Woooow Masha'Allh Masha'Allah Masha'Allah waka tayi dadi sosai Allah kuma yatayashi riko yakuma basa ikon kwatanta gaskiya kamar yadda mukasan Dr.Rabiu musa dagaskiya da taimakon al'ummar jahar kano ameen ya Rabbil Alameen 🤲🤲🤲💓❤💓❤💓
@maryamabdullahi8196 Жыл бұрын
Masha Allah gwanja da jita kunyi kokari sosai mun godiya da wannan nishadantarwa
@abdullahimaigana2194 Жыл бұрын
Gaskiya Kanawa na jinjina muku da tsayar da gaskiyarku 😊….ABBA KABIR YUSUF shine zabin kanawa na hakika wanda shine amanar KWANKWASIYYA wato gidan KWANKWASO , Ina mai tayaku murna daga nan Jahar BORNO HOME OF PEACE ✌🏽
@ibrahimmuhammadharuna4180 Жыл бұрын
Mun Gode a tayamu Da Addu'ar Allah ya bashi Ikon Yin Ayyukan Alkhairi fiye Da waɗanda muke tsammani
@abdousalam8681 Жыл бұрын
Masha'Allah 🤩
@abdousalam8681 Жыл бұрын
@@ibrahimmuhammadharuna4180 Amine summa Amine 🤲
@abdullahimaigana2194 Жыл бұрын
@@ibrahimmuhammadharuna4180 In shaa ALLAH muna nan zamu tayaku da addu’a a koda yaushe
@ibrahimmuhammadharuna4180 Жыл бұрын
Alhamdulillahi Da wannan Ni'imar Da Allah yayi mana ta samun Nasarar samun Namijin Gwamna🎉🎉. Allah ya bashi Ikon sauke nayin Daya Hau Kansa Allah ya bashi Ikon Yin ayyukan Raya Jihar Kano Da kasa baki daya fiye Da yadda muke tsammani
@zalinuhu3256 Жыл бұрын
Amin ya Allah
@Abbaty_NAKAMOTO Жыл бұрын
I love u Abba gida gida and your boss kwankwaso/kwankwasiya movement from germany 🥰😍❤💘💝💥
@ilovesunpowerinvestment1958 Жыл бұрын
Masha allah gaskiya waka tayi dadi sosai allah ya kara muku basira,sai Abba gida gida
@miftahunura1020 Жыл бұрын
What a talent Wow Masha Allah dajin wannan wakar Mai ratsa zuciya wish you more successes ahead ❤️❤️❤️❤️