𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐲𝐚 𝐓𝐨𝐧𝐚 𝐀𝐬𝐢𝐫𝐢𝐧 𝐘𝐚𝐧 52𝐔 😭

  Рет қаралды 1,779

Chizo_1_ Germany

Chizo_1_ Germany

Күн бұрын

Пікірлер: 42
@mufidaabdullahi6230
@mufidaabdullahi6230 16 күн бұрын
Allah sarki mutanenmu na arewa Allah yasa su gane😢😢
@Abdullahishehubankanu
@Abdullahishehubankanu 16 күн бұрын
Masha'allah
@HarisuMuktar-c3f
@HarisuMuktar-c3f 15 күн бұрын
Gaskiya Mungode sosai 🎉🎉🎉🎉🎉
@mufidaabdullahi6230
@mufidaabdullahi6230 16 күн бұрын
mungode sosai chizo Allah ya qara daukaka, Allah sarki auntyn mu ta zuba hannu biyu😢😢 ashe tayi sadaqa bata sani ba😢
@ASMAUSHUAIBU-wx2qv
@ASMAUSHUAIBU-wx2qv 11 күн бұрын
Wallahi inta biye ma chi*o zaayi data sani . TA rike hannu biyu da ta zuba
@ASMAUSHUAIBU-wx2qv
@ASMAUSHUAIBU-wx2qv 11 күн бұрын
52u Gaskiya ne kawai bakin cikin yake 52u bai shigo nig ta hannunka ba
@abdurrazaqgaladima9355
@abdurrazaqgaladima9355 15 күн бұрын
Wlh kuma nasan kanawa su zasufi jan hankalin mutane su shiga .wlh zaayi kuka sosai dan akwai wadanda kuma sun san damfarace amma saboda muna wani xamani ko kafada sai ace kai dan hassada ne .Allah yasa mudace
@SakinaYahuza
@SakinaYahuza 14 күн бұрын
To sai dai idan pi din ma karyakuke duk daya suke da pi da 52u duk platform ne kuma shekara daya aka kirkiresu kai dai cizo hassada kawai kake musu idan baka abu sai kayi wa masu yi hassda kuke da kai da wannan abokin naka ko a Malaysia aka haifeka ai kayi kadan kasan komai na kasar
@Saifullahiwakkala-c8d
@Saifullahiwakkala-c8d 13 күн бұрын
Wallahi chizo Germany hassada yakai saboda bashi yakkawo 52UBA A arewacin Nigeriaba kuma wallahi 52U yanzu mukafara yan hassada kawai saidai kumutu
@Dreamnationfxa
@Dreamnationfxa 12 күн бұрын
kayi kaikadai
@Saifullahiwakkala-c8d
@Saifullahiwakkala-c8d 12 күн бұрын
@Dreamnationfxa wallahi munfi 100000 kuma in sha Allahu kaima saikashigo 52U Nan da shekaran 100 tananan
@AnwarAdam-e8w
@AnwarAdam-e8w 16 күн бұрын
Allah ya kyauta
@Abdullahishehubankanu
@Abdullahishehubankanu 16 күн бұрын
Ya labarin fintofiya dan baiwa,
@SamailaAdam-m3v
@SamailaAdam-m3v 15 күн бұрын
Hira kenan 😂😂😂😂wai me 52u tayimane 😂wai kudi basa fita wai demo ne😂😂😊
@umarabubakaryusif3709
@umarabubakaryusif3709 14 күн бұрын
Kuringa amfanida tunaninku bawai tunanin wasuba idan bahakaba Kuma wlh zasukaiku Kuma subaroku Acan baya kuyita musu bauta Tabbas 52U Alkhairine bazamu dena fadaba Kuma sekayi Danasanin akan Wannan kalaman naka karubuta Kuma ka ajiye yanzu aqallah 52U takai shekara 6 kenan Kuma yanzuma muka fara Domin Allah yana Tareda megaskiya Allah yasa mudace Muna yiwa kow Fatan Alkhairi 52U is the Networking in.the would idan Kuma akwai wani to Anunaminshi pls🎉
@ibrahimabbas48
@ibrahimabbas48 16 күн бұрын
slm oga inada tanbaya Akan blue pay gaskiyane kudinda akesamu
@Cartoom580
@Cartoom580 16 күн бұрын
Oga chizo , shi yasa idan mutum yy kokarin yin withdraw Sai yaga an saka charges Mai yawa Wanda idan kayi withdraw asara za kayi , kaga Dole ka gayyato mutane Allah sarki Yan Arewa Chizo Allah ya Sakama da Alkawari , Allah ya Kara Daga Pi Network
@umarabubakaryusif3709
@umarabubakaryusif3709 14 күн бұрын
Shikuma office din pi network a inayake sarkin surutu kiji tsoran Allah wlh zakayi bayani dayaran larabci kadena karya babukyau 52U Tazamo silar canzawar rayuwar mutane dadama Aduniya Amma kana baqin ciki saboda bataqasanka Tabiyoba ko kuma saboda kaga munfara Zama masukudi Acikin quaramin lokaci Allah yakawo mana sauqi Amma kana kushewa Dukwanda yayarda hakan seyayi danasani soon domin 52U Alkhairi ne wlh kuma kokanaso kobakaso Rayuwar Mutane Tanacanzawa Albarkacin 52U Abubuwan guda nawa kakawomana kataba gayamana office din guda 1 daga cikinsu donhaka office bashine zetabbatar maka da ingancin Abuba kaje kasakeyin bincike Inabaka shawara tunkafin karasa Dukkanin Sauran mutanan dasuka ragemaka yasin😅 Kuma nasan kanayin hakane domin kaqara samun followers shine kawai burinka bawai temakon Al ummaba
@Mbafulani
@Mbafulani 15 күн бұрын
Kagane abunda yasa ake amfani damu yan Arewa son banza neman sauki
@JIKANDAULA
@JIKANDAULA 16 күн бұрын
Wannan gaskiya ne
@Ibrahimkalla-h3t
@Ibrahimkalla-h3t 16 күн бұрын
Hasada
@aliyuchiroma8874
@aliyuchiroma8874 15 күн бұрын
Assalumu Akm, chizo DA fatan kana lafiya a inda kake, gaskiya mungode DA kokari DA jagircewa akan fadan gaskiya wa mutani. Sai kuma a kwai abu nabiyu shima ana kiransa DA suna AI trading application ne ake sakamasa usdt ya na bada return na wasu pacentage according to abinda kasaka, to shikuma ya wannan take kokanada masaniya akai?
@jibrilnayawo5014
@jibrilnayawo5014 6 күн бұрын
How can I buy XRP
@ASMAUSHUAIBU-wx2qv
@ASMAUSHUAIBU-wx2qv 11 күн бұрын
Karya kake kowa yasan 52u gaskiya ne.
@SlowPoisonTv
@SlowPoisonTv 15 күн бұрын
Nidai Nayi Mining Akarkashinka SheKara Daya Amma Har Yau Bansamu Kosisi ba To Meye Banbancinsu Da 52U
@Ibi0
@Ibi0 15 күн бұрын
Baka da rabone kokuma in kai register sai Ka daina Mallam kane mi ilimi tun na😂😂 Ashe Akwai kudi A mining ⛏️⛏️ Mu saidai muce Allah hamdulilla
@SlowPoisonTv
@SlowPoisonTv 14 күн бұрын
@@Ibi0 to Sannu Bil amu Dan Ba,ura Nawa Kasamu Amining Din Aikin Banza Shima Chizon Munafukine Yaudarar Mutane Kawai Yakeyi
@Ibi0
@Ibi0 14 күн бұрын
@@SlowPoisonTv hmmmm kai yarine
@Saifullahiwakkala-c8d
@Saifullahiwakkala-c8d 13 күн бұрын
52U ALHERINE kuma yafi Pi koshakka babu idanda mai tantama yayimin DM akwai update update dadama
@Babangidaadamu-ey4ef
@Babangidaadamu-ey4ef 16 күн бұрын
Allah samudace
@Ibraheemsale
@Ibraheemsale 14 күн бұрын
Kaine fa mahaukaci cizo
@SlowPoisonTv
@SlowPoisonTv 16 күн бұрын
To Kai Chizo Ina Office Din Pi Network?
@abdurrazaqgaladima9355
@abdurrazaqgaladima9355 15 күн бұрын
Pi sun CE Maka kabiya kudi ,kaje kazauna in kanayi wlh tun wuri kadaina Dan anmin tallenshi Amma nasan scammers ne
@djautatv
@djautatv 15 күн бұрын
Gaskiya Ne Ya ​@@abdurrazaqgaladima9355
@umarabubakaryusif3709
@umarabubakaryusif3709 14 күн бұрын
Kuringa amfanida tunaninku bawai tunanin wasuba idan bahakaba Kuma wlh zasukaiku Kuma subaroku Acan baya kuyita musu bauta Tabbas 52U Alkhairine bazamu dena fadaba Kuma sekayi Danasanin akan Wannan kalaman naka karubuta Kuma ka ajiye yanzu aqallah 52U takai shekara 6 kenan Kuma yanzuma muka fara Domin Allah yana Tareda megaskiya Allah yasa mudace Muna yiwa kow Fatan Alkhairi 52U is the Networking in.the would idan Kuma akwai wani to Anunaminshi pls🎉
@SakinaYahuza
@SakinaYahuza 14 күн бұрын
Wlh karya suke pi din ma ba su san ko uban wa ya kirkira ba hassada ce kawai suke wa yan 52u
@SlowPoisonTv
@SlowPoisonTv 14 күн бұрын
@@SakinaYahuza Shima Chizon Karya Yake Baisan Inda Office Din Pi Network Ko Sidra Yake Ba
@jibrilnayawo5014
@jibrilnayawo5014 6 күн бұрын
Ya zan bude sidra wallet
@FatimaMalami-n4g
@FatimaMalami-n4g 13 күн бұрын
Ta cizo kake ko wa wai inada tanbaya ita pi d sidra d maigayya mai aki wato btc ina office dinsu yake kenan suma duka yaudarace sanan kayita hakilo akan 52u xasu gudu d kudi duka nawane kudin 35k fa kudin d mutun idan mainig yake sai yaci data fiyeda t kudin kafin tafashe abashi tukuici wlh kabada ciwun hassada kuma hakan xai iya watse al'amarinka kayi hankali Allah bayasan mutum nai hasssda dayawa a wasu platform an gudu d kudin mutane d yawa wa dubu dari wasu dari biyu har masu dari biyar akwai amma sai wanan kakewa hakilo just 35k wlh kadaina kataro fadanda baxaka iyaba d yan 52u kake mgn kodai tarun December yatashi hankalinkane kanganin xa'a daina mainig akoma 52u to kayi hakuri mu yan 52u kurameni bamajin duk wata suka akan 52u kagane😅😅😅😅😅
@nadurumaaddaleelhaithudara4668
@nadurumaaddaleelhaithudara4668 15 күн бұрын
Bari in duba comments section😅
Sako zuwa ga Gwaamman kano Abba kabir akan 52U 🙏
12:43
Chizo_1_ Germany
Рет қаралды 709
Pi Network ya zama kudi wllh
13:34
Chizo_1_ Germany
Рет қаралды 9 М.
It works #beatbox #tiktok
00:34
BeatboxJCOP
Рет қаралды 41 МЛН
Don’t Choose The Wrong Box 😱
00:41
Topper Guild
Рет қаралды 62 МЛН
Abubuwa sun Faru da yawa zuwan mu Farasa
11:47
Chizo_1_ Germany
Рет қаралды 1,9 М.
Me Gwamnan Sokoto ya ke boyewa
6:59
Dan Bello
Рет қаралды 72 М.
Waxaa layga dhacay $1,500 | Wareysi Eng. Abdishakur 1/3
22:08
Eng. Abdishakur Mohamed
Рет қаралды 13 М.
Moment in the Studio - Hamdiyya Sidi Sharif
4:42
Brekete Family
Рет қаралды 76 М.
52U karyace hade da Damfara wllh zasu gudu da Kudinku
10:57
Chizo_1_ Germany
Рет қаралды 4,2 М.