In nine azzaluman shuwagabanni zankama inlay kirikiri inkulle har ilamasha Allah bazasu fitoba
@kabiruajafar7615 жыл бұрын
Allah yakyauta
@ramadanishaqadam81654 жыл бұрын
Zanso ace lokacin tambayar nan ina kusa
@fiddausihamisu72815 жыл бұрын
Allah yakyauta toh
@fathimaali18743 жыл бұрын
Kamar yadda mutanen nan sukeyin kame kame haka shuwagabannin Nigeria suke kame kame
@adamuabdullahi69615 жыл бұрын
nafarko Zamfara daukar mataki akan filanin nan dasukeyin abun dasukaga dama saboda danuwansu agwai na mulki
@suwaibamohammed20614 жыл бұрын
Idan nine duk wani azzalumin shugaba zankaishi kirikiri
@suwaibamohammed20614 жыл бұрын
Abinda yasa nace zankaisu kirikiri saboda barinsu tareda gwabnati cikasne dan yanzu Susuke kawo kamabayan milk in Nigeria
@shushushaaibu34365 жыл бұрын
😂😂😂
@adamsmh885 жыл бұрын
hahahahaa Allah taimaka
@samailadauda71895 жыл бұрын
Idan nine kuma na zama shugaban kasan Nigeria Abu na farko da zan fara yi shine zuwa gurin yan kungiyoyi masu tayar da kayar baya ko yan ta'ada in tambaye su me bukatarsu a biya masu su koma gidajensu. Kuma bazan kama kowa ba amma bazan bari kowa ya sake yin sata ba.
@خديجهخديجه-م3م5 жыл бұрын
Hahaha to allah taimaka
@moustaphaamadou92455 жыл бұрын
Abun da zan fara yi zan rufe iyakokin nigeria
@awaisukantaawaisu89945 жыл бұрын
🤣🤔
@MIMBARINSUNNAHTV5 жыл бұрын
Allah muke roko daya gyara mana kasar mu Nigeria Amin kzbin.info/door/yWhL9EhZZ3kWWsyjZEGLGA