😭😭😭 Gaskiya na tausayammusu Maraya abin tausayi ne Musamman mata Allah Ya taimake ku da su da sauran al'umma insha allahu zamu yi anfani da wannan lanba
@AbdulahMohammed-o8j5 ай бұрын
Allah sarki, Allah ya kawo muku dauki
@adamuyusuf57235 ай бұрын
ALLAH wadaran shugabanni Nigeria ....ku kuma ALLAH ya kawo muku dauki
@Yahuza-s2h5 ай бұрын
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJU UN YA SALAM 😭😭😭
@SirajYousuf-m8z5 ай бұрын
😭😭😭
@adamuyusuf57235 ай бұрын
Ku rubuta account number din a rubuce yafi a comment section