaouda23164 жыл бұрын
Hhhhh ina za ayi biki ba ango😂😂😂😂🤗🇳🇪j'aime bien ce parole
@salissounassirou99874 жыл бұрын
Hamsatou Daouda cva
@hamsatoudaouda23164 жыл бұрын
@@salissounassirou9987 ça va bien et toi ?
@husseinadam13424 жыл бұрын
Kina jin haussa kenan baywar Allah
@husseinadam13424 жыл бұрын
Kina jin haussa kenan baywar Allah
@hamsatoudaouda23164 жыл бұрын
@@husseinadam1342 E inajin hausa
@DijeHabibu10 ай бұрын
Allah ya Saka. da alkhari mun gode da nasihar
@خالدالحارثي-م4ط4 жыл бұрын
Wannan fa bazejeba dama hakura kikai sekace mayya😂😂😂
@yahayaahmadgaro83384 жыл бұрын
Gaskiya kuna burgeni wllh allah yakara daukaka
@kamalaliyu55504 жыл бұрын
One of the best Hausa music videos Kudoss
@yuniskhalidtv33714 жыл бұрын
🙏😭😭please and please subscribe my Channel GWARAMA TV thank you🙏🙏
@mailantarkivideos60954 жыл бұрын
@@yuniskhalidtv3371 Masoya kubude channel dina domin kallon kayatattun videos kada kumanta kuyi subscribe domin samun sabbin wasannin a duk ranar juma'a nagode.
@abdullahiintertional84474 жыл бұрын
Da kyau Allah Kara basira
@monhmonh14614 жыл бұрын
Allah yakara basira
@turarenwutatblog.ng1juwair8624 жыл бұрын
Allah kara basira da daukaka
@nuramuhammad41224 жыл бұрын
Gaskiya wanga Abu yayiman dadi
@awadsaad75823 жыл бұрын
سلام عليكم أهلي في نيجيريا عوض من السودان 🤗🤗🤗
@asmauabdullahitanko63374 жыл бұрын
Amazing use of Hausa proverbs...funny and lovely
@theislamicmessage41814 жыл бұрын
Allah kara basira. Gaskia tayi sosai! Cant wait to see Sambisa 3
@housnaabdallah59264 жыл бұрын
Gaskiya wakar tayi dadi wlh
@anasahmad95724 жыл бұрын
Bazanyi aure da damina ba
@harunausman27854 жыл бұрын
Gaskiya kuma kokari.. Allah ya biya ku Ameen!!!
@rukayyamuhammad57034 жыл бұрын
Masha Allah there waiting for part 3
@khamalharunaabubakar12474 жыл бұрын
Yes we are waiting
@muktartajomusa34124 жыл бұрын
Hhhhhhh agaskiya banga laipinka baaa,Dan uwa Nice 1 we are waiting 4 up coming 1.....
@emilemil3324 жыл бұрын
Wakanan taidadi allah karabasira kanasamu nishadi
@rbtsohonsodja79544 жыл бұрын
Gaskiya wakar nan tana biyana
@malamabba67164 жыл бұрын
Salamu alaikum. Ga wasu shawarwari da zasu amfani Al’ummar hausa fulani: 1. Duk wadda yake ko take yin makaranta to mu maida hanakali wajen samun results masu kyau a koda yaushe, a jami’a ne ko a secondary schools. 2.Wadda yake kasuwanci ya dage wajen tsaftace harkan sa ba tare da tsauwalawa ba ko kuma cin riba (wacce Allah Ya hana). 3.Wadda suke sana’ar hannu su maida hankali su rinka yinta da gaske sai Allah Ya dafa musu. 4.Yanzu ba lokacin bacci bane, arewa ta ko wanne fanni an mana nisa fah. Shugabanni suji tsoron Allah su mulki mutane da adalchi ba tare da nuna bambanci ba. 5.Mu daina daukowa al’adun turawa muna koyawa yaran mu, wani ma har alfahari yake wai ‘ya’yansa basu iya hausa ba sai turanchi. 6.Mu daina hasada da gaba a tsakanin mu. 7.Mu rinqa mu’amalantar wadanda ba musulmi ba da kyautatawa kamar yadda addini ya tanada. Banda tsangwama. 8.A samu wasu daga cikin mu su rinqa zuwa da kuma yin rayuwa a yankin kudancin Najeriya tunda muma suna zuwa inda muke, ga misali nan a Kano da Kaduna(musamman kaduna inda har mulki ake basu). 9. Mu shiga siyasa da gasken gaske ,domin kuwa ta hanyar siyasa zamu ciyar da yankin mu gaba ta fannin noma,kiwo,masana’antu, gine-gine,ilimi, kasuwanci,sufuri,tsaro,bangaren lafiya, bangaren fasaha,da sauran abubuwa. 10.Mu rage dogaro da sauran jihohin kudu ta hanyar bunqasa namu jihohin. Misali zaka mutum wai ba zai yi gida ko company a arewa ba saidai Lagos,to yanzu dan Allah ta yaya zamu ciyar da namj jihohin gaba in muna kinsu? 11.Mu rinqa mutunta malaman mu na addini ta hanyar amfani da nasihohin da suke yi mana. 12. Mu tashi mu nemi ilimi haiqan. 13.Mu daina satar amsa a lokutan jarrabawa,domin wlh wanna yana daga abin da ya kashe yankin mu. Mu dauki satar amsa kamar satar kayan mutane to sai a samu gyara. 14. Mu guji zaman banza,domin wlh babu wadda zai baka in baka tashi ka nema ba,in kuma baka nema ba anan ne zak fara tunanin sata,fashi,ko kidnapping. 15.Mu dauke hankalin mu daga zancen soyayya da wake wake,domin wadannan suna daga cikin abubuwan da suka durqusar mana da kwakwalwar mu wlh. Yaro ko yarinya kananu basu da aiki sai soyayya da waka, ko film din hausa za ai dole sai an saka waka a ciki. 16.Daga karshe kuma muyi riko da Addinin,u na muslinchi,domin kuwa duk abin da na zayyano idan har ba zasu kara mana riko da addini ba to wlh basu da amfani. Allah Ya Halicce mu ne dan mu bauta Masa. Allah Ya taimake mu baki daya.
@faisalkhanmemes94454 жыл бұрын
I subscribe to this channel because of sambisa song
Hmmm😂😂😂😜😜 gaskiyane bakew aure da samina sabida gudun ambaliya😜😛🚶🚶🚶
@isahibrahimsagacious19974 жыл бұрын
Waiting for part 3
@ayyoubkamalou43934 жыл бұрын
I like the quality of the video
@arewatv-24hourshausamovies994 жыл бұрын
This song is soooo sweet, so classic, how i wish i could give it a million thumbs up. Am i the only one that loves thee concept of this song? 😘😘😘😘😘😘👍👍👍👍👍😘
@YakubaIssaha-vf8pb Жыл бұрын
Can, on. .. M NMqoq1qqq
@rabiualhassandanbaba41544 жыл бұрын
Masha Allah ala kulli haleen
@yaameera58354 жыл бұрын
Ahhhh chaii
@abubakarmahammad10064 жыл бұрын
This is one of my favorite song this year. you guys have done a great job, keep it on
@misah85434 жыл бұрын
Hahaha
@nafiualiyuzagga30314 жыл бұрын
Masha Allah y Kara baiwa
@naziruhashim42114 жыл бұрын
Gaskiya mun gode sosai
@fiddausiisah28004 жыл бұрын
One of the best hausa music video in terms of cinematography
@yakubuimam354 жыл бұрын
Gooood
@sir_slumty30114 жыл бұрын
Masha Allah
@UmarsandayakubUmar7 ай бұрын
Nice brother One love 💕💕💕💕💕
@عبدهودمدينة24 жыл бұрын
ماشاء الله اغنية حلوة
@zainabmuhammed67954 жыл бұрын
The music is good Allah yakara daukaka must especially my namesake
@lawallasco63654 жыл бұрын
As you said
@MohdYusuf-pv2um4 ай бұрын
Masha Allahu 🎉🎉🎉🎉
@kaybeeshow39854 жыл бұрын
Yana Neman excuse da cewa mai wanke godiyar babanshi cazumama ya cijeshi kuma cazumama baya cizo
@kangai_Jr_994 жыл бұрын
Ai andaga Maulidin dan haka Zuwa Sambisa Dole, no Shaking😂
@faizamaisaje93604 жыл бұрын
Mashaa Allah😍
@jamiluabdulaziz85014 жыл бұрын
Ma sha Allahu. Allah ya ƙara basira.
@mailantarkivideos60954 жыл бұрын
Masoya kubude channel dina domin kallon kayatattun videos kada kumanta kuyi subscribe domin samun sabbin wasannin a duk ranar juma'a nagode.
@mailantarkivideos60954 жыл бұрын
Masoya kubude channel dina domin kallon kayatattun videos kada kumanta kuyi subscribe domin samun sabbin wasannin a duk ranar juma'a nagode.
@kebirn4tv4 жыл бұрын
Gaskiyane hausawa kuna yi allah ya biya
@sanuchusanuchi90804 жыл бұрын
Kabirou Zabeirou yane gani
@kebirn4tv4 жыл бұрын
Prenom Nom dadama alhmdlllh ykk?
@emmanuelmathiasmamman18284 жыл бұрын
One of the great music lovely
@Muhammadlawal744 жыл бұрын
Gaskiya ina jin dadin wannan labarin😁😁
@IbraahimCabdirashiid-l1l5 күн бұрын
wasa cbka iigasuuqabta❤❤❤❤
@9jaconnecttv8964 жыл бұрын
Da keu Allah ya kara basira😎😂😂😂
@Badostore36874 жыл бұрын
Bonne chance !!!!
@AliMohammed-dt8eb4 жыл бұрын
Gaskiya the guy try 99%
@القسمرابش3 жыл бұрын
سلام عليكم بلقاسم رابش ابوسليم 🥰😍😍🥰😍
@ibrahimdikko21214 жыл бұрын
Keep doing d good work guys, its funny and entertaining I swear
@yahayamusa80374 жыл бұрын
Nima baxani sambisaba ooooo
@khitamcoo26504 жыл бұрын
ماشاءالله اهلنا الهوسا
@MassaoudouSuraj5 ай бұрын
😂😂😂 liyaliya❤
@nasiruabubakar59064 жыл бұрын
Very demonstration
@momseffortjamila69554 жыл бұрын
hahahahahahw. love this so much. hahahah so funny oga no want marry oo
@jamiluyahaya95824 жыл бұрын
Hahaha that's because they put the wedding venue at sambisa forest,😄
@yuniskhalidtv33714 жыл бұрын
🙏😭😭please and please subscribe my channel GWARAMA TV thank you 🙏🙏
@سلوىمحمد-ف6ب4 жыл бұрын
Hhhhh🤣🤣🤣masha Allah Allah yakara basira
@عبدالرازقإسماعيل-ض3ه4 жыл бұрын
I love my African am from sudan
@argalleyyussif95994 жыл бұрын
Luv u too Abdurrazzak
@ibrahimsagirsalahutsafe30044 жыл бұрын
I love African countries.
@aminamusa19294 жыл бұрын
Nice one
@bilfreshbilfresh4 жыл бұрын
Daga kada kuka sai naushi😂🤣😂
@auwalmustafa99474 жыл бұрын
Wow nice song😍😍
@jamilamassaoudouazimooune60674 жыл бұрын
Wanan chi ace Kira auran dole 😂😂😂😂🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇨🇵🇨🇵🇨🇵
@BigMan-io4vi4 жыл бұрын
Waiyo Allah cikina dariya zata kasheni, abari har damuna tawuce sai kaje sambisa 😂
@fatimasheriffbarnawi74684 жыл бұрын
Hhhhh wannan fa gwara an hakura dashi bafa zuwa sambisan nan zaiyi ba 😂😂😂
@naxeephanaxeeybaby30694 жыл бұрын
😂😂😂
@anasidris72034 жыл бұрын
Haha ke kinga laifinsa ne to
@hamisuumar74234 жыл бұрын
Hhhh ai ko Ni ban yarda ba sai yaje sbd shi yasa da kansa 😁
@sadisdaura69154 жыл бұрын
Masha Allah Allah karabasira
@AyubaSalihu-c1b2 ай бұрын
Good job ❤❤❤❤❤❤
@muhammeduabdullahi79394 жыл бұрын
Allah yaqara basira
@shedarfullbe50494 жыл бұрын
Toh ya akayi da bauci akarshen wacan wakar ta ce ita yar bauci ce
@hamisuumar74234 жыл бұрын
Eh ai duka ana so amishi woyone yafada
@haniftchani99184 жыл бұрын
si c'est moi comme l'accueillit naguara
@yusufsale31734 жыл бұрын
Masha Allah munajiran ta3
@saadatumuhd51134 жыл бұрын
Gskykam dan sun hadu sosai
@ABUBAKARCONNECTTv4 жыл бұрын
Biki ba ango Za'ayi kenan
@Fatima-j8q8j2 ай бұрын
Wowwwwllhi🎉🎉🎉🎉🎉🎉😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂👍👍👍
@assanlbrahimkhamissou63274 жыл бұрын
Yayi kyau
@moktharadam25164 жыл бұрын
Good Allah yakara basira
@salebukar9604 жыл бұрын
Wow allah y kara basira
@namamamohd60764 жыл бұрын
Anayi munajin dadi aha
@DindahDavid Жыл бұрын
❤🎉 I love this
@suwaibamuhamad18044 жыл бұрын
Masu mashinma sai sukwana su hantse
@ummaatiku71644 жыл бұрын
Hahahhahahaha kai kai kao don Allah kaje sanbisa dinnan
@dalapremium12204 жыл бұрын
🤣🤣 Nice Video Concept! Mallam zuwa sambisa ya kama ka 🤣 ba wani maulidi a illorin
@fiddausimohd14194 жыл бұрын
Najibullah Danejo hmm
@dalapremium12204 жыл бұрын
Fiddausi Mohd Fiddausi, nima fa daga jin sunan ki garin Ku ko gaba fa gahana yake a qafa ma Sai na zo! 😆
@adamusafiyanu95434 жыл бұрын
😂😂😂 Ke kuwa ki hakura mana tinda ba zai iya zuwa Sambisa ba. Zuwa Sambisa daga soja sai CJTF
@iam_ydeen4 жыл бұрын
Superb wallahi!!!
@روضهعمر-ن6غ4 жыл бұрын
Very good
@mohammadmisry64404 жыл бұрын
انا بحب اغاني هوس
@هارونموسى-ص6ر4 жыл бұрын
هههههههه لازم تروح سامبيسا😂😂
@rafnavxvf42094 жыл бұрын
Belle chasson🍭🍭🍭
@hamzaibrahimgombe13244 жыл бұрын
Very nice to listening
@JamilaJamila-gg6sm4 жыл бұрын
Hhhh masha Allah allah yaqara hikima
@generalshams4 жыл бұрын
"Mai wanke godiyar kakan mu shekearn jiya shazumami ta chije shi 🤣🤣🤣"