A karon na 2, Shiekh Ibrahim Aliyu yayi nasiha tare da fadada jawabi kan Fatawar Prof. Maqari

  Рет қаралды 19,914

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci

5 ай бұрын

#karatuttukanmalamanmusulunci

Пікірлер: 76
@bilyaminusani5721
@bilyaminusani5721 5 ай бұрын
ماشاءالله جزاكم الله خير
@issiyaquYusuf-uc9uz
@issiyaquYusuf-uc9uz 5 ай бұрын
Sallallahu alaihi Wasallama kagama lfy Sheikh Allah ya qara mana Sonjunanmu dukkan yan uwa Musulmi آللھم آمین یارب العالمینآللھم آمین یارب العالمینآللھم آمین یارب العالمین
@user-nm1ey3pd6h
@user-nm1ey3pd6h 5 ай бұрын
Masha Allah mungode Allah ya garalafiya
@user-ri9no5fw7j
@user-ri9no5fw7j 5 ай бұрын
Salam malan barkada warhakka Allah yabiya
@AyubaAliyu-wv3se
@AyubaAliyu-wv3se 5 ай бұрын
Allah ya hada kan Al'umman Manzon Allah
@ismailabdullahi3084
@ismailabdullahi3084 5 ай бұрын
ALLAH ya qarawa malam lafiya da nisan kwana
@AbubakarIliyasyJido-gf4um
@AbubakarIliyasyJido-gf4um 5 ай бұрын
Masha Allah.
@user-bp7io9ff3p
@user-bp7io9ff3p 5 ай бұрын
Allah yasaka da alkhairi malam
@BashirMuhammad-rf8fm
@BashirMuhammad-rf8fm 5 ай бұрын
Jazzakumullahi bi khairan assayyidi
@AyubaAliyu-wv3se
@AyubaAliyu-wv3se 5 ай бұрын
Allah ya sakama da Alkairi.
@habibuahmaddmalam2464
@habibuahmaddmalam2464 5 ай бұрын
ALLAH ya Saka da alkhairi
@aliyumohammedsadauki
@aliyumohammedsadauki 5 ай бұрын
Mlm Allah yasaka da gidan aljana
@jafarmohdnasir3935
@jafarmohdnasir3935 5 ай бұрын
ALLAH ya sakamaka da alheri
@user-fd3hc9zi7w
@user-fd3hc9zi7w 5 ай бұрын
جزاك الله خيرا يا معلم
@mukhtarmuhammed2789
@mukhtarmuhammed2789 5 ай бұрын
Allah ya saka da Alkhairi
@usmanusmanibrahim2616
@usmanusmanibrahim2616 5 ай бұрын
Allah yabiyaka da gidan Aljanna Naji Dadin Kalamanka Nagode Nagode Nagode ❤
@jafarmohdnasir3935
@jafarmohdnasir3935 5 ай бұрын
ALLAH yasaka maka da alheri
@appapp2264
@appapp2264 5 ай бұрын
Allah karawa malan Nissan kwana wly wani lokacin se inji kamar ba kamarka malan saboda dedeta all-umma النبي صلى الله عليه وسلم ❤ kaji gaskiya makari wly malamin jama'a né ❤❤❤
@user-mc7wm3zk4u
@user-mc7wm3zk4u 5 ай бұрын
Masha Allah mlm
@rabiubashiridris752
@rabiubashiridris752 5 ай бұрын
Wlh Ina kaunar malamin Nan sabi da Allah, kaga yayi bayani Babu kabilancin kungiya Babu son zuciya, amman ba kowa ne a cikin malaman izala zai iya fitowa ya bayyana hakan ba, Allah ya sa mu dace.
@FatihuTijjani-ts9wm
@FatihuTijjani-ts9wm 5 ай бұрын
Sanu malam❤
@user-mz7ft7ow5r
@user-mz7ft7ow5r 5 ай бұрын
Ubanji allah yakarama albarka da fahimta
@AdvancePhones
@AdvancePhones 5 ай бұрын
Malam kaji tsoron Allah, shi makari kowa yaji abinda yafada babu maganar wani yazo da zance
@yusufadamu7276
@yusufadamu7276 5 ай бұрын
Masha allah 🥰🥰
@sangirumuhammad7253
@sangirumuhammad7253 5 ай бұрын
Malam kakirashi mana kamasa nasiha, yadaina yin maganan da zai jawo jayayya da sabani a sakanin al-umma. Saboda aikinsane, nan gabama zai sake wani, tunda kaji yache abunda yaboye bai fadaba yafi wanda yafada girma.
@RabiuMahamuddwai-kx1ow
@RabiuMahamuddwai-kx1ow 5 ай бұрын
Jazakalhu malam Allah yasa mutane amin
@anasmahmood8540
@anasmahmood8540 5 ай бұрын
Masha Allah, Allah yanuna mana gaskiya ya bamu ikon binta.
@gamboardo3908
@gamboardo3908 5 ай бұрын
Masha Allah
@abubakarnasir2521
@abubakarnasir2521 5 ай бұрын
Allah ya kara karfin fahimta mlm ❤❤❤
@OumarouIssahassan-kq2ss
@OumarouIssahassan-kq2ss 5 ай бұрын
Masha Allah Allah saka da alkairi
@nazifiusaini2947
@nazifiusaini2947 5 ай бұрын
mash allha ❤❤❤
@muhammadshaikh2814
@muhammadshaikh2814 5 ай бұрын
Masha Allah gaskiyane wlh malam 😢😢
@nouridris1212
@nouridris1212 5 ай бұрын
Gaskiyane malan allah saka da alkairi
@user-fs1mg1su4k
@user-fs1mg1su4k 5 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤ Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@labaransani5144
@labaransani5144 5 ай бұрын
Allah ya kara fahimtar damu
@MourtalaYoussouf-yw9zf
@MourtalaYoussouf-yw9zf 5 ай бұрын
Jazakallahu kairan
@moussayakoubuo1834
@moussayakoubuo1834 5 ай бұрын
Masha allah
@user-gq9kf4jm7b
@user-gq9kf4jm7b 5 ай бұрын
Allah ya Saka da alkairi Muna godiya Allah ya Kara lafiya
@cryptoarewainvestor
@cryptoarewainvestor 5 ай бұрын
Jazakumullahu Khaira
@bashirtofa9033
@bashirtofa9033 5 ай бұрын
YA MALAM ALLAH YA SAKA DA ALKAIRI DA IRIN WANNB KOKARI DA KUKE WAJEN WAYAR DA KAN MUSULMI YA UBANGIJI ALLAH YA GANAR DAMU GSKIA BAKI DAYAN MU
@Usman4life88
@Usman4life88 5 ай бұрын
Gaskiya mallam kanada Adalci wallahi, Allah ya taimake ka damu baki daya
@BaminiSalouhou
@BaminiSalouhou 5 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤mâcha ALLAH ❤❤
@user-pe3df6nd6s
@user-pe3df6nd6s 5 ай бұрын
Allah ya saka da alkhairi
@auwalsabiu2231
@auwalsabiu2231 5 ай бұрын
Naso ace malam acikin bayaninsa ya ƙara da cewa Maganar prof. Maƙari Ilimi ce amma bai kamata a fadeta acikin Wannan Yanayin da Muke ciki ba, Wai bahaushe Yace Ana barin halak dan Kunya. Allah Ya sakawa Malam da Alkhairi
@sabitugarba6599
@sabitugarba6599 5 ай бұрын
Allah yakara lafiya mallam
@user-pe4cp7gw2i
@user-pe4cp7gw2i 5 ай бұрын
Allah ya saka da Alheri
@matube9022
@matube9022 5 ай бұрын
Malam wannan ba adalci ba ne domin aya ya kawo amma ya kauce faɗin sharuɗɗa da dabaibayin da aka kewaye aikata saɓon kafin a aikata, saboda haka maƙari bai faɗi ƙa'idojin da ke cikin ayar ba. Kuma wallahi wannan zai sa a wannan halin da al'umma ke ciki a Nigeria zai sa yai ta aikata zina da umarnin prof maƙari
@Isaikayakub
@Isaikayakub 5 ай бұрын
Wlhi mlm baka da hujjar ka barwa mlm masu ilimi Kai baka da ilimi da zaka yi mgn Akan wannan mgn ba
@user-dd3ne9br8m
@user-dd3ne9br8m 5 ай бұрын
Allah yakara lafiya
@saiduumaru846
@saiduumaru846 5 ай бұрын
Dama anayin zinar Bale an halasta Wannan ai barin jaki NE ana dukan tanki maimakun atawo ahadakai da zakzaky ayaqi zalimcin da sugabanni sukeyi ankoma bayansu ana halasta Zina
@saidouchiddotakanamatt
@saidouchiddotakanamatt 5 ай бұрын
Kai dan maja❤
@user-lw1mg2ku8t
@user-lw1mg2ku8t 5 ай бұрын
Qungiyancin Babu alhairi acikinsa aje ayi karatu asamu ilimi dan tantance mai gaskiya da mai qarya minene maja fadar gaskiya aya Alqur'ani ya karanta yaja hadisan Annabi Sallallahu alaihi Wasallam To mu bajahilai bane munafahimtar karatun
@gazalidanladi8036
@gazalidanladi8036 5 ай бұрын
Kana daga cikin Malamai masu Adalci Mallam..
@smgcom2908
@smgcom2908 5 ай бұрын
Yan izzala kenan subbahallah Zeina ake magana kuke karai wa.
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 5 ай бұрын
Ka fadi gsky Ai shi wannan Mallamin adacan dan' dariqa ne, still jikinsa da ragowarta ajikinsa
@mubarak7219
@mubarak7219 5 ай бұрын
Kukafa hujja da isnadi mana
@MoustaphaM90
@MoustaphaM90 5 ай бұрын
Allah ya kyauta zaka ga malamai iri iri a Najeriya, shi ma wannan wai adalci yake a kan ɓarnar da fatawar zata kawo
@shuaibumsadaiq2201
@shuaibumsadaiq2201 5 ай бұрын
Wannan gaskiya ne ya malan 😢😢😢
@saidouchiddotakanamatt
@saidouchiddotakanamatt 5 ай бұрын
Karyané kakeyi mallan ❤
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 5 ай бұрын
8:13 😅😅😅😅😅😅
@abubakarnuhu-ky3zu
@abubakarnuhu-ky3zu 5 ай бұрын
😂😂😂😂😂 kai mlm allah ya saka da alhairi yakaramaka lfy
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 5 ай бұрын
Kai ma aqidarka ba ingantacciya bane......
@gazalidanladi8036
@gazalidanladi8036 5 ай бұрын
Matsalar duk masu raddi wa Prof Maqary kodai Jahilai ne, ko Kuma masu son zuciyar, Amma sunsab abinda yake nufi.
@AhmadouIssiakou
@AhmadouIssiakou 5 ай бұрын
Gaskiya malam ka fiche a gefe.maganan sa kotakota Babu hikmah.ay malam y'a san mène ne hikmah.malam babu batun bangaranchi a nan.kay ma baka yi adaltchi ba.to wahala y'a iche ta ta daawo chi ke nuna an halasta mata? Koko chin Sun aykata ne ? Koko chin da y'a tawassuli kam da sabo ne KO da kekkewar ayki? Kay malamun n'a zamani kenan
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 5 ай бұрын
Ai wannan Mlm har yanzu da 6ur6ushin dariqa ajikinsa tunda tuba yayi ya koma Sunna Wallahi ka fadi gsky, nima haka nace ba wani zancen 6angarenci anan ai gsky daya take Kuma daga mutanen Makiri masu hankali wanan mummunar magana ta fito, dole kowa yayi masa gargadi bawai sai Mallamai kawai, Annabi S.A.W yace ku isar da sakon Allah koda Aya daya kuka sani Su zasu so ace matansu, ya'yansu, qannensu, iyayansu etc su je suyi zina, wato suna taqama su suna da abinci daza su ciyar da iyalansu ba matsala kenan. Idan mutum ya mutu da wunya inde yana da imani Aljannah ze tafi, zina kuwa aikin yan' wuta ne, cin abinci baya hana mutuwa. Allah ya rufe bakin masu son yada alfasha da masu karesu
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 5 ай бұрын
Kai wanan Mlm Aliyu kaji tsoron Allah fa, maganar Makari a bayyane a video amma kace wai fasukai sun kawo zance. To kai ka kawo mana cikarkiyan waazinin nasa mana, idan ka kareshi a nan duniya ai bazaka iya kareshi a gaban Allah ba Kace bishi a boye ai masa masa nasihai, mutum ya tantsama irin wanan mummunan zance a idon duniya yewa wasu masu raunin imani tasiri a zuciya suje su aikata amma kace ai masa magana a boye Baa cewa mutune suyi zina ba ma, suna yi ko ba yunwa suna yi, bare kuma ance Wannan zamani wani ubanma be kyale yar'sa ba da wasu family, makoci yana farwa yar' makocinsa har qananan yara baa bar maza da mata har aikin mutanen Annabi Lut ana yi harda yara, amma ya fito yana bada qarfin gwiwa. Ba wani zancen sai ayi shiru sai Mallamai ne kadai zasu tsawatar game da zancen Makari Annabi S.A.W yace ku isar da sakon Allah koda Aya daya kuka sani. Zina masifa ce tn tarwatsa al'uma. Kuji tsoron Allah dashi daku masu kareshi
@rabiubashiridris752
@rabiubashiridris752 5 ай бұрын
Kai Kuma waye da kake kalubalantar malam Aliyyu ni dae wlh nayi imanin gaskiya ya fada ku kuma son Rai da kabilancin kungiya bazai Barku ki yiwa Wanda ba Dan kungiyar ku adalci ba Allah ya ganar da mu.😊
@ikramlawal-jc7ct
@ikramlawal-jc7ct 5 ай бұрын
Allah yasaka da Alkhairi malam
@buhariabubakar4553
@buhariabubakar4553 5 ай бұрын
Allah ya saka da alkhairi malam
@MuhammadNasirBkAndamin
@MuhammadNasirBkAndamin 5 ай бұрын
Masha Allah
@musaahmad7251
@musaahmad7251 4 ай бұрын
Allah yaqara lafiya
I wish I could change THIS fast! 🤣
00:33
America's Got Talent
Рет қаралды 66 МЛН
Which one of them is cooler?😎 @potapova_blog
00:45
Filaretiki
Рет қаралды 10 МЛН
TAMBAYA DA AMSA👏❣️🙏 Daga Bakin Maulana prof. Ibrahim Maqari
9:22
Isa Usman Mohammed عيسى عثمان محمد
Рет қаралды 7 М.
Da Gaske Ne Malam Yayi Akidar Shi'a.?. | Waye Malam Daurawa 06
17:11
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 81 М.
06 Karatun Littafin Jawahirul Maani da AL-UQUD AL-DURRIYAH tare da Mal. Lawan Triumph
3:09:32
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 1,3 М.
Wa'azi daga Ƙasar Saudiyya tare da Shiekh Kabiru Haruna Gombe
41:34
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 2,7 М.
ToRung short film: 😭i'm not blind😢
0:58
ToRung
Рет қаралды 15 МЛН
The child was abused by the clown#Short #Officer Rabbit #angel
0:55
兔子警官
Рет қаралды 10 МЛН
1❤️ #shorts
0:17
Saito
Рет қаралды 18 МЛН
Why didn’t Nika like my long and beautiful nails? #cat #cats
0:25
Princess Nika cat
Рет қаралды 126 МЛН