Gaskiya INA mai baku shawara kan yawan shan taba da kuke nunawa acikin shirin ku
@imamtv77683 жыл бұрын
Gaskiya hakane
@ZinariyaHausaTV3 жыл бұрын
Mungode
@معاذمحمدفرج-ل7ك3 жыл бұрын
Mungode sosai da ganin Sha,aibu kumurci a wanna Shirn🤗👍
@abubakarumartafida73223 жыл бұрын
Kaiiiiii muna godiya canabaro da Abale Allah Dan Girman annabi saw Allah ya hadani da abale
@hauwaahmad69643 жыл бұрын
Kam bala I akwai kura fa Allah yakara basira oga
@EverydayFactsBRANDNEWCHANNEL3 жыл бұрын
Me laya ya ki yayi me zamani wannan lokacin Abale ne 😂🔥🔥🔥🔥👏
@drjypgryp18703 жыл бұрын
Weldon cannavaro🐯😍 gwani na MAYAKI ya paso. Welcome indarabbana....
@boubesalifoumoussa6933 жыл бұрын
Canavaro kokai fa anma da ace ankashe abale film din ya lalace wly ina yinka Oga asasi 💯 allha kara basira da NISAN KOWNA ILOVE 💓💯
@laminmaman8113 жыл бұрын
Gaskia ne wanana
@malamaminukano14983 жыл бұрын
Kanabaro Abale Ya Ballo Ruwa Fa💪💪💪 😲, Amma Inda Rabbana 🙏🙏🙏 Allah ya Kara Basira Yanzu Aka Fara Shirin A Duniya Ne. From Egypt 🇪🇬
@bashariyyausman13183 жыл бұрын
Daddy Hikima u are doing well allah yaqara basira, amma dan allah arinqa qara mana lokaci pls wannan yayi kadan
@nasiruinusa69973 жыл бұрын
Masha Allah Anayi muna Jin dadi
@haboumalanboss14693 жыл бұрын
Yayin kyou masha Allah ya Allah ya karah basirah da daukakah
@abbaskalanjeni96693 жыл бұрын
Gaskiya saka kumarci a wnan fim din yaye Allah ya taimaka
@aliyuidrismaigari42393 жыл бұрын
Masha allah allah kara daukaka da basira maidorewa ina darabbana bawahala yanzu kanunamana akwai amana tsakanin ka da sha,aibu lawan in darabbana bawahala nagode maigida kanabaro allah jazamani
@abdallahmustapha58683 жыл бұрын
Gaskiya inajin dadin shirinku matuka,sai dai Kash rashin tsayinsa Wanda talla yake daukar wani kaso Mai tsoka aciki sosai. Gakuma bakwa sake daura wani sai saiti. Yakamata Banda tallace tallace ce yakai minti 30. Misali LABARINA....
@ZinariyaHausaTV3 жыл бұрын
Okay za a duba
@gazaliabubakar34943 жыл бұрын
Mayaki Untop A duniyar Industry baa Taba Wanda ya iya Dabance ba Kamar Kumurci ba
@usmanmusa37133 жыл бұрын
Gaskiya dae ya kamata ace kuna lura sosai dan wallhi akwae kuskure da yawa a ciki wanda ya kamata ace kuna kula da irin wadan nan kuskuren
@sarahalhwsawy61133 жыл бұрын
Masah Allah muna alfahari da ku Allah ya gara dukaka
@ibrahimbash7513 жыл бұрын
Gaskiya film din ya ci sunan shi "A_DUNIYA", ba karamin nishadantarwa mu ke ki baa, film din yayi kyau sosai.. Amma Dan Allah a Kara tsawon lokacin shirin
@abdoulabbaskhaan71243 жыл бұрын
Muna Jindad'in Wan Na Shiri Naku Ubangiji Ya K'ara Taimakamana Baki 1 Amen /ABBATY/ By Name
@sanusiabdullahi9783 жыл бұрын
Inda rabbana ba wahala Kayi janwuya ka huta Mai gida Aikifa Yana Kara kyau Allah yakara yimana jagoranci 🙏🙏🙏❤️💯☑️ Dan Basi ka huta gyabi Ina yinka sisko ka sarara Abba Sha zamanka Yaron lamma Wai Ina na nakala Fatan Alkhairi a gareku all Abale ka basar kawai shifa yaki Dan zambane Kuma kukara Jamewa da Kanabaro boss din yakai boss Alkur'an
@ننننتت-ب1ف3 жыл бұрын
Allah yakara daukaka ya karamana son annabi s a w yakuma ganar damu gaskiya
@aminuauwalwalawakbk83193 жыл бұрын
Gaskiya inajin dadin shirin nan Amma yakamata kukara stayinsa
@tassioutassi30203 жыл бұрын
Gaskiya wanna sati zamoucha kallo me nichadi gaskiya film in yakara karfi saboda yaji actin masou zafi dama chirin da zafinsa fha Inda Rabana bawala allha yakara illimi da hazaka allha ikiyayekou amin
@abdullahabdou41673 жыл бұрын
Ameen
@hauwaumuhammadsanilabbo14883 жыл бұрын
Masha allah ga babban actor dina kumurci allah ya kara basira wowww
@rafiatyaramana5903 жыл бұрын
Wallahi naji dadi da akasako mana sha aibu kumurci
@haleematdiamond77513 жыл бұрын
Gaskiya naji dadi sosai da yakasance kumurcine mayaki gaskiya inajin dadin films dinnan Allah yakara daukaka
@rabiuhamzawali90193 жыл бұрын
Kumurci ikon Allah Allah Ya karemana kai mayaƙi Da Duk jaruman aduniya dakuma kana baro
@kamiluabubakar71273 жыл бұрын
Saboda kunga munayi daku shiyasa kuke mana abinda kuka dama gaskiya bamasan irin wannan saboda haka a gyara saboda gaba allah ya mana jagora mu da ku baki daya
@mahadisani59143 жыл бұрын
Gaskiya ne Allah dai ya kara daukaka da basira
@sanihamidu64513 жыл бұрын
Aslm gaskiya Ina matukar jindadin aduniya Allah ubangiji yakara basira da daukaka dikanan Taraba State 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬
@ZinariyaHausaTV3 жыл бұрын
Amin ya ALLAH
@kachimurahinsaki32533 жыл бұрын
Macha Allahu yayi Allah yakarabasira da lafiya
@zainabaminu19603 жыл бұрын
Dan Allah ku qaramana lkci
@mustafaweila22793 жыл бұрын
Maha Allah macha allah yau a duniya ya birgini hida kulum sabuda nagamutunina da nadadi banganiba allah yaqara basira
@unitywestand13523 жыл бұрын
Gaskiya an rage tsawon episode din yayi yawa
@fatimafa14653 жыл бұрын
masha Allahu yayikyau sosai mungode sosai Allah yakara basirah da daukaka ameen
@saneesaleh87853 жыл бұрын
Yanzu aka fara 👌💯✌✌✌
@tsahiroudanmalan71853 жыл бұрын
Gaskiya talla tanayin yawafiyi da shirin
@danummaruofficial75703 жыл бұрын
Asase yayi wa Kumurci exceptional introduction, hakan yayi dai-dai da matsayinsa
@aminumusa62953 жыл бұрын
Inda rabbana ba wahala 🙏. Gskya akwai rikici a next episode . Wlh lokacin Shirin yayı kadan. Kuyi hakuri ku mai dashi koda hour 1 dayane dan Allah.
@L.anfara Жыл бұрын
Gubara wuta wllh 🔥🔥🔥🔥🔥
@salisshuaibu47293 жыл бұрын
Maganan Gaskiya lokacin yana yin karanci duba ga yanda izzar so da labarina lokacinsu yake
@mnazaritv19303 жыл бұрын
Allah dai yabiya nawa Allah mana jagora
@mubarakhassantv35283 жыл бұрын
Well done asase ni yau anbiyani tunda mai gida ya bayyana, kumurci
@ismailabdallah13263 жыл бұрын
Macha Allah muna jira
@abdoulhamidissa24823 жыл бұрын
Akara mana yawan lokaci dan Allah 🙏 inda rabana bah wahala
@abdullahabdou41673 жыл бұрын
Wannan hakane abokina
@worldstarhiphoplyricstv66923 жыл бұрын
walllahi canavaro kunrai na mana wayau, ta yaya zuku ringa sakan mn minti 23?? fatan alheri✊💪
@murtalarabiu36483 жыл бұрын
Inayinka abbaleeeeee karyane kumurci ai tashi tadace yanxu kaimukeyi aha
@omankasar3353 жыл бұрын
Indaa rabbana Allah yataimakeku yaqara basira Allah ya kayawo daukaka
@abukasum5033 жыл бұрын
Masha allah gaskiya shiri na kau allah kara busaha
@abdullahibuba27113 жыл бұрын
Masha Allah mujin dadi season nan Amma lokacin yayi kadan
@ZinariyaHausaTV3 жыл бұрын
Mungode
@mubarakhassantv35283 жыл бұрын
Dan Allah na gababa yafi haka yawa wannnan yayi kadan sosai
@aliharuna37393 жыл бұрын
Fatan Alkhairi 🙏 Allah ya nuna mana sati na Gaba
@taiyaboumamoudou28983 жыл бұрын
Gaskiya yanzu shirin yakara dadi tunda naga oga ciki
@abdulrahmanabubakar80473 жыл бұрын
Allah yakara daukaka ogah
@nasiruinusa69973 жыл бұрын
Masha Allah Anayi muna Jin dadi Inda rabbana bawahal🙏🙏🙏🙏🙏
@bilyaminougarba95253 жыл бұрын
Da keu 👍 muna buqatar qarin lokaci
@yunusaibrahimlawan51303 жыл бұрын
Wonderful but akwai karancin time fa maye wani 23 mnts
@chebatv57993 жыл бұрын
Lalle Abale ka kira ruwa😁✊
@abdulmaharaja67473 жыл бұрын
Gaskiya kam abale ya kira ruwa
@SharmsudeenyDigitalCreations3 жыл бұрын
Good job 👏 Basira mai yawa
@toumastintv58163 жыл бұрын
Masha allah Wallahi cha aibou yanabrgeni sosai 🥰🥰
@kabiruabdulmumini40833 жыл бұрын
Allah 🙏 ya Kara basira da nisan kwana
@ammarusmanhassan68683 жыл бұрын
Allah ya Kara basira dan basi fatan alkairi da abale
@tachirouabdou42173 жыл бұрын
Inda rabana bawa hala👍👍🇱🇾🇱🇾✌✌
@ZinariyaHausaTV3 жыл бұрын
Ba wahala mungode
@musamuhammad59653 жыл бұрын
Masha Allah yy kyau gsky Allah ya qara bsr
@aminumuhammad4853 жыл бұрын
Masha Allah. Muna bukatar Karin loakaci lokacin yayi kadan gaskiya
@heiaheia92113 жыл бұрын
Masha Allahu wasa.farin.girki.👍👍🙏🏻
@yusufahmad22413 жыл бұрын
Kasuwanci ba hauka bane allah ya kyauta
@ummukhalid49243 жыл бұрын
Masha Allah muna godiya
@sffds41843 жыл бұрын
Masha Allah komai Yana tafiya normal Amma dan Allah a Karamana lkc barka da zuwa mayaki👍♥️😂
@hasketv13673 жыл бұрын
Lokaci Lokaci Lokaci yayi kadan. Bai kamata ku rage tsawon film nan ba. Yan kallo Muna bukatar Karin lokaci.
@abdallahhamid34323 жыл бұрын
Allah yasanya alkair yayi
@kaderhassan14843 жыл бұрын
Gaskiya shirin yayi dadi sosai
@rbistovie69373 жыл бұрын
Za acha kalo wani lokaci kenen.... allah ya taimaka maku....inda rabana.
@abdoullahishehou12883 жыл бұрын
Dan allah a ka ra ma min ti ka dan allah habah
@souleymaneharouna6633 жыл бұрын
Ma cha Allah wasa yana kyau
@Uzet_24Tv3 жыл бұрын
Slm dan Allah karkusamana dunbados a matsayin nakamasu za kubata flm
@Mbharunamuhd3 жыл бұрын
Gaskiya ya kamata ku kara lokaci yayi kadan wllh
@alisoulaiman61013 жыл бұрын
Gaskiya akwai problem dadihikima ya jawo ruwa 😆😆😆😆😆