Kai uba kasan cewa bazaka iya rikesu ba meyasa ka haifesu dan Allah iyaye inhar kunsan bazaku iya rikonsu ba karku fara haihuwa dan Allah dan annabi kuji tsoron Allah..Allah ya shirya mana ziria ya kare mana su albarkar rasulilahi sallallahu alehi wasallam.
@revhvd83054 жыл бұрын
Allah sarki wanda yadhirya fim dinnan kamarde ya tafa zauwa libiya wly haka zaku dinga ganin yara sunna bara yanmata wly yaran nigeriya ya wancin su yan jahar kano wa i yazibillah allah kadhiryamu kumma tabbas harma hayyarsu ake ba dawa da iyayan yarannan sin san halinda yaransu suke ciki da bahaka ba
@ibrahimmusa91233 жыл бұрын
Gaskiya wannan fin din ya yi ma’ana sosai Domin ya fassara yanayin rayuwar wasu hausawanmu. Allah ya sauwake
@fatimaabdullrazak12663 жыл бұрын
Gaskiya akwai abubuwa Masu yawa Masu amfani wannan series din yayi ma ana sosai Allah yakara daukaka da basira mukuma Allah yatsare mana imaninmu
@ahmaddgaru71794 жыл бұрын
Fim yayi amma dan Allah ayi man gyara akan makarantar allo saboda ba duk kane na banza ba kuma akwai Wada ba musulmi ba cikin masu kallo Kuma duk abin da sugani haka za su dauki duk makarantar allo
@muknagoda51764 жыл бұрын
Wannan haka yake gaskiya dan fim din yana nuna Al'amuran cikin Gida daba Kowane yasani ba
@sadiqsaad1394 жыл бұрын
Hakane Dan uwa
@sarababynyaya43594 жыл бұрын
Barkanmu da dare muna godiya sosai Allah yakara basira
@okochakanu19584 жыл бұрын
Barkanki dai sara baby
@sarababynyaya43594 жыл бұрын
@@okochakanu1958 yauwa barka dai yakake
@sahabibissala91014 жыл бұрын
Barka de
@okochakanu19584 жыл бұрын
Lfy qlau
@usmanabubakar59754 жыл бұрын
Aduniya this is my best movie in 2020 allah ya kara basira amin
@muhammedinuwa48834 жыл бұрын
Muna jin daɗin shirin nan Allah ya ƙara bassira ameen
@sahabibissala91014 жыл бұрын
Yaushe za'akowa mana cigaban A duniya film ne
@ننننتت-ب1ف3 жыл бұрын
Masha allah allah yakara basira dadaukaka
@bilkisuadamu10604 жыл бұрын
Innalillahi waina ilaihi rajuun... wannan abune wanda yake faruwa ga yaranmu da muke turasu neman kudi dan Allah iyaye muji tsoron Allah mu tuna da cewa Allah subhanahu wata'ala ya bamu kiwon yaran nan ne ba abubuwan neman kudi ba dan Allah..mu tuna idan muka mutu Allah zetambaye mu amanar daya bamu ya muka rikesu....muna kuka da shuwagabannin mu to su kuma yaran dawa zasuyi kuka 😭😭😭 hasbunal lahu wanimal waqil.. mu tuba muji tsoron Allah. 😭😭😭
@bilkisuadamu10604 жыл бұрын
Kukuma shirin naqau Allah ya kara basira.
@musbahuabdullahi54264 жыл бұрын
Well-done munji dadi inama Ace Ansa gidan Malan da Abun yafi Suga
@hafeezabdulkarim76534 жыл бұрын
Allah kuwa
@sahabibissala91014 жыл бұрын
Eh kam malam yayi batan dabo akashi na tara saidai na goma mugani
@yahayayunusa75563 жыл бұрын
My first time of watching Hausa series. Keep it up
@ismayelhoussein87604 жыл бұрын
Masha'allah Allah ya kara basira
@bayeniass43024 жыл бұрын
Fatan alheri allah ya kara fasaha alfarman annabi s a w
@ZinariyaHausaTV4 жыл бұрын
Amin ya ALLAH
@abdulsalammusa91424 жыл бұрын
Godeya muke allah ya dafa muku 👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💕💕
@mariamayoob60744 жыл бұрын
جزاكم الله خير يعطيكم العافيه
@jdhrruhr63874 жыл бұрын
Masha allah gaskiya wannan shiri yayi sosai allah kara taimako
@aboudyaboudy6802 Жыл бұрын
Gaskiya muna godiya z
@aminuadam98944 жыл бұрын
Gaskiya na yabawa daractor wannan film din
@saaduabdullahi95514 жыл бұрын
In Love with this series movie...
@moutabilalmoutabilal71914 жыл бұрын
YANE
@moutabilalmoutabilal71914 жыл бұрын
YANE
@yusufumarabbar13224 жыл бұрын
Gaskiya kunpara bata shirinnan mai farin jini saboda na 8 da 9 basuyi kyau kamar ma bayaba gidan malan fa canabaro sunpi kyau yakamata ku duba
@abdoulaziz89244 жыл бұрын
Masha Allah daga Maradi Niger 🇳🇪
@jamcybabysuleiman99144 жыл бұрын
Wowww i luv it wlhy
@fiddausiismailio28524 жыл бұрын
Muna godiya Allah yakara basira hhh🤣🤣
@jafaruibrahim31164 жыл бұрын
Masaha Allah nice job
@lawaliyahaya35013 жыл бұрын
Allah yasau waka
@jangashitv47114 жыл бұрын
Wow wonderful series sarge
@danmomeetv45252 жыл бұрын
P
@samiramoussa62254 жыл бұрын
Wace rana ake saka wanan chiri
@danmameajamagana4 жыл бұрын
Gaskiya kuna matukar burgeni wllahi
@warakatumukhtaralhassan13934 жыл бұрын
Allah yakaro basira
@attahirouabdou58133 жыл бұрын
Macha allah 👍👍🇱🇾🇱🇾✌✌
@salihman60802 жыл бұрын
Mash Allah kanadaro
@issakaalioharouna9153 жыл бұрын
A duniya 🤞. Leçon de morale dans cette série
@abdoudaninna43734 жыл бұрын
Aslm Allah ya taimaka muku
@shibafamily70114 жыл бұрын
Naye notice na rabin na wancan satin koka kawoshi a wannan satin bai kai min7 kawai sabun
@محمداحمد-ب6ل2ك2 жыл бұрын
Wow😭😭🇸🇦🇳🇬
@sahabibissala91014 жыл бұрын
Allah ya kara basira
@shibafamily70114 жыл бұрын
Abun wancan sati koka maimaita mana
@aliidrissa67124 жыл бұрын
Oyoyo Masha allah 💘💘🇳🇪 🇳🇪🇳🇪
@ننننتت-ب1ف3 жыл бұрын
Hjy rafia mai jamaa daga saudiya
@sabitualiyou9114 жыл бұрын
Allah kara basira DA daukaka
@ZinariyaHausaTV4 жыл бұрын
Muna Godiya matuka. Share the Channel with friends and Family
@anassarakilolomuhammad45714 жыл бұрын
Agaskiya inajin DA din shirinku fiyeda izzar so
@asisinmama62753 жыл бұрын
I want to know why ASP pointed that gun at yaran nan, and wannan yarinyar police tanada sa hannu a lalacewan brother ta, cuz tana bashi kudi knowing fully that mahaifiyarshi is not happy with him
@HausaCartoon4 жыл бұрын
Waiting for you brother
@nouridinnouridin89974 жыл бұрын
Shirin nan yayi gaskiya
@mohamedpetit45424 жыл бұрын
Macha Allah 👍👍👍
@sainafada44713 жыл бұрын
Saina da
@sadiqsaad1394 жыл бұрын
Very interested
@hauwaabdullahi85964 жыл бұрын
So interesting
@tassiouabdou32044 жыл бұрын
*Masha allah kuhuta*
@ibrahimshagali45554 жыл бұрын
slm jama'a dan Allah yan flim ku dai na zage zagen ju nan ku film wasa ne ba gaskia ne ba
@fitnesshub15944 жыл бұрын
Gaskiya duk series din sunyi sosai, musamman gidan malam da yaron malan...
@يونسأبكر-ض3ظ4 жыл бұрын
Masha.aĺlah
@yusufmusaibrahim83204 жыл бұрын
Inda rabbana 😣 bawahala 🙏🙏🙏🙏
@ZinariyaHausaTV4 жыл бұрын
Ba wahala
@zahramaradi8854 жыл бұрын
Masha Allah mugode
@Become-alpha3 жыл бұрын
This episode is the most naught episode
@habibamuhammad41104 жыл бұрын
Thanks 🙏🙏👈
@habibmzya75834 жыл бұрын
Gskia kinyi rashi kunya maganarki tayimuni
@muknagoda51764 жыл бұрын
Nivangane ina fim din nan yadosa ba an ajiye maganar malma da matarsa kuma Su yaran da aka dauka aiki be kamata ace sunfada hannun yan sanda ba Tun yanzu sai a karshen fim kuma meye matsayin wannan karuwar matar da fim din
@nasiruabdullahi33544 жыл бұрын
Yaye kwau
@maryamss-wt5ld4 жыл бұрын
Waiting
@khitamcoo26504 жыл бұрын
ماشاء الله
@mahd0834 жыл бұрын
Da kyau
@mahd0834 жыл бұрын
Yes
@sanimusamairiga51814 жыл бұрын
Masha Allah
@aishamohdaishamohd16363 жыл бұрын
Woow
@huzaifahhussaini15753 жыл бұрын
Hello
@BasiruDannasara3 күн бұрын
❤❤❤❤
@nazifizabairu67684 жыл бұрын
Wly chirin ku yana birgeni
@tahir64744 жыл бұрын
Mashallah
@nasiruabdullahi33544 жыл бұрын
Nece
@fazia77064 жыл бұрын
🥺🥺🥺🥺❤❤❤🤲🤲
@officialmatashi49854 жыл бұрын
🔥🔥🔥👍💕💕💕
@zara-c1n6z4 жыл бұрын
💓💓💓💓
@umarhassanabubakar61424 жыл бұрын
Ku kara mana lokaci yazama 30 minutes film din yaba da ma’ana sosai
@abbouboubou30072 жыл бұрын
💕❤️💕❤️💕❤️👍🇳🇪💯
@nassirousalissou70704 жыл бұрын
Cool
@sffds41844 жыл бұрын
👍👍👍👍👍
@sainafada44713 жыл бұрын
SAINA FADA
@slm16294 жыл бұрын
Wlh inayinku
@ahmadzailaihatkabirzeze5194 жыл бұрын
😃😃😃😃
@ismoditrondi27344 жыл бұрын
Humm
@HausaCartoon4 жыл бұрын
😂😂😂
@husainiashiru94834 жыл бұрын
👍👍👍👍💔
@sonnet50254 жыл бұрын
🙏🙏🙏😘
@nakowanenihausatv36984 жыл бұрын
😎🚬🚬🚬🚬🚬🚬🚬⚔️
@jibrilisajibril50724 жыл бұрын
🧠🧠🧠🧠
@malamshamsudden2584 жыл бұрын
Ehman
@isazogarawa49204 жыл бұрын
Shin kun je hutu ne? Muna dako
@hussainihussain24724 жыл бұрын
A gaskiya wannan film din bae yi ba gaba daya b wani drama aciki
@nasirualiyu15544 жыл бұрын
hahah
@yahayahassanibrahim85444 жыл бұрын
Yahaya
@yahayashafaatu30143 жыл бұрын
Add
@yahayashafaatu30143 жыл бұрын
Allah yasawaka
@mustaphamzira59544 жыл бұрын
😡😡😡😡😡
@celineceline434 жыл бұрын
Gaskia yayi
@ZinariyaHausaTV4 жыл бұрын
Muna godiya matuka, Sai sati Na gaba
@sahabibissala91014 жыл бұрын
@@ZinariyaHausaTV dan Allah yaushe da yaushe ake sakin shirin ne dan mu dinga dakon sa wallahi ni yafiye mun izzar so Musamman yanzu da takai wajen sakayya
@nuramansir67394 жыл бұрын
Allah yakara taimako
@sahabibissala91014 жыл бұрын
@@ZinariyaHausaTV to dan Allah akawo mana shi mai dan tsayi kuma sabida yakai wajen kayatarwa