Allah shi kawo muna karshinsu,sannan afito asa lokaci kamar yadda akayi zanga zanga wannan shi yaffi gaskiya
@محمدسعيد-ش5ك8سАй бұрын
Ba sa lokaci ba, aikin sirri ya kamata a yi ba irin na wasu ba da za a zo a ce toh yau zamu fita kuma a sanar, suma yan ta'addan za su ji ai, ayi aiki da intelligence kawai, ba sai an sa a social media ba irin na zanga-zanga ba
@ShuaibuMuhammadu-f4jАй бұрын
Askiyane
@airyvolunteers8078Ай бұрын
Assalamkm, malam da duk mai ji wannan fa abunda yahudawake so kenan, duk kafirai na kallo musulmai su harzuka suna kashe Juna. Mu kulafa
@محمدسعيد-ش5ك8سАй бұрын
Toh me solution din, mutane su zauna a cikin kaskanci a cigaba da kashe su kenan? Ba ka ji ya kawo hadisi ba ne, ai in mutum ya tare ka zai ci mutuncin ka, ka yake shi kawai. yahudawa suna da plans, Amma plans dinsu shine su hada Fulani da Hausawa yaki, wannan kuma ana so a kashe yan ta'adda ne kawai ba wai sauran mutane ba, in aka karar da su sai a zauna lfy
@airyvolunteers8078Ай бұрын
@@محمدسعيد-ش5ك8س To Allah yayi mana jagora, ya bamu mafita, ameen
@PeterAllahnanaАй бұрын
Ni Crista ne .ama , wanna be malami Fulani Mai fada gaskya wada na yarda da shi.
@arufaiАй бұрын
Kidnap tinibu and his wife and kids
@AlhassanAbdallahAlhassan-t3uАй бұрын
gsky ne wannan da wulaqan chi ga musilmi gara shahada Dan ba illa cheba
@محمدسعيد-ش5ك8سАй бұрын
Ai ka san wato an sa wa mutane tsoro ne na kin karawa, in aka cire tsoro wallahi abubuwan nan za su ragu, da mu da yan ta'addan kowa yan jin tsoro so kawai a fuskance su a nemi taimakon Allah.
@YauOilАй бұрын
Jikukin dan ta ada danfudiwu ne fulani jinita adanch ne kufulani bakuda asuli fulani jinita adanch