Allah Ya Kara Shiryar Damu. Amma wannan bayani duk kame kame ne. Don me zakayi cuting bayani awanni zuwa sa'anni kadan sannan sai kawai kayi sharhi da ra'ayinka. Malam a dunga yin adalci. Sai kuma daga ƙarshe kazo kana yin tallar malantarka!!! Allah ya sauwaƙe Malamai sun zama en siyasa.
@adiyajafar72933 жыл бұрын
Allah ka tsaremu daga mu 6atar ko a batar damu Yaah Allah kayi mana maganin masu 6atarwa
@maryammuhammadbello87134 жыл бұрын
Allah ya kara shiryadamu baki daya amma mutanen dayaja suna da yawa, sam sunkasa fahimtar Abdul jabbar akan ɓata yake. Alhmdlh Allah mungode maka da kayimu musulmai Allah ka kara tabbatar damu akan sunna Amin ya hayyu. ya qayyum
@sadiyaabubakar45074 жыл бұрын
Ameen y Allah
@fatimahyahaya14103 жыл бұрын
Ameen ya Allah aiy duk mai hankali yasan Abdul jabbar baida hankali
@bakuraalhbulama69023 жыл бұрын
Allah ya shinewa Yan shia
@abdoulsamad53434 жыл бұрын
Allah yasa mu gane gsky. Ya kuma bamu ikon binta
@abdulhamidharuna26194 жыл бұрын
M Allah yasaka da alheri Allah yasa jamaa sugane sunna da aiki da ita
@NrsKDDano4 жыл бұрын
Allah ya saka maka da alkhairi kuma Allah ya tsare rayuwarka daga sharrin masharranta. Allah ya kara maka tsarkin zuciya, ya taimake ka amen.
@lawalibrahimkatsina34353 жыл бұрын
ai kai wannan malamin shine sherin da kansa kabi wannan wallahi ba zan kaffara ba ka bace ka bar musulunci duk sune bala,in duniyar da musulmai suke ciki.
@mansursadeeq64734 жыл бұрын
Malam Allah ya saka da alkhairi
@Mrsjmoonhome2 жыл бұрын
Maimaita zantukan nan ɗaukan zunubi ne, Pls ku daina saka mana dan Allah😭
@sallesalbia99644 жыл бұрын
Wly Malan munyarda dakai dary bisa dary Kukuma Allah yiryaku abduljabar Allah siryaka karasa madafa se kame kame
@lawalibrahimkatsina34353 жыл бұрын
Wallahi kayi asara kuwa wannan hadisi shene balain da kakeciki amatsayinka na musumi karka yadda ya yanki hadisi ya gayama ka yadda nemi hadisin kayi hukunci dashi amma wallah kabi wannan shakiyin da kayan malanta wallahi wuta zaka tashi dashi
@muhammadmusasani82604 жыл бұрын
Abduljabbar ahanashi wazi da rubuce rubuce domin shi zindiki ne ama daina sauraronsa,
@halimaibrahim49042 жыл бұрын
Allah ya tsine ma wannan mutumin. Makaryacin banza
@afa17204 жыл бұрын
Allah ya saka da alkhairi Malam
@mustaphayacuba39424 жыл бұрын
Allah chiryemu tafarkin annabi da sahabbai ameen 🤲🤲🤲🤲
@alh.aliyumohammedinuwa61912 жыл бұрын
Makiyin based na albani yazagi sahaban manzon Allah s.a.w
@abdulkarimwaziri80004 жыл бұрын
Allah ya tsare Mana imaninmu
@salehuji80533 жыл бұрын
Allah subihanahu wata'allah ya shiryemu imbahakaba akwai matsala. Wai shin masun biyewa abdul jabar wai su basuda hankaline dun Allah? Ai ko wanda beje islamiya ba yasan duk wanda ya zagi manzo salallahu alaihi wasalam da shaban sa ya san wa nan kapiri ne ai. Infact duk wanda yayi tantama akan wanan dan shiyan neja cewa ba kapiri ba ne shima ya kapirta walahi talahi bilahilazeem ba kafara. Ya Allah ka karawa Annabi daraja da iyalan gidansa Ameen 🙏 Mallam Allah yasaka maka da alkhairi
@mahamanlawan27733 жыл бұрын
Ma cha Allah Allah yakara ilimi malan
@mustaphamuhammad28243 жыл бұрын
Kaima wawane da kasamana mukaji zagin sahabba annabis s,a,w
@mourjanatugirardinmata57093 жыл бұрын
Muna godiya sosai 😘😘 malam
@abbasnafisat17594 жыл бұрын
Allah ya tsare mana imaninmu yasa mu gama da duniya lfy
@s.maiplayibrahim4003 жыл бұрын
Wai abunda ake koyarwa kenan , To allah ka kiyachemu
@habiboumahamadou55734 жыл бұрын
Masha allah malan allah ya karabasira
@abdulsalamdanhausa23894 жыл бұрын
Allah saka da alkhairi
@asmaelabdalachannel78934 жыл бұрын
Allah ya kara ma annabi daraja S A W
@mohammedadamu37074 жыл бұрын
Alhamdulillah mu munjima da sanin abduljanbar, baa musulmibane daga bakin SHAHIDAI BIYU MALAM JA'AFAR RAHIMAHULLAH DA BABBAN MALAMIN HADISI ABU ABDULRAHMAN MUHAMMAD AUWAL ADAM ALBANIA ZARIA RAHIMAHULLAH.dakuma wasu karatutukansa damuke nazari.Sabodahaka yan uwa Musulmai mumayar da hankali wajan Karatun ALQUR'ANI mai girma da pahimtarsa kuma da aikidashi abisa manhajin Malaman PARKO!!! WASUBHANAKALLAHUMMA WABIHAMDIKA ASHHADU ANLA'ILAHA ILLA ANTA ASTAGFIRUKA WA ATUBU ILAIK.
@smantv57073 жыл бұрын
Allah yasaka mlm
@hamzasahabomagaji41284 жыл бұрын
Allah ya kare mana imanin mu
@mujahid_mj96244 жыл бұрын
Allah yashiryamu Baki daya
@muhammedusman42223 жыл бұрын
Duk masu zagin sahabban annabinmu Allah kaa tsinemusu albalka Kuma kawalakantasu
@barkindoabdullahinana8443 жыл бұрын
Allah kashiryemu
@arc.bashirahmad29454 жыл бұрын
Rabbi kama an amta fazeed Rabbi kama an amta fazeed na
Malan wlh nima naji nace wannan yawuce gona da iri. Idan babu damuwa ina son lambar Malan Asadu Islam.
@ASADULISLAMTV4 жыл бұрын
Kayi magana da sakatarensa 08066862571
@hassanhadachimo99984 жыл бұрын
@@ASADULISLAMTV ok ina godiya
@yakubumahmed65864 жыл бұрын
Barkafawahaka MALAN Allah yakareka yakumakRalafiya
@ahmadalmadihiferouane63413 жыл бұрын
Assalamu aleykum malan dan allah arika jin soron Allah cikin komei wannan bâ abun mamaki bane ,KO kayma say ka iya yin mafalkin wata magana kuma d'à ikon Allah katachi d'à ita kuma Baka mantabah ,Allah yafi gaban mamaki ,dan Adam mutin ne yarenachi anma agun Allah cewa yayi bismillahi rahmani Rahim wa lakad karramna bani adama ,dan haka komi agurin me yiwa ne anma yaba Wanda yaga dama,abunda yassa nace haka ,malan wlh nima nataba yin mafalkin waka kuma hal yanzu d'à wakata azouciyata ban mantabah ,kay kuma wlh irin wannan sunkay uku wanda allah yabani amafalki ,bâ alfahar nake bah ina godema allahna d'à wannan
@nasibsmuhammad9152 жыл бұрын
Mtsuuut kaida kace haka qarya akayi mishi
@danbalkidanbalkidanbalkida20124 жыл бұрын
Dujal dinda ya bashi Umarni Abdu jabar dan iskane
@ayshatmuhammadmudirhumaira19564 жыл бұрын
Allah ya shirya shi
@nasirumtafida2794 жыл бұрын
Good
@khamisuhamisu14664 жыл бұрын
Allah kakaremu dagawan cuta datafi korona masiba
@garkuwanhausa4 жыл бұрын
Amma wannan ba muryar abduljabbar ba ce
@aminaharuna81934 жыл бұрын
Dakace ba muryarshi bace kajisoron Allah Saida akajuya maka kaga hoton sa Amma kace bashi bane
@ahmedebrahim97872 жыл бұрын
Malam kabamu aya ko hadisi wadda tacce sahabbai basu kuskure
@saleyhabou43284 жыл бұрын
Allah kara basira malan
@ahmadmuhammad36584 жыл бұрын
Ni Ina mamakin mutun ya zagi sayadi Umar r a irin wanan zagi,doctor jalo Kuma sayadi (ali r a)Ina ga Shima Dr jalo ya yazama Shia tunda dai duk Wanda ya zagi sahabai ,musamman irin su sayadai Umar ,Ali ,Usman ,Abubakar ,Allah ya kara musu yada ,shiyasa muke Kira malamai su binciki wayanan hadisan na cikin duk litafan a tantance gaskia da ke ciki a jifa da karairayi dake,jiya naji mallan Abubakar Gumi Allah ya Masa rahama yace Ana iya Kari a buhari Muslim da muwada malik,Kuma ya bada misali da hadisin buhari da yace an ma manzon Allah s a w sihiri yace ya Saba ma buhari da musulim a wanan hadisi hasali ma duk Wanda ya yarda da anyi wa shugaba( s a w)sihari to jinin da ya halata ,kwa iya searching fatawar mallan Gumi akan litafan buhari da muslim Yana Nan a youtube ,saboda wanan maganganun sun raba hankalin Al ummah sanan wani da yaji baban mallami yayi magana to fa ya zauna a kanta kenan babu Wanda ya Isa ya che Masa akwai gyara ko kuskure a maganar,don da za samu kuskure a cikin musulunchi to addini ya samu matsala kenan kaga duk Wanda yayi aikata kuskuren Nan tunda ga masu ruwaito wa zuwa ga mu muna cikin Bata kenan Allah ya tsare saboda ya ba kwaskwarima za a ma ire iren wayanan maganganu Mara Dadi ba watsar da su yaka mata ayi babu wani dalilin boye karya ko Yi mata kuskwarima a fitar da ita a mastyin karya Mallami kuyi hakuri ko cire son Rai na wanan malamina ne ko wanan namu ne baza mu yada mu karyata ba Don kar mu bashi kunya,ilmi.shine idan kaga abun da ba dadai ba ka nunawa al ummah in an tambaye Abu da baka sani ba ,ka fito karara kace ban Sami ba zan binchika Allah ya sa mugane amin
@hauwaahmed64894 жыл бұрын
Ai Malam kabar wanii gaggawa zaayii muqabala dashii idan kunjii hujjojinsa ba ingantattu bane saiku kafirtashii........ Kuma kana maganar Malam na niger ko? Bakasamu labariin cewa freedom nashii yadawo ba Government tasake bashii dama yacigabada karatunsa kuma inshaa Allah gaskiyaa zata bayyana ALLAH YASA MUDACE👏
@abbakaradamu54644 жыл бұрын
Ke yar Shiite ce ko? No wonder
@kowanakaarewasmart17824 жыл бұрын
Satarka ummuk
@HamaduUsman-c9z3 ай бұрын
Aka she sha
@kowanakaarewasmart17824 жыл бұрын
Msh...Allah
@yakubuibrahimaddullah52133 жыл бұрын
Masu zagin malam how far? Ga rana ya bayyana audu-janbiri makaryacine kuma jahiline ga abunda ake fada ya tabbata
@muhammadibnmuhammad91964 жыл бұрын
Allah yasaka
@fatimaabdullahi47824 жыл бұрын
ya Allah ka karatsare mana addinin musuluici ka shiryardamu Allah ya biya 🇸🇦🇳🇬🤔🤔🤔🤔
@hadizabello64434 жыл бұрын
Allah sa mudace
@aishhosa45614 жыл бұрын
Allah yatemakeka
@shafiumefarinsilai66604 жыл бұрын
MALAM YA ZAUNA ZAI RADDI AMMA BAI SAN BAMBAMCI TSAKANIN BAIWA DA WAHAYI BA ALLAH YAMANA SUTURA. GA AMSAR TAMBARKA. 1. ALLAH NE YAMASA BAIWA KAMAR YADDA YAKEWA KOWANE BAWANSA 2. DALIBANSA NE SUKESO YA RABA MUSU A CHAN IN KUMA KANADA WATA MAGANA KAYI WALLAHI ZAMU BAKA AMSA. MAKARYACI KARASA ABUN FADA SAI SHIRME KAKE
@ganingani3 жыл бұрын
😭😭😭😭 innalillahi wainna ilaihirajouna
@hadizabello64434 жыл бұрын
Shed'anunshi keson ya raba can
@abdoulrachidyacouba6004 жыл бұрын
Ya allah kashiryemu
@musbahuabdullah29904 жыл бұрын
Malam yakamata kuzauna da abduljabbar ne kowa yakawo hujjarsa
@ihsaninsan37934 жыл бұрын
Waye SHI. Na jima da Sanin Abdul jabbar. Wallahi wanan Shegen murji'i ko za'a bashi Kujerar Sudais Ba zai iya Zama da Abdul jabbar ba
@danmameajamagana12244 жыл бұрын
Kai meyasa makaryacine wanna sharri kakeyi
@عزيزهالشراري-خ6ث4 жыл бұрын
Masha Allah
@saadatuadamu51384 жыл бұрын
Inahlillahi wa inahh ilaihi rajiun
@abbasnafisat17594 жыл бұрын
Subuhanallah
@saminushuaib21193 жыл бұрын
Karyanka sidi sharif adam yana karatunsa
@jdgvjscc31114 жыл бұрын
allah kasa muda ce
@gfhg52644 жыл бұрын
Jazakallahu.kairan
@ummuabdullaah78232 жыл бұрын
Kai Wawa ne wallahi neman suna ya rufe maka ido kana hauka da sobaɗaɗi kana shirme da wauta shashasha kawai da ka ji da tsummar rayuwar ka dolo
@salimadam52094 жыл бұрын
Malan inada shawara dazaka nemeshi ku tatauna dazaifi ko wann ko aman shawarafa
@aminugarbauba92034 жыл бұрын
Slm to Kai yanzu abunda kake haka annabi yakoyar kaima kadinga bibiyar laifin wasu ko aibinsu manzan Allah baya bibiyar dan uwansa dan harsai yano laifinsa ko yakaryatashi ko yato zartashi kaima kamanta d maganar manzan Allah dukkan Wanda yake tozarta dan uwansa ko yimasa kazafi za'awayi gari kaima kana irin yadda yake, yau zandawo maganarka dacewa wahayi ake masa yanzu dan Allah yafahimtar dashi zikiri shine yace wahayi akemasa kasani sekun tsaya kaidashi agaban ubangiji dakace Yana da awar annafta Kuma Kai bakada tabbas
@saifullahiukhashat12514 жыл бұрын
Innalillahi wa inna ilaihi raj un
@ibrahimauwalmaigari90214 жыл бұрын
Assalam mlm inhar gyara zakayi ayyadda allah da manzonsa sukace yayi gyara ba inhar gyara zakai to bata kafagen yada labarai akeyiwa mutum gyara akan kuskuren saba kasamesi kamar yadda allah suhanahu wata ala ya umarci (annabi musa )yayinda allah yaturashi ga kafiri kuma la annen bawa ( yace dashi fa Qulna lahu qaulallaila la allahu yata zakkaru au yaksha )yace kafada masa magana mai dadi to kaga fi auna makenan
@kabiruyahaya54334 жыл бұрын
Hmmmm
@anasisahismail50944 жыл бұрын
Wallahi kaima dakake kare Umar din kafiri ne Kai saboda samsam bakada ilimi komi sai karya inkai malamaine kaje gun abduljabbar kace inayasamu wannan Sannan kuma kaje minna kasamu shekh Sharif Adam minna kace inayasamo wannan Duk malami na hakikika Yana gyarane ga Wanda yayi kuskure kaje gunsu kasamesu sannan saikafito kayi shirmenka jaki Wawa mahaukaci Wanda ya kaskantsr da darajn annabi akan wani tsinanne umar
@abbakaradamu54644 жыл бұрын
Banza dan shia kawai Banda cin matan mutane babu Abunda malamanku sukeyi. Shegu mazinata
@nurubalajibrin12064 жыл бұрын
U people have d most valuable iliterancy
@abdullahiyakubu65974 жыл бұрын
Kaikaji da kanka
@duniyarmuayau.38962 жыл бұрын
Masha ALLAH.
@zahradeenzakariya1014 Жыл бұрын
Wanda yake son annabi allah yabarshi da annabi wAn da kuma yake son sahabbai allah yayi masu masauki 1 alahira
@melemari23662 жыл бұрын
Izala dan shegeya ne ai
@unclesam45122 жыл бұрын
Wai ku mekedamun kune hmmm
@danielbash80394 жыл бұрын
Mlm menene maanar galabahulwajau annahoo yahjiro
@saminushuaib21193 жыл бұрын
Yadda kuke
@ahmedebrahim97872 жыл бұрын
Wallahi kuji tsoron Allah da Annabi Saw Saboda ranar tashi tsirara wallahi ranar gwamna ganduje takansa yake
@ibrahimsani56184 жыл бұрын
Akaramakallah aiba'a fahimtar maganarda mutum yayi ta awa1 ko 2 acikin second 5 ko 10 kaika manta abinda dan gumi yake fadane.
@loveisthegreatest4 жыл бұрын
Assalamu alaikum ya shieck munagodiya ta mussama ya shieck allah yasaka da alhiri allah yabada ladan Ya shieck ina bukata private chart don ne man taimakawa musulmi da musulunci allah ya karawa shieck lafiya da Nisan kwana Ga number na 08100945668 Ya shieck don alllah in bukatar magana da kai ya shiech
@mohanasir25632 жыл бұрын
Kaji tsron Allah jahili
@shuaibuashraf50174 жыл бұрын
Sorry shiyace da'awar anapta yake kokuwa?
@maizahraabbakar90672 жыл бұрын
Kai dan wuta NE azzalummai banza
@muhdgali69074 жыл бұрын
Yanzu waye yasaka duk wannan? Kayi ta kanka wallahi Kuma ni na yadda baka tsoron mahaliccinka tun a rigimarku da A zango Shima Saida kamasa kazafi Kuma kana cewa Kai ahlussannah be, Allah ya kyauta
@bangiszamani45944 жыл бұрын
Manzon Allah yace Addinin Nasiha sannan kuma yace idan kaga Abu mummuna a addini ka kawar dashi da hannunka ko da bakinka idan bazaka iyaba sai ka qishi a zuciyanka saboda haka dolene tunda Mallamin yasani toyafada kuma yayi gargadi akai
@muhdgali69074 жыл бұрын
@@bangiszamani4594 baka bibiyarsa , da ka fahimchi inda ya dosa, kwata kwata baya yiwa maqiyansa adalchi ,Kuma wannan ba Halin ahlussannah bane wlh, ko kana qin mutum to ka Fadi gaskiya a kansa
@rafiarafeeapeciden83264 жыл бұрын
Kayi haquri Abdul Jabar yafi qarfin ka kata 6a Adam zango ma Dan FIM abin Mai ma dadi ba bare maulanah yakama kan ka ka tsa iya matsayin ka
@hauwaahmed64894 жыл бұрын
Wannan magana gaskiyaa ne
@rafiarafeeapeciden83264 жыл бұрын
@@hauwaahmed6489 wlh sis
@nurubalajibrin12064 жыл бұрын
Ashe jahilan nada yawa
@fatimahyahaya14103 жыл бұрын
Allah karabamo da jahilci ga gaskiya amma sunzuciya yasa kuna guyana bayan mai littafin akan jaki kenan Abdul jabbar
@lawalibrahimkatsina34353 жыл бұрын
Wai daman wannan hadisin ne wannan marar kunyar ke kawowa A nassi na alqurani wallahi duk wanda ke wajen ya goyi bayan Umar ya fita yabar musulunci,kuje ku nemi cikakken Hadisin kafin kuyi comment kinsan duk bala,in da musulunci yake ciki ya fara ne akan wannan hadisin,duk wanda yace ma Manzan SAWW bai san abinda yake ba Alqurani ya ishemu ka gaya man matsayin wannan ?
@aminumusa16414 жыл бұрын
Amma ban san cewar kai jahiline ba sai yan zu, ba kasan bambanci WAHAYI da ILHAMABA ka koma makaranta sha-sha-sha
@muhammedshuaibu21093 жыл бұрын
Munafukan banza yahudawan banza
@ismailbabaaliyu58904 жыл бұрын
Bana tare dakai anma Nankan kafadi gaskiya
@salissouaboubakar74084 жыл бұрын
Kuma idan ka Isa kayewa Dan gidan gome raddi shi annabi s.a.w ya zaga ba sahabi ba bugo da kare ya zagi imm Ali me kafadi gameda shi kaje makaranta ka koyo karatu ba shirmi a social media ba
@muhammedlawi12624 жыл бұрын
takai mai ilimi tinda ka yarda da shirme yakeyi kayi masa raddi mana tahan yar ilimi kuma kace yakamata ya koma makaranta ko ? to ai yakamata kai kazama malamin sa tunda malaman ka sun gaza kajiko malam
@abubakarmuhammedaliyu39284 жыл бұрын
Hujja yakamata kakawo da dalili , wayene dan gidan gombe kuma a'ina yazagi ma'aiki , sannan inma yayizagin shiwannan dalibin naka kanada yaqinin yaji?
@kamaluddeenibrahim2804 жыл бұрын
Kai kaji soron Allah munafiki haka ake wa azi dan iska kaje kai karatu dama haka kuke en izala
@bangiszamani45944 жыл бұрын
Asslm. Tokai mallam yayane ake yin wa'azi fiye da inda yayi din
Gwara ku maida hankali akan abunda yake gabanku Domin wannan magana da ka dauko na abduljabbar da sheriff Adam Minna Akwia hassada aciki Aduk lokacin da wani yayi kuskure nasiha akeyi ba Wai afito Ana nunawa duniya ba Kaima bakafi qarfin kuskure ba Ballantana duk wasu maganganun da suke taunawa suna samosune ciki bukhari da Muslim na irin chin mutun annabin Rahma da bukhari da Muslim sukeyi
@salihuabdulrrazak20674 жыл бұрын
To kazo kuzauna domin kuyi mukabala mana
@rabiluniass71524 жыл бұрын
Kanemi kudi da KZbin Dinka yafi munafincinda kake
@ihsaninsan37934 жыл бұрын
Wato kaï murji'i ka jahilci yadda za'a musuluntar da Christmas. Amma kasan yadda Albanin Zariya ya Musuluntar da Démocratie. Cikin Karatun sa na démocratie. Sun yi Mata wankan Shiga Musulunci. Ko Sai Murji'a suke da Baiwa su ake yima Wahayin musuluntar da Kafirci. Har gwara Abdul jabbar kin daku. Yan iska kawaï yan duniya
@samailasamaila314 жыл бұрын
Kai Malan to wai kai Lalanne kai mai waazi ne kai KO mai jaridanai niinna so a waye mini kai na Dan nachi ga wani rudani kanamagana kan Abdul jabar Kana magana Masu finafinai to wai waazin naka wainene zamu aiki da chi ku ma su jarida kokuma kun koma siyasa nai Irina malimai nai inaso abini am sa wanna tanbaya ta wa kukuna way kai jama a kokuna sasu aciki jahilci senaji amsa
@ismaelillelaismae62344 жыл бұрын
😭
@1994غصاطسإ4 жыл бұрын
lgassa Anfassale
@isahpctv2 жыл бұрын
Munsani agindanci ne Dan wahala
@blackballball1684 жыл бұрын
اتوني بدواء اكتب لكم كتاب لن تضلوا بعده ابدا عمر قال دعو الرجل انه يهجر البخاري ومسلم