Ya Allah ka dada rufa mana Asiri, Allah ya baka lafiya Allah sarki duniya wai ace irin kudi na Rarara da Abdul Amart wai dubu ashirin suka iya baka, kai gaskia naji kunya wallahi... Gaskia yan fim basuyi ba
@babsawal17932 жыл бұрын
I respect this man alot,life is fragile,Allah yabaka lafiya Tahir fagge.
@fateemamustapha20202 жыл бұрын
Allah sarki natausayawa wannan bawan Allah Nan yaa hayyu yaa Qayyum kashiga lamarinsa kabashi lafiya da nisan kwanan kabashi Abunda zai dogaro da ganshi ba ta wannan gidan Gala ba inda inada hali da nataimaka Masa wayanda suka taimakeshi Allah yesaka musu da Alkhairi 🙏
@malan_abduabubakar-ibrahim74382 жыл бұрын
Allah sarki rayuwa Allah yabaka abenda kakeso aduniya Allah yarufa asiri duniya da lahira
@mhhaafiz2 жыл бұрын
Allah sarki, Rayuwar kowa dama akwai kalubale da jarabawowi daban daban, Amma yadda mutum ya dauki jarrabawar ne yake nuna hankalin sa, Imanin sa da karfin zuciyar sa. Allah yasa mu dace ameen
@jujuhabibty27422 жыл бұрын
Daman duk ashe sabgar rara riya ce ya iya ba yak jagaba dubu dari dari aman bazai iya taimakawa bawan Allahn nan ba se dubu ashirin. Allah ya kyauta mtsw.
@gracemathew17072 жыл бұрын
Gaskiya abin babu dadi Allah yakara maka rufin asiri
@abdullahihusaina72822 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara lfy mai anfani Allah yakara shekaru ma su Albarka Alfarman Annabi S A W
@fatimaharoun85492 жыл бұрын
Allah ya kyauta Allah ya sa mudace 🤲🤲
@shafaatulawal50232 жыл бұрын
Wat a sad story like this😭 Ya hayyu yaqayyum yabaka lfy dady ya yayema damuanka rabbi yabaka madogara mai tsoka dindarajar annabi da alQuran
@saudatabdullahi20342 жыл бұрын
Allah sarki, Allah ya kara maka lfy my late daddy's pure replica 🙏🙏🙏🙏🙏
@mufidasuleiman42082 жыл бұрын
Allah sarki Allah yarufa mana asiri dunya da lahira yabaka lafiya
@YunusaAWada2 жыл бұрын
What a tragic tale! We pray that Allah will forgive our sins and grant us eternal life when he is most pleased with us. Amin. Tahir Fagge deserves to be treated with the greatest respect and courtesy because of all that he has given to the profession, particularly with his distinctive persona and roles. Please take care of his medical bill, Sarki, Ali Nuhu. I believe you can assist him (Fisabilillah). The legendary footballer Ahmad Musa should also assist him in starting up a business (Fisabilillah). To recover from his condition, he must be taken to the top hospital in Egypt. May Allah grant us success in all of our life struggles and tests, Amin.
@officialMGtv20082 жыл бұрын
Don girman Allah kayahakuri kayimin subscribe
@Hajia_Reza2 жыл бұрын
Allah Ya sakawa Ali Nuhu da alheri 🥰🥰
@abdulhayatuhamisu97782 жыл бұрын
Da yayi me
@Hajia_Reza2 жыл бұрын
@@abdulhayatuhamisu9778 Ko ba ka da Data ne baka ji har qarshe ba?
@ibrahimidris62362 жыл бұрын
@@Hajia_Reza abkn karabu da shi haushi yakeji dan yaji kace Allah yasakawa sarki
@maryamjidda37352 жыл бұрын
Allah sarki duniya bakomai ba abunda mutum daya zai iya bada wa amma mutane uku sunga gara hada 100k Allah yabaka lfya rayuwa kenan natausaya mak A
@ammienhamdi2 жыл бұрын
Allahu akbar, Allah ya baka lfy, ni kaina na dora a status . Allah ya yafe mana, Allah ya baka lfy.
@Abufatima9572 жыл бұрын
Allah sarki Tahir. Inama Ina kudi da wallahi kaji dadi
@jannahismail54162 жыл бұрын
Har a crypto din baka tara kudi ba
@musaumarhayatu14022 жыл бұрын
Such is life! Allah qarah rufah asirih duniyah dah lahirah😭😭😭😭
@yakubumohammed74962 жыл бұрын
Duniya kenan allah karufama na asirin mu kai kuma allah ya baka lfy 🙏🏽
@ashmultimediatv2 жыл бұрын
Allah sarki Rayuwa!.... 🥺🥺🥺
@NetWorker-w9d2 жыл бұрын
Allah Sarki malam Ali Nuhu
@sanimuhammad58772 жыл бұрын
Allah sarki allah yabaka lafiya
@zabcyabdul29662 жыл бұрын
Allah sarki dama Mai daki shiyasan insa yake masa yoyo
@aishasanisaveinmusicarea5492 жыл бұрын
Allah sarki, Allah yabaka lfy mai dorewa
@cherifatouhakilou45932 жыл бұрын
Wayyo Allah Allah ya baka lafiya mai amfani Ameen summa Ameen
@bashirhalliru24062 жыл бұрын
Allah ya jazamani tahir fage kuma Allah yakara lafiya
@abbakarumarkendekende63792 жыл бұрын
Allah yayimuna magani da irin wanan rayuwa tamu narashin taimako
@samirahassan21472 жыл бұрын
Hmmmm wani abun anayinsa da duniya ta gani,amma badan haka ba,kamar rarara dayake raba motoci da wayoyi,ai yaci ace ya dau nauyin kudin maganin ka duka,amma ace taimakon da yayi maka,dubu ashirin kacal,tir da halinka rarara, Allah ya baka lpy tahir fagge ya baka yadda zakayi a rayuwa,ya kuma duraka a hanya ma daidai ciya,tare damu baki daya.Amin Ya Hayyu Ya Qayyum
@maamahsgoodies35562 жыл бұрын
Wallhi ko! Eye service ne kawai
@shafiuisah24932 жыл бұрын
Rarara hmmm lallai yakai katon marowaci
@khadijahrabe74852 жыл бұрын
Riya ce kawae dama,Banda riya da asara ko bare ya nema irin wannan taimakon xaka bashi wata asararriyar 20k..mtsww duniya mutane basa abu dan Allah,sae aikin da baya da lada sae ma mutum ya sama ma kansa xunubi,har naji bana kaunar mutanen nan.Allah ubangiji ya baka lfy, Allah yasa kaffara ne,ubangiji Allah ya baka ikon cinye jarabawan da kk ciki da wanda xae xo maka,Allah ya kara maka lfy da hakuri tare da juriya yah rabbil alameen.Amma abun nan yayi matukar tabani,na kara tsorata da rayuwa.Allah ubangiji ya saka mu gama da duniya lfy, Allah ya mana kyakkyawan karshe y saka aljannah ta kasance gida n karshe a garemu.
@muhammadyazeed64112 жыл бұрын
Allah yabaka lafia, Amin.
@alibabasaid68712 жыл бұрын
Allah sarki Allah yabaka lapiya kayita hakuri Allah yayi jagora
@askagaohbabey28022 жыл бұрын
Allah sarki, Allah kara baka lafia baba fage , kuma Allah saka sarki Ali da dou sawra da suke taymaka muku .
@ZakiyyaNasiru17 күн бұрын
Allah ya baka lfy dady
@aishamusagmb27922 жыл бұрын
Allah sarki rayuwa kenan Allah yabaka lfy
@fatimajamilualiyu5962 жыл бұрын
May The Almighty grant you sifah
@aishatukur96682 жыл бұрын
Allah sarki rayuwa. Amma su Rarara Basu kyauta ba.
@aminasalisu20812 жыл бұрын
Subhanallahi Allah ya cika maka burinka yay maka kyakkyawar qaddara Allah ya yaye
@umarmamu18002 жыл бұрын
Yakamata musaurari maganan sa na karshe inda yache wani yache saidai gawarsa ta da wo kano, wannan na nufin abun Tahir fagge ba haka banza bane kawai akwai masu binsada ko sihiri ko wani abu, amma su yan film basu kyauta ba ache mutum naneman taimako kabashi dubu ashirin haba jama a. Allah dai yabaka lafiya yakuma kareka daga sharrin mahassada amin.
@abubakarbiniya85542 жыл бұрын
Ai suna yi wa kan su sihirce-sihirce sosai ko wannan mace-macen nasu mutuwa dai ta Allah ce amma ai a kwai abin dubawa a ciki
@kaleemullahridwan96982 жыл бұрын
Especially rarara yana iya bada kyewtar mota a challenge na waqa amma ba gawanda yake Neman lafiya
@hetchahmad59872 жыл бұрын
Allah ya kyauta yasa mu dace.😭😭😭
@mustapahmusa51272 жыл бұрын
Rayuwa kenan Allah yasa mugama rayuwa lpy
@DAHIRUMG8422 жыл бұрын
Amma gaskiya basukyuta ba dubu ashirin wlh koni zan iyabaka fiye da haka aikin banza saineman asani
@umarridwan84082 жыл бұрын
Allah ykra lfy jarimi
@nazifabeby54852 жыл бұрын
Wayo allah nayi tausayinka allah karabaka lafiya kuma allah yahorema ka inasan labba ka babana
@zainababdullahi35662 жыл бұрын
Allah Sarki Rayuwa 💔😥
@surayyasanisaeedsurayyasan28252 жыл бұрын
Allah sarki Allah baka lfy Allah yasa muyi kyakykyawan kashe ameen
@abdoulazizadebayor41852 жыл бұрын
Allah ya baka lfy baba tahir.
@petithamza73292 жыл бұрын
Allah sarki 🥰
@hafsatabubakarmuhammad41112 жыл бұрын
Allahu Akbar, Ubangiji Allah ya baka lfy, yabamu lfy baki daya, Allahumma Amin ya Hayyu ya Qayyum. Sannan kuma gawata addua da yardar Allah za'adace, Ayar Al'Qur'anice. Suratul Ra'adi ayata 28, adiga tophawa a ruwa dayardar Allah za'adace. Allah ya kara mana lfy baki daya Allahumma Amin.
@airtelnigeria23592 жыл бұрын
Gaskiya Na jinjina maka Allah ya qara riqe maka mutuncinka
@nuraauta26512 жыл бұрын
ALLAH yabaka baka lfy amma kuma rawa agidan gala ba mutuncin bane ALLAH ya kyauta
@MomMom-oj6fo7 ай бұрын
Allah sarki kagamu dajarabawa Kai ma
@chaiboudarechapiou99852 жыл бұрын
Masha Allah
@ummasanusi44548 ай бұрын
Hmm duniya tana bani tsoro i really respect dis man to the extent don't mind what people says baba fage dole mutum yaje yanemi abinci in sata mutum yaje yayi ace masa barawo heee hmm duniya tanada wuya Allah ka iyamana da iyawarka ka tsaremu da sharrin mutum dana aljan Amin
@babayarotv9672 жыл бұрын
Gaskiya ne Zango yana taimaka wa addini, domin ni shaida ne.
@aminasunusi46532 жыл бұрын
Allah sarki wlh yabani tausayi Sosai Allah dai y qara rufamana asiri duniya da lahira
@alameenzakariyyaibraheem89812 жыл бұрын
Haka rayuwa take karka damu Tahir Allah yakan jarrabi bawa ta ko'ina karkadamu da sannu Allah zaimaka suttura insha Allah
@fawziyayakubu5372 Жыл бұрын
Masha Allah 🙏🙏🤲🤲❤️❤️
@asmamaiga36842 жыл бұрын
Allah sarki rayuwa kenan 🤔😢
@nagudutv2 жыл бұрын
Allah Ya rufa asiri, Ya kuma sa mu gama da duniyar nan lafiya.
@abubakrabiola42522 жыл бұрын
Allah ya bakalafiya
@muktardogaraegwa72912 жыл бұрын
Allah ya shige mana gaba
@issimalzabeirou59292 жыл бұрын
Masha Allah 🥰
@FaridaDaweye11 ай бұрын
Subhannallah 😢
@العاميليعلي2 жыл бұрын
إنشءالله خير ربي ياشفيك
@aliyumuhammad97932 жыл бұрын
Allah yasa Mudachi
@charifacharifa8702 жыл бұрын
Macha Allah😭😭😭😭🙏🙏
@asaniuss23152 жыл бұрын
Allah sarki rayuwa ke nan
@ibrahimusman65782 жыл бұрын
Allah sarki 😭😭😭
@GloriaABako2 жыл бұрын
Ubangiji Allah ya baka lahia 🙏🏻🙏🏻🙏🏻
@goldenchild69882 жыл бұрын
uban giji ya ALLAHsa mufikarfin zuiyarmu ya ALLAH ka bamu ikon tallafawa masu buqatar tallafin mu amin
@etoonaser31432 жыл бұрын
Macha allah,😭😭
@kiseurene61452 жыл бұрын
Allahu akhbar allah yaqaramaka lpy
@purepassion62 жыл бұрын
Maa Sha Allah...Maallam Tahir, such a sad story..the part that puzzled me.."after sallat with jamma'a then the place was swept" insinuating u aren't Muslims enough? I hope I didn't get this statement misconstrued...Some Muslims make Islam very hard than it is...just bcos they perceive film making Un-Islamic...but to be honest, most of these movie storylines are literature for some ppl to educate themselves on some aspects of life Truly, Kannywood has come a long way, and has flourished over the years of storytelling. Alhamdulillah.. some of us have gained so much wisdom from the Islamic background of the movies they produce. Pls keep up the good work....Watching from Toronto
@nanadongas42652 жыл бұрын
😭😭😭😭😭
@manemidabaine82tv8 ай бұрын
Allah sarki rayuwa
@usmanbinsaad802 жыл бұрын
allah y karo budi
@OfficialSautinHausa2 жыл бұрын
amma gaskiya fisibilillahi Baba yadda kake motsa jiki da tsale-tsale mai rashin lafiya bazai iya abunda kake yi bah. amma yadda muke ganin videos din na yawo , gidan gala ba so daya bane. kuma yadda suke hadaka da yan kananan yara sa'anin jikokin ka har da tabin hannu bai dace bah. Ina girmamaka kuma yar yau inayi amma walahi abubuwan nan na gida gala bah darajar ka bace. Mutunci kamar madara ne. yan videos din zasu zauna kenan har abada. Don Allah a kiyaye🙏🙏🙏🙏
@fertyabber54862 жыл бұрын
Yanzu kuna nufin karya yake yi kenan, wai me yasa mutane ba ku da adalci ne? Wlh ku ji tsoron Allah Kada ya jarabce ku da kaddarar da ya jarrabi wasu akai kuke kuma karyatawa, babu fa Wanda zai Shiga tsakanin bawa da ubangijin sa.
@umarkabiradamu53502 жыл бұрын
@@fertyabber5486 wannan haka yake faty Allah yasa mu dace
@fertyabber54862 жыл бұрын
@@ummahanan5786 idan kin karbi kaddara tou ki masa kyakkyawar addu'a ki kuma ki kara taimakon sa ko kuma kiyi shiru. Babu wanda ya san goben sa, Wanda ya karbi kaddara baya wasuwasi ko kuma kawo wasu ra'ayoyin sa akan abinda ya faru da wani, babu abinda bawa zai aikata wanda ba a rubuce ya ke ba. Kayi addu'a Allah ya sa kai ko wanin ka ba'a rubuta maku irin kaddarar nan ba, kayiwa Wanda ya ke ciki kyakkyawar fata. Ba zan so in ga Mahaifin wani a ciki ba bere kuma nawa, ba wai ina goyon bayan abinda ya yi ba, Amma idan har Allah ya kaddara ya yi din ba zan nuna zakewa in ce sai na chanja shi ba, Wanda yayi shi shi zan roka ya chanza shi kuma ya yafe masa ya ya kuma bani ikon taimaka masa. Alhamdullh mahaifina Allah bai kaddara masa irin wannan rayuwar ba har ya bar duniya cikin rufin asiri ya ke har kuma bayan ran sa. Hakan ba zai sa in zagi Mahaifin wani ko in ji dadi don yana cikin wani jarrabawa ba na rayuwa, kuma ba zan so in ji wani ya zagi Mahaifin wani ba, ni bana aibata mai laifi sai dai in yi mishi addu'a Allah ya kubutar da shi, duk kuma hujjar da ya kawo na yin abinda yayi wannan Allah shi kadai ya san yadda zai yi da abinshi bana shiga hurumin wani bere na ubangiji.
@OfficialSautinHausa2 жыл бұрын
@@fertyabber5486 Abun bah wai rawar bace ake qalubanta. kuma babu wanda ya karyata shi saboda rashin lafiya kala-kala ne. Shekara da shekara da shekaru yana fim duk da rashin ganin darajar da ake musu daga wancan amma ya tsare mutuncin sa tun yana matashi ba, yanzu yanzu akan gidan gala bai kamata ya zubar bah. Nayi imani yanada yaya gida wata kila harda mace. ko don wannan ya kamata wani abu mutum ya hakura. Idan rashin kudi ne , ni kai na na taba aron mashin banki har million daya. mi zai hana yaje ya nemi bashi ya nema ma kanshi lafiya , yana biyansu kadan-kadan babu wanda yasan anyi. Bashin banki wlahi sauki gare shi kawai zaka kawo wanda zai zama shaidu, su kuma zasuyi bincike subaka, ballanta shi da a sannane.
@nafsiyyasalisu88472 жыл бұрын
Dan Allah kuyi ta Kanku tashi ce ta fito fili wlh dazaa ji na me sukan nasa kare baze ciba haba
@Abduldmgagender2 жыл бұрын
Allah yayi jagora
@hadizamamangarba12902 жыл бұрын
Gaskiya Kam girma ya fadi
@yusufibrahimgirma22312 жыл бұрын
Appreciate babana Allah Sanya alqairi
@saadatouchaibou11692 жыл бұрын
Allah yabaku lfy baba
@abdulwahabouabdounijarzomo65142 жыл бұрын
Allah Sarki rayuwa gaskiya natausaya danaji labarin ke Allah yabudama
@hamzalawal70332 жыл бұрын
Ya Allah ya yafemaka kurakuranka kuma Allah yabaka lfya ya horemaka abun dawainiya da iyalinka da lafiyarka kuma wallahi nama uzuri sosai
@fatimaalhajiidikofamataidi16082 жыл бұрын
ALLAH YABAKA LAFIYA
@khadijaidris11402 жыл бұрын
Allah yabaka lafia da kwarin gwiwa
@shafiuisah24932 жыл бұрын
Gsky indai haka yan film suke da rashin taimako nayi ALLAH Wadaidasu Very Ashamed
@sunusiyusuf46502 жыл бұрын
Allah sarki. Allah ya baka lafiya, Tahir Fagge.
@fiddausiharunadaura60622 жыл бұрын
Gaskiya duk dahakade babu cincintar hakan
@lawalzarah85682 жыл бұрын
Dama taimakon rarara na karyane😳😳Allah ya sawwake ya baka lfy aminn
@2nicedankanawaneh2 жыл бұрын
Taimakon Social media neh Saboda duniya ta gani ace yana taimako
@abbakarumarkendekende63792 жыл бұрын
Allah yayimuna magani
@ahmadmuhammadbarup7332 жыл бұрын
Inna Lillahi.. Allah sarki Allah ya baka lafiya 😭
@alarammabuhari2522 жыл бұрын
Allah sarki nagoyi bayanka
@inganta-lafiya_healthpromotion2 жыл бұрын
Allah Ya baka lafiya ingantacciya. Nagode kwarai da gaske. Allah Ya taimake ka da mu baki daya
@nicholeritajohn81682 жыл бұрын
Allah sarki 😞
@nanarukayyaadamhamza39792 жыл бұрын
Allah sarki
@ibrahimyau95042 жыл бұрын
Allah sarki Allah ya kyauta rayuwa kenan
@manirumarmuhd31282 жыл бұрын
Wannan shine zancenda yakkamata Gentle, Allah yaqara baka lpy ameen plxx ana buqatar numbersa.