A Faɗa A Cika tare da Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal

  Рет қаралды 41,815

BBC News Hausa

6 күн бұрын

A wannan karon, Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya tattauna da mutanen jihar kan lamarin mulki.

Пікірлер: 99
@muhammadauwalilyas8422
@muhammadauwalilyas8422 11 сағат бұрын
Wallahi ina ji cewa His excellency Dauda Lawan Dare yana da tsalkakakkar zuciya, amma abubuwan sunyi yawa ne, Allah yayi maka jagora abun qauna!.
@balkisulawal2264
@balkisulawal2264 Күн бұрын
Gaskiya governor zamfara Mai adalci ne Kuma duk mai bakin ciki sai dai yayi da izinin Allah zamu qara samun ci gaba ni nurse ce Kuma yar TSAFE ce nasan wasu abubuwa da suke faruwa Kuma your excellency Allah zai taimakeka
@shmsiahwaheb4486
@shmsiahwaheb4486 3 күн бұрын
Mun shiga uku kaima afikarfinka wai sai ace daga sama inane sama mudai kawai mun barku da Allah😭😭😭😭
@AlkanaweeyTV
@AlkanaweeyTV 4 күн бұрын
Gaskiya de masu mulki kuji tsoran Allah tun zamanin shagari rabonta dataga ruwa a yankin su lkcn ma mu bamuzo duniya ba
@zakawanaidris6026
@zakawanaidris6026 5 күн бұрын
Assalamu Alaikum BBCHAUSA Dan Allah Kufadawa Gwammana In Sha Allahu Muna Nan Muna Yimaka Addu'A Babu Dare Babu Rana Albarkacin Annnabi ﷺ ❤️ Komai Zai Dedeta
@user-ho3ex6yw1d
@user-ho3ex6yw1d Күн бұрын
Rahama usman gwamna bazaiiya kawo karsha yanbindigaba saidai soja sukarba mulkin nageriya
@basiruumar9870
@basiruumar9870 6 күн бұрын
Ko Shekaran Jiya Yan Bindiga Sun Shiga Tsafe Da Safe Amma Alhamdulillah Basu Halbin Kowa Ba
@kabirilah
@kabirilah 6 күн бұрын
Masha Allah, Allah ya taya riqo. Allah ya saka da alkheiri BBC Hausa
@abtv-wy7ld
@abtv-wy7ld 4 күн бұрын
Allah saka da alkairi BBC Muna fatan zaku gayyatu sauran Governor nin Arewa domin tattaunawa da su mun gode🙏🙏🙏
@MurtalaZubairu-x6z
@MurtalaZubairu-x6z 4 күн бұрын
Dauda put more effort to the development of zamfara state
@salisukoni8935
@salisukoni8935 5 күн бұрын
Allah ka isarmuna Bijahi Nabiy S A W W
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 Күн бұрын
to hakki dai an dauka don kashe wadanda Basu da hakki komai Akashe akwashe dukiyar su Kuna nufin Allah bazai tantance Mai Laifin dawanda baida laifin komai za zaatsaya gaba Allah in Sha allah
@IbrahimAhmed-ko4ho
@IbrahimAhmed-ko4ho 5 күн бұрын
Gaskia daga sauraron mutumin nan, babu abinda zai iya! Zamfarawa Allah Ya kawo muku sauki da shugabanni na gari,! Amman wannan mutumin, babu hope!
@HamzaZakari-ge9ek
@HamzaZakari-ge9ek 4 күн бұрын
Allah ya kyauta
@muhammedkasim7014
@muhammedkasim7014 3 күн бұрын
Gaskiya a zahiri ko 20 marks baka samu
@ammarmuawiya272
@ammarmuawiya272 5 күн бұрын
Allah ya dafa maka mai girma gwamna
@abdul-fq2nr
@abdul-fq2nr 6 күн бұрын
Yassin yan arewa kufarka wannan arnan dakuke taredasu suke haddasamuku matsalar tsaro
@kabirualiyu584
@kabirualiyu584 5 күн бұрын
Magana gaskiya kan sha'anin tsaro gwamna bai ci yaba kaii ne kho 5% ballan tana wai 75%
@AmmarMohammed-k7f
@AmmarMohammed-k7f 12 сағат бұрын
Wannan dan jaridar bashi da kwarewa Wlh
@LawalUsman-v3p
@LawalUsman-v3p 6 күн бұрын
A fannin tsaro,babu wani ci gaba da aka samu.
@MusaAliyu-oj1xf
@MusaAliyu-oj1xf 4 күн бұрын
Kuma kawaii rashin tsaro sosai
@mkgeidam
@mkgeidam 6 күн бұрын
Ina yiwa mai girma Gwamnan Barka da Isowa wannan zauran na a Fada A Cika.
@abbaibrahim834
@abbaibrahim834 Күн бұрын
Kowacci Tambaya sai yaci shrkaran jiya shekaran jiya shekaran jiya sau 3
@MusaAliyu-oj1xf
@MusaAliyu-oj1xf 4 күн бұрын
Shinkafi bakairuwaba
@user-xc9zm7ff6t
@user-xc9zm7ff6t 6 күн бұрын
Aslkm tambayata ga maigirma gwamna maganar hanyar tsafe tagabas ina aka kwana.
@idrisaliyu9804
@idrisaliyu9804 6 күн бұрын
Wannan Maganar banzace saboda Kai da bakin kskace zaka iya kawo tsaro Cikin 24 hours
@BuhariMoriki
@BuhariMoriki 5 күн бұрын
Mai girma Gwamna bai ansa Tambayar Mada da yayi ba.
@salisudfulanikanwa6468
@salisudfulanikanwa6468 6 күн бұрын
Wai ina labarin turji. Gwamnan kauyukka. Aikai gwamnan gusaune itama kafin yakwace
@MaryamMohammed-pl7qb
@MaryamMohammed-pl7qb 2 күн бұрын
Ordinary bore holes sai anyi wata shida,ku ji tsoron Allah,mulki dan karamin lokaci ne fa!!
@UsmanHudd
@UsmanHudd 2 күн бұрын
Hudu. Innama.sahin.hausa.na.bbc.da.ikin.da.ku.ki.yi..allah.ya.taimakiku.amen
@user-qf7sl7ym5k
@user-qf7sl7ym5k 6 күн бұрын
Allah ya keuta
@lawalnuradeen2984
@lawalnuradeen2984 6 күн бұрын
😳Topa
@sanusiabubakar7121
@sanusiabubakar7121 6 күн бұрын
Allah yariqa maka
@AbubakarJafar-mn8bu
@AbubakarJafar-mn8bu 2 күн бұрын
A GASKIYA BBC HAUSA A ZAMFARA BABU TSARO😢 WLLH MUSAMMAN YAN KIN MU NA DAN SADAU 😢😢 BABU RANAR DA BA'A KASHE MUTANE 😢😢 KUMA KISAN GILLA KISAN WULA KANCI😢KWATA KWATA BABU TSARO😢A CIKIN GARIN DAN SADAU😢DA MA
@abu-ubaidasani1960
@abu-ubaidasani1960 2 күн бұрын
Ya kamata a sake duba tsarin gabatar da wannan shirin. 1. Bayanai ba sa cika. Ana ɗiban karan mahaukaciya ne kawai. Duk bayanin da aka ɗauko ba a samun hasken da ya kamata kafin a wuce shi.
@nuradddeenandy4363
@nuradddeenandy4363 6 күн бұрын
Kamar dai bayanin da gwamna ke yi nura makwashi bai gamsu dashi ba
@mufidamuhd7472
@mufidamuhd7472 6 күн бұрын
Buhari aikin ka na kyau
@musafata4599
@musafata4599 5 күн бұрын
Mai Girma Gwamna Mu Mutanen Tsafe ne munayi Maka Fatan Alheri Duk da Bamu jam'iya Guda Dakai Domin Kayi kokari Wajen Biyan Yan Fansho Wanda Akalla Duka Gwamnonin da mukayi Basuyi Haka ba dole mu yaba Maka, Na Biyu muna yaba Maka wajen biyan kurin jarabawar Kannenmu Da kayyi, Shima Dole Mu yaba Maka Akan Hakan Haka Ma'aikatan Kananan Hukomomi Daga 7:500 ka mayar Masu 30k Duk da komi na yanxu Yafi na baya Kudi misali A Baya shinkafa 700. Ko kasa da Hakan Amma Yanxu 3500 ko Sama da Hakan yar kasa kenan shinkafar. Wannan ba karamin Abun Ayaba Bane your Excellency .. Mai Girma Gwamna naji Maganar da kayyi Akan Asibitin Tsafe Zanyi Maka Uzuri saboda kila Wasu katura Wajen bakai kajeba Amma maganar gaskiya Waje gudane Aka Gyara Kuma Tun kafin Lokachin Za6e Akayishi Wato Kungiyar NGOs tayyi Ina nufin kafin Kazama Gwamnan Jahar Zamfara Akayi aikin waje Guda Amma Abunda Muke Roko Shine Asibitin Nan Muna bukatar gyaranta musamman bangaren maza da na Kananan yara, Male Ward,Surgerlcal ward,Lab Department, Record Dept Da sauransu Duk muna Bukatar Ataimaka A Gyara munasu .. Mai Girma Gwamna Matsalar Tsaro Duk Wanda Suke Baka Labari Toh gaskiya Basu fada maka gaskiya billahil lazi la ilaha huwa Duk kauyen dake Tsafe matukar ba saman babban titi yake ba Guda Guda ne ba Karkashin yan bindiga yake ba. Gajin Zama,Dakolo,Gidan Arne,mai Taushi,Babban kauye,Gangara,bayan banki, Gidan katakare,Haka idan kayi Gabas, Takulawa,Yankuzo,Gidan kwalange,mararraba Hayin Alhaji,Tafkin kazai,Da sauransu Duka Karkashin Jahoranchin Yan ta,adda Suke Amma Kasa Abincika Maka kagani Your Excellency Bamuga laifinka Domin bakaine kakawo Matsalar Tsaron Jahar Zamfara ba Haka ba Lokachin Ka aka Fara ba Amma Dai maganar kabaiwa kanka kashi 75% Cikin 100% Tohm gaskiya Bada Wannan yankunan ba Dan Haka Muke Kira Ka Kara kaimi Wajen magance matsalar Tsaron Jahar Zamfara Musamman Garinmu na Tsafe karkara. Mai Girma Gwamna Shin ko Kasan Yanzu Haka Duk Wanda ke Tsafe baya iya Zuwa Daji Wajen noma Abunda zaichi barayin Nan kosu daukeshi kosu halaka Shi .. Haka Mai Girma Gwamna Mafi yawan da Suka bika A Siyasa Duk Da sunki Abun duniya sunyika Amma wlh Suna Cikin yanayi Kuma babu mulkin da ba,a Raba ganima Domin Shine romon Damokaradiya. Nanma muna kira Yakamata ka Kara kaimi .. Muna Fatan Allah Yabamu Zaman Lafiya A Tsafe Dama Jahar Zamfara Baki Daya
@AbubakarIsah-r7g
@AbubakarIsah-r7g 5 күн бұрын
38:33
@basharidris9230
@basharidris9230 6 күн бұрын
Ma sha Allah Gwamna yayi ƙoƙari Allah ya saka maka da alkhairi
@greatarewachannel8538
@greatarewachannel8538 4 күн бұрын
A ina ake wnn shirin? Kuma Taya ake samun shaidar shiga?
@ilyasuyahaya9995
@ilyasuyahaya9995 5 күн бұрын
Masha Allah
@nuradddeenandy4363
@nuradddeenandy4363 6 күн бұрын
A mafara dai kam ba,a kai masu ruwa ba
@user-vs6nr2rd6c
@user-vs6nr2rd6c 2 күн бұрын
Dauda lawal Dare
@engrumaryahya5225
@engrumaryahya5225 4 күн бұрын
Please Adamawa yola
@yushauyusuf7508
@yushauyusuf7508 11 сағат бұрын
Mai Ģima Gòwbna kayi ķoķari inama saufan Ģobnooni suma suyyi haka
@muhammedkasim7014
@muhammedkasim7014 3 күн бұрын
Damaged control ... shiyasa baason zarbabi dayawan magana.
@imamtv7768
@imamtv7768 6 күн бұрын
Gwamnan mu maganin kukanmu👌 Allah yarika maka.
@AmmarMohammed-k7f
@AmmarMohammed-k7f 12 сағат бұрын
Gsky ku daina sashi irin wannan aikin Saboda xe rage muku viewers wlh
@AlkanaweeyTV
@AlkanaweeyTV 4 күн бұрын
Yakamata governor in yakoma gida yasake kallon Video nan
@alkalidaggash3419
@alkalidaggash3419 6 күн бұрын
@mansurabubakar98
@mansurabubakar98 6 күн бұрын
Your excellency muna tare da kai amma kasani cewa sai ka tsaya da gaske magana ta gaskiya Haryanzu a zamfara state babu zaman Lpia shine gsky
@SalimSanusibalarabe
@SalimSanusibalarabe 6 күн бұрын
❤❤, 🙏🙏
@MuhammadmustaphaGoni
@MuhammadmustaphaGoni 6 күн бұрын
Yasalam 😂😂😂😂😂
@NafsiyuHamza
@NafsiyuHamza 6 күн бұрын
Wai ita zamfara gusau ne kadai gari ko ita kadai ce keda haqi da gwamnatin jihar zamfara, duk wnn lbr da yake babu wata local government da ake mgn a kanta, shin 'yan garin gusau ne kadai suka zabeshi ko yaya,munada 14 local government a zamfara amma wallahi duka saura kananan hukumomi dake jiyar zamfara babu wani abun azo agani da za'a nuna ace abun alfahari, sha'anin tsaro har yanzu babu abinda ya sauya, sha'anin ilimi 0 ,sha'anin noma0, sha'anin kiyon lpy nan ma 0,balantana sauran bangarori na matsalolin da muke fama dasu a jahar zamfara
@ukashatumahmudahmad5836
@ukashatumahmudahmad5836 3 күн бұрын
Wannan ma,aikacin BBC din San badai kwarewa ya kamata ya dinga barin gwamna yana karasa maganar sa
@bukarabbaibrahim8394
@bukarabbaibrahim8394 6 күн бұрын
Allah ya qarama lfy dauda 4+4
@salisudfulanikanwa6468
@salisudfulanikanwa6468 6 күн бұрын
Dukkanku bakusan bala'inda mutanen kauyukka suke cikiba na mamayar turji da biyan kudin fansa. Karyane turjine babban gwamna Kai hotone kawai
@MustaphaIsa-fm4rg
@MustaphaIsa-fm4rg 6 күн бұрын
Wai meyasa baza a bari ayi cikekken bayani ba. Koda na awa biu ko sama da haka. Amma adinga cewa babu lokaci babu lokaci. Mutane basuyi bayani mai kyau ba gomna bayyi bayani mai kyau Saboda karancin lokaci
@nuradddeenandy4363
@nuradddeenandy4363 6 күн бұрын
Ba gyeran asibiti ba abinda ake bukata korararrin likitoci da kuma maganganu da kuma kayan majiyyata
@MustaphaIsa-fm4rg
@MustaphaIsa-fm4rg 6 күн бұрын
Ba ku bane kuke tsara shirin. To meyasa baza ku qara lokacin ba. Dan asamu cikekken bayani
@hamzaisya9839
@hamzaisya9839 4 күн бұрын
Kuma dayake mgnr sun komai qauya kunsu wlh DUK Wanda kasan sun Koma Tom kudi suka bama Yan ta adda bawai Dan aikin da Kai ba anan tsafe LGA bilbis da sauran qauya Kun da suke kusa mun Bada kudi yafi million goma ko wata biyu ba aiba da Basu kudin
@MrsamamaJariri-js5vq
@MrsamamaJariri-js5vq 6 күн бұрын
Madallah 👌🏼👌🏼
@muhammadshaikh2814
@muhammadshaikh2814 6 күн бұрын
Allah qara Lfy sai kai in sha Allah Allah ya taimaka gwamna 🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤
@mansurbashar7663
@mansurbashar7663 6 күн бұрын
Alhamdulillah masha allah Gwamnan mu maganin ku kanmu
@saalahlawal9925
@saalahlawal9925 3 күн бұрын
Dauda lawan dare kakai namijin Duniya Ftrmu Allah yabaka ikon sauke nauyin dake kanka
@AbubakarIsah-r7g
@AbubakarIsah-r7g 5 күн бұрын
Allah sarki mai girma gomna Allah sakama da alkaire
@user-ov6ll6hv9v
@user-ov6ll6hv9v 6 күн бұрын
Muna godiya mai girma gwanna jihar zamfara dr dauda lawal Kuma kema hajiya jamila mu yan zurmi muna maki fatan Alkhairi
@MassaoudouLawal
@MassaoudouLawal 5 күн бұрын
Macha dauoda allah yassaka da alheri
@user-rz9yk5fy2e
@user-rz9yk5fy2e 6 күн бұрын
Allah ya kama maka acikin ayukkan gwamna
@zayyanushuaibu6188
@zayyanushuaibu6188 6 күн бұрын
Allah ya rikama ka Gamji
@user-nq1rx9eb3g
@user-nq1rx9eb3g 5 күн бұрын
Lallai gwamna ka yi abun azo agani ganin yadda muka fito a baya. Fatan mu Allah yaqara maka jagoranci. Matsaloli bazasu taba qarewa ba.
@AbubakarUsman-3070
@AbubakarUsman-3070 6 күн бұрын
hm to bari muji abinda zaice
@user-kp4qy3ez1n
@user-kp4qy3ez1n 4 күн бұрын
Maganar gaskiya wannan gwamnan anbarshi abaya
@saalahlawal9925
@saalahlawal9925 3 күн бұрын
Kaji tsoron Allah cikin lamarin Ka Koda yaushe
@fodioyahaya7506
@fodioyahaya7506 Күн бұрын
😂 wurin ka
@momseeyikonallh8771
@momseeyikonallh8771 Күн бұрын
Hmmm😏😡😡😡
@hamzaisya9839
@hamzaisya9839 4 күн бұрын
Wlh gwamna sai Allah ya tan bayeka ace andauki mutane aikin askarawa ka kasa Basu bindiga wlh Akwai Wanda suke wannan aiki ammah ba a Basu bindiga ba sai dai kazo kana cin bashi mu Yan zamfara Babu komai tsakanin mu dakai wlh sai Allah ya isa
@__sword.22
@__sword.22 6 күн бұрын
Ku qale mutane suyi tambayarsu In a more convincing and convenient manner. Not you interrupting them. Haba
@muktargidado2441
@muktargidado2441 5 күн бұрын
Gaskiya in kuna irin wannan program din ku ringa cire son zuciya a ciki in mutum yayi aiki ku ringa fada saboda yadda mutum zai ji dadi ya qara hobbafa kan ayyukan da yake yi
@bilyaminuumarhalidu2816
@bilyaminuumarhalidu2816 5 күн бұрын
Yna yawan katsee mai mgn
@Insaa-qb6ig
@Insaa-qb6ig 6 күн бұрын
❤❤❤
@bashirumar-x5u
@bashirumar-x5u 6 күн бұрын
Allah Yama president
@bilyaminuumarhalidu2816
@bilyaminuumarhalidu2816 5 күн бұрын
Wannan mai tambayar y barii a dinga gma magana
@UmarMuhammad-qn7mm
@UmarMuhammad-qn7mm 6 күн бұрын
Wai Bbc Hausa a shiriku na a fada a cika kuna gaiyato Shugaban Qasa kuwa yakamata ku kawo mana presidents Ahmed bola Tinubu
@user-wm6gf2ly4k
@user-wm6gf2ly4k 4 күн бұрын
BBC KUNYI KOKARI AMMA YA KAMATA KU RINKA ZUWA KO INA BA RUWAN BORE KAWAI BA
@nasrullahndana8700
@nasrullahndana8700 5 күн бұрын
This interviewer is not a good interviewer.
@jawadahmad8188
@jawadahmad8188 5 күн бұрын
Exactly
@BailandAdam
@BailandAdam 6 күн бұрын
Ina tunanin duk yadda Dauda yake yafi yarima,da matawalle
@aliyusani7753
@aliyusani7753 6 күн бұрын
Shaci fadi phone store
@Muhammadidrissshuwama-xk5qc
@Muhammadidrissshuwama-xk5qc 5 күн бұрын
Buharin nan bai iya tambaya ba 😅
@jawadahmad8188
@jawadahmad8188 5 күн бұрын
This interviewer is not a good one, he interrupts too much
@umarusman7197
@umarusman7197 4 күн бұрын
Ni Ina ganin qoqarin Gwomnan zamfara Amma gaskiya ana buqatar qara tsaro domin wllh Muna tsoron shiga zamfara daga sokoto zuwa others state
@user-wm6gf2ly4k
@user-wm6gf2ly4k 4 күн бұрын
Ku matsala kawai kuke kawowa Baku kawo ci gaba