Kai kana baro wannan yaran Turanci ko hausa kolarafci masha allah muna tayaku da fatan alhairi
@ibraheemkhaleal34843 жыл бұрын
Sabalu ba bat 😂😂😂 antaluma lai 😊 wa rafsaraf 😂 wa raf-raf
@sunusihalilu45363 жыл бұрын
Gaskiya akwai matsala. Yau a garinmu ana kallon ball sai kawai wani yaro suna cacan baki sai kawai ya fillo wuka . Irin na Abale sai ka cas cas ya sace dan uwansa. Da aka kai shi police station sai ya ce ya gani ne a film din A DUNIYA . Gaskiya a yi gyara.
@usmanibrahim53423 жыл бұрын
Masha allah watching from 🇸🇦🇳🇬🤞
@mr.explain3 жыл бұрын
Masha allah sincerely speaking wannan shine best series drama da nake kallo Daga nan sokoto me and my classmates like auwalu aka jungle
@xcfhhhi59843 жыл бұрын
Masha Allah zinariya TV ubangiji yaqara daukaka Inda rabbana
@Rashidrhd19233 жыл бұрын
Masha Allah yayi kyau sosai fatan alheri a gare ku 🇳🇪🇩🇿👍
@saminu49023 жыл бұрын
woow gaskiya wann yayi kyau sosai wlh allah yakara Basira daukaka fatan alkairi xuwa gareka kanabaro
@usumaneibirahimnigerzara52823 жыл бұрын
macalla wasa yaye kiyau sosai 🥰 Allah karabasira amin yarab i 🤲
@awalemisuratahcity29333 жыл бұрын
Masha allah yakarabasira godiya mukeyi sosai munajindadi koyaushe
@prettyhafsattv29153 жыл бұрын
Masha allah yayi kyau allah ya kara basira tijjani asase da sauran daractoci da producers from saudi arabia
@saniabdullahi64793 жыл бұрын
Masha Allah inajin dadin kasancewa da kallon wanan shirin Da Rabbana Wlh ba wahala haka take
@nassirousalissou70703 жыл бұрын
Macha allah 🤍 allah kara basira me yawa me amfani 🤲
@danmameajamagana3 жыл бұрын
Masha Allah Muna godiya sosai da sosai
@hauasy43773 жыл бұрын
ما شاءالله والحمدلله الله يوفقكم دنيا واخره ♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️👑👍🏽👏🏽🤲🏽🤲🏽🤲🏽
@irotilawali84013 жыл бұрын
S matraquage
@alimusaassalapiy63863 жыл бұрын
Masha allah muna godiya sosai da sosai
@fatimafa14653 жыл бұрын
muna gdy šosai.allah yakara bas ira da daukaka ameen
@saneesaleh87853 жыл бұрын
Allah ya isa da yaudara da kukayimin na wannan satin
@WAKOKINNURAMINUWATV3 жыл бұрын
Gaskiya inajin dadin wannan shirin
@ahmadabdullahi2273 жыл бұрын
Masha Allah Allah qaraba basira
@enasmohamed39533 жыл бұрын
Masha allah allah ya Kara basira
@bigpolicechanel14883 жыл бұрын
Babban shirina a KZbin kenan
@abdulrazaksalihouaba9313 жыл бұрын
Gaskiya yayi sosai sanno da kokari 🇦🇩🇴🇳🇮🇦
@abdulsalammusa58083 жыл бұрын
Hahaha aduniya ne kawai Sai Godiya Allah samudace🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥
@aishamustapha89413 жыл бұрын
Masha allah, allah yayi jagora
@ummukhalid49243 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara basira fatan alkhairi
@harounayoura32053 жыл бұрын
Macha allah alah ya Kaka barira wojen woje !!!
@billyyarso52743 жыл бұрын
muna godiya fa Allah yagara lafiya danisan kwana
@MuhammadUsman-jr9ps3 жыл бұрын
Oga dan Allah kayi duk yanda zakayi a fidda Dan Mama ko a wankeshi da laifin da ya aikata koma dai me zakayi kayi domin dan Mama yana da muhimmanci a wannan shirin kaji mai gida Canavaro
@beedbe90713 жыл бұрын
Masha allah allah ya temaka muku yakara basira
@abdulmalikharuna82753 жыл бұрын
Dan Allah a rage mana talla, kusan wanna Episode din talla muka kalla wallahi wannan ba yi bane
@idrisstamsuwa93713 жыл бұрын
Masha allah a duniya yana fadakar da mu
@aliyut52703 жыл бұрын
Very nice series,I love it.
@ibrahimlawanfagge50293 жыл бұрын
Watching from Saudia riyadh
@amirabubakar47963 жыл бұрын
Macha Allah inda rabbana Allah ya kara basira yyi
@adamazango.officialfans66593 жыл бұрын
Masha Allah nice vidéo 👋
@kabirouhabibou42943 жыл бұрын
Macha Allah 🥰🥰
@ibrahim542modoTV3 жыл бұрын
Salamu alaikum warahmatullahi wabarkatahu Yan,uwa. Don Allah ga tambayar waishin menene dalilin cinsaki Shirin a dunniya Kashi na 42 haryanzu
@نادرزنقةكوستي3 жыл бұрын
ألسلام عليكم ما شاء الله
@mikailuabubakar84643 жыл бұрын
Alham dullah masha Allah
@kadajkadaj1123 жыл бұрын
masha Allah Allah yakara daukaka
@sanisboytv74093 жыл бұрын
Duk wanda yayi ba dedeba saiya gani tun A Duniya...dan mama yashiga hannu
@DRWAZIRITV3 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara basira
@AmmarDahmad3 жыл бұрын
Allah yakara basira DAKOMA DAUKAKA
@souleyissaka76143 жыл бұрын
Good morning my friend
@معتصممحمد-ظ6ث3 жыл бұрын
ماشاء الله تبارك الله عـــــدربـــــنا
@نادرزنقةكوستي3 жыл бұрын
ما في تعب
@kingmalik45433 жыл бұрын
Gaskiya talla tayi yawa
@abubakargarbadauda80743 жыл бұрын
Gaya mu su daii is getting much haba
@alichaibo31083 жыл бұрын
Masha Allah Akbar basira
@أمينالشريف-ظ6ر2 жыл бұрын
اللهم صلي وسلم على النبي الكريم
@nieemamuhammad22143 жыл бұрын
Muna godiya oga asase dg saudiyya
@buharisad3 жыл бұрын
Masha Allah muna godia
@faizaatamaaiki72513 жыл бұрын
Hmhh wai ni wannan saban yaran fa wani yareni
@abbasihadidankurmi25333 жыл бұрын
Kai alhamdullah Allah ƙara basira
@nanamoh43633 жыл бұрын
Allah ya kara lapia wajan waje
@mainhoonatv20593 жыл бұрын
GOOD JOB AMMA GASKIYA KU QARA LOKACI SABODA KUNA TALLA KUMA SHIMA LOKACI YAKE CI SOSAI
@ahmadishaq58493 жыл бұрын
Yakamata in anzo wajan kanabaro adinga gaisawa dasu gabe
@alimahaman48093 жыл бұрын
Masha Allah👍👍👌
@azumimusa89963 жыл бұрын
Masha Allah
@malikabdulkadir51753 жыл бұрын
Da Rabbana
@aboubakr90083 жыл бұрын
Haaabaaa Meyasa police suka wuce right insu bai kamata su interfering privacy na hotel bah
@saad.maikaho3 жыл бұрын
Assalamu Alaikum jama'a ina mai sanardaku ce insha Allah zamu fara kawo muku videos Akan kimiyyah da fasaha a harshen hausa a wannan channel din me suna (Bro_saad) daga 1 ga watan octorber 2021 da Allah Ayi mana subscribe, mungode sosai.
@mbrokaalmbroka12183 жыл бұрын
Masha Allah ina me baby
@officelsisko10773 жыл бұрын
Mâcha Allah
@salisuyusuf20083 жыл бұрын
Masha Allah munagodiya aikiyana kau
@samirsaidou8853 жыл бұрын
In da rabana ba wahala
@aminaadamudisina19873 жыл бұрын
Masha Allah, am watching from saudi Ypu guys are doing a good job, keep up