Walahi masu kinmutuntchin malan sunnah kuji soron Allah walahi Allah zai kamaku❤❤❤
@HassanaUmar-b7z4 ай бұрын
Maye Allah zaisakamana muna gani yaranku
@NazzyDayyabu4 ай бұрын
Allah zaisaka manh
@RukaiyaAliyukana4 ай бұрын
Innalillahi wa inna ilaihi rajiun, wallahi sai Allah ya muku hisabi da malamai.Allah ya mana tsari da jahilci da Kuma jahilai,duk wanda ya zagi malami,toh a kwana a tashi sai ya zagi uwarsa da ubansa
@abubakarnuhu48334 ай бұрын
Malama Ruqayya su wanene MALAMAI irin su Kabiru Gombe, Shi menene baima MALAMAI Wanda duniya ma ta sansu Amma wani irin Zagi ne Bai MASU.
@AbubakarKabir-so4kc4 ай бұрын
Wanna gaskiya ne
@jikabaihakiibrahim67624 ай бұрын
Gaskiya ne Muna neman mafita wurin ubangiji, Allah shi kyauta
@abbakargarba8465 ай бұрын
Allah ya Isa duniya da lahira
@UsmanUmarMuhammad-ek3gb4 ай бұрын
Allah yasa mudace
@hamzamuhammedumar17964 ай бұрын
KAJI TSORO ALLAH KABIRU GOMBE
@UmmiGizina4 ай бұрын
Nibani damagana😢😢 kawai Allah yanunamana mafita🙏🙏🙏
@UmarSulaimanAbubakar-pn4xc4 ай бұрын
Allah ya shirye ka malam
@muhyiddeenemrys50935 ай бұрын
MALAM ALLAH YASAKA DA ALKHAIRI. Babu lokaci wanda zaizo mu muraina malamai. AMMAFA SU JAHILAI KODAYAUSHE YARE DAYA SUKAFI GANEWA. Shine SUZAGI MALAMAI.
@usmanharuna65475 ай бұрын
Gaskiya nidai ban yaddaba
@YusufadamuAbubakar45 ай бұрын
Hmmmmm Allah ya kyauta
@yusufsani62334 ай бұрын
Gaskiya shuwagabanninmu ba Allah aransu dagangan akajefa talakkawa cikin wannan bala in
@muhammadintihan5 ай бұрын
Ayy malam kirki malamanda sukafiqarfin dukk wani Dan siyasa YASASU Ahh Aljihusa ayy gasunan dukk munaganii kashesu akayii, , Allah gafartawah MLAM JA'AFAR, da malam AL'BANI, zariyaa da Aljanna
@rabiunura43565 ай бұрын
ameen summa ameen 🤲
@abushnuff4 ай бұрын
Mallamai sune magadan Annabawa! Don Allah a daina mumuna kallamai akan mallamai! Koda kana zato sai kayi shiru tun da bakada ilmin gaibu! ...ina tarbiya Arewa! Mu gyara Don Allah...
@AbubakarAbdullahi-d9n5 ай бұрын
Hmmm allah ya shiryaku malamai
@muhammadadam49955 ай бұрын
Subhannallah wai malamai ne suke kare kansu .Da ace tun farko sun tsaya Sunyi Abun da ya dace da babu Wanda zai zarge so
@salimmuhammadaliyu30864 ай бұрын
Mudai dukwanda yaci amanarmu, Allah yatarwatsashi
@AbdurrahamanHaruna-z8p5 ай бұрын
Malam Allah yasaka da alkairi,
@suleimanmusa27625 ай бұрын
Haka Kukace Mana lokacin Buhari, Yanzuma Haka zakutacemana. Gaskiya Kasan nan Sai Addu'a.
@AzamNasara5 ай бұрын
Jazakallahu Khairan
@ahlynass45655 ай бұрын
Allah ya sa,a Gaskiya ka fada
@rabiaadamuumar95455 ай бұрын
Hmmm
@Usman4life885 ай бұрын
Wallahi tunda nake Kabiru gombe bai taba birgeni ba sai yau dinnan.
@shehuabdul54785 ай бұрын
Kaji karyar banza wallahi nidai ban yadda ba wane mataki za a dauka karyar banza ce irin ta yan siyasa mu gani a kasa in da gaske kuke
@AuwalYusufSkm5 ай бұрын
hhh allah yakauta
@RidwanSalihuTulu5 ай бұрын
Yasan allah zaitambaye shi amma yasayi kuria malam kadena wannan magana
@muhammadbala68875 ай бұрын
Allah yasa bayanin da shugaban kasa yayi har cikin zuciyarsa da gaske yakeyi ba siyasa bane
@munkailailiya72385 ай бұрын
Abin taƙaici malamai sun zama masu kare azzaluman shuagabanni,maimakon ku jajirce akan ya dawo da tallafin mai kunje kun ɓata lokaci a banza mara amfani. Kunje anyi muku tazo mujita kun dawo ba kunya ba tsoron Allah kuna gaya mana.
@KHAIRANINSHAALLAH995 ай бұрын
Wlh kabiru kaji tsoran Allah wlh
@Fhkkjgffhklbcx5 ай бұрын
Amin
@IsaaMuhammed-k3f5 ай бұрын
Gaskiya niban yadda Ace tuninbu ya Fadi wannan maganar
@d.bcooper22714 ай бұрын
Cewa yayi shi ya saye kujeran ne da hannun sa
@GarbaNura-s6l5 ай бұрын
Allah ya kyauta kawai
@ibrahimsuleeman46584 ай бұрын
Assalamun alaikum warahmatullahi wabarkatuhu alagafarta malam menene gaskiyan lamari game da litafin da akace tinibu ya wallafa game da cire tallafin manfetur cewa shine umul'abaisan yinwa, karyewar tattalin arzuki,rashin tsaro, fitina da sauransu a lokacin yana gomna sai gashi arantsaddashi ko offis bai shigaba yasanar cewa ya cire tallafin manfetur.
@hadjaaichalimankaumi64605 ай бұрын
Subhanallah dan Allah akiyaye harsuna jamaa da akoi rarar alqiyama fa zagin uwayen da ubane da munanan kalamai akan mutumin da yike tsaran mahaifa dan Allah akai zutiya nessa Allah fa baya yafe haqin bawa tsakanin shi da bawa Allah yasa mugane😢😢😢
@SalisuSaraki4 ай бұрын
Hahahaha
@MuhammadHarisuUsaini5 ай бұрын
ALLAH kyauta
@malamintiketot5 ай бұрын
Bama tsammanin wannan maganganun agurin tinibu malam
@muhammadaudi82085 ай бұрын
Jazakhumullah khairan
@abubakarnafiu76475 ай бұрын
Yazaayi muyarda,
@salisuibrahim36925 ай бұрын
Hmmm mala kabiru kenan
@IbrahimLurwan5 ай бұрын
Kajiko mukyatatawa malamammu zato
@aminasali7435 ай бұрын
Amma ai buku sauke nauyin ba sai bayan an takuraku baku kukajeba shi yakiraku baabin da zakuce mana saidai Allah yasa wannan matsin zai saku gera gaskiya yanzu ba malamai 😭😭
@muhammadsani1295 ай бұрын
Dan Allah mufadi Alkhairi ko muyi shiru gameda Malamai.
@muhammadintihan5 ай бұрын
Waii harni yahaya jingingir wai yenzin zai fito zaigawahh duniyah anashafamasa Kashin kaza aii bashi dayabanee , waii muhammadu buharine yaturo frof Isa Ali fantami, yasamesha agida waii shii yenzin sauramasa kwanakii kaddan yasauqaa daga mulkii, Amma shii ga wannda za'azama, SHINee BOLA TUNIBU,, to Shima BUHARIN MAYENE bare BOLA TUNIBU, waii shin. SHEE BUHARI , ANNABI kawaii dazaibaku, UMMURNI, KAWAI KUBII, ,ANNABI KAWAI MAIBADA UMMURNI, ABII Bawanii konakona sabida shi anamishii, wahayii Kuma koshi Allah ya U'mursheshi dayariqa shawarii da SAHABBANSA, , KUMAYANAKARMAR SHAWARINSUU, mayyasa bakataro sauran malamaiba kuyii shawarii akan maganar , saikuyi bincekee akan maye manufar shii BOLA TUNIBU, Maye aqidarsaa, maye manufarsa akan Yan arewahh maye manufarsa akan Nigeria, , wanna daukan SHATIMA dayayi wallhi dukk plan cEE akantayaya zasucizame, tunda shi SHATIMA, anaganin tunda yafitoo ta'arewa mason Gabar ayy su tacan Muslim cii zallane, khoo Wanda Shima dukk zaren kalan kayanne, duk gurmatattunee, Allah yasauwakee, Ammadai yenzin,,,,, Munkirawah kanmu ruwha yenzin ruwah yanatadukannmmuu
@AbubakarilyasuJido5 ай бұрын
Story man.
@NasuruNasko5 ай бұрын
Malam kunja kaya miliyoyi kushirya haduwarku da Allah
@abubakarnafiu76475 ай бұрын
Kuma hakane
@shamsuddeensaleh39355 ай бұрын
Wallahi ban yarda da wannan bayanan ba. Daga ji qarya yafi yawa a cikin saboda aikin kane ka saba tsula qarya wa mutane
@MuktarHaruna-n6b5 ай бұрын
Allah yasa dagaske kakeyi
@Muhammadbala0145 ай бұрын
Allah yakareku malamanmu kada kudamu da wawayen cikinmu
@BabakakaLawan-z3x5 ай бұрын
Dan Allah mayane sana an Malam
@kabirsani26985 ай бұрын
Ku Kuma kawai sai kuka yi sororo Kuna Jin shi yana fada maku maganganun da ya ke so. Amma Kun kasa fada mashi gaskia saboda kunajin tsoron shi. Sun cire kowane tallafin da talaka ya ke amfana da shi, sun gadar mana da matsalar tsoro suna ji suna gani ana kashe mutane sun yi shiru. A duk wannan yanayin kuma su suna ta kara kashe kudade yadda suka saba babu tsoron Allah. Ai da tsakani da Allah ake yi, da sai ku fada mashi cewa jirgin Saman da zai saya na billions da gidan VP shi ma na billion da motocin da za a saya ma yan majalisu su ma na billions da suaran kashe kashen kudi na ba gaira ba dalili duk su fasa a yi amfani da kudin a maido tallafin Mai da sauransu Domin talakawa su ji sauki. I wish kun fada mashi cewa solutions to Nigerian problems ba wai cire tallafin bane ba ya kamata su rage lavish spending Kuma a yi tackling na corruption da za a yi saving kudin da sun fi karfin kudin subsidies wallahi.
Kawai Adawo Mana da Fuel Subsidy shine solution din halinda ake ciki a Nigeria.
@zakariusman26545 ай бұрын
IDAN KASAN KAYI DAN ALLAH NE,BE KAMATA KAJI HAUSHI BA
@oumarouSani-pi3tx5 ай бұрын
Innalillahi wa'inna illahirraji'unna Allah ya kyauta wai Kabir gombe ne yazama haka ba gaskiya ba farinjini mutunci ya zube girma ya fadi , kabiru gwambe dubi comment section ka tabbatar kuda daraja a nigeria har abada
@muhammadsani1295 ай бұрын
Dama ai suwa suke sakawa mutum daraja? Sai ALLAH SWT Shi Kadai.
@IlhamYes-xw3ob5 ай бұрын
Waik shafa labari😅😅😅 lash money
@zubairuahmad23935 ай бұрын
Mukan muna tareda jonàtan
@Tijjani1115 ай бұрын
InnalilAllahi wa inna ilaihir rajiuun! Malam addini masana ƙur'ani sun daina kira ga hanyar Allah sun kuma kira ga hanyar su Tinubu wanda hatta iyalan su sunsan cewa fasiƙai ne amma yanzu malamai ke kare su. Allah mun tuba ka yafe mana ka canza mana wannan yanayi.
@AbbaAbubakar-cr4jf4 ай бұрын
Bakikunku daya da rara
@muhammadintihan5 ай бұрын
Akwai lalaceccen acikin su Ukkunnan irin TUNIBU ne, Amma dayake dukk Kun makancee ansayeku, wai kukaditoo kina budee Baki wai ayi TUNIBU ayi Muslim Muslim,, TUNIBU da matarsa christace, Kuma pastor ce Kuma dukk duniya sun yerda sunsan yadda mata keda tasiri awurin mazajen masu mulkii, aikuma I. Ciki dagaskiya TUNIBU yayi gomna a Lagos sai abincika aga yayagudanarda milkinsa , Kai magana nadaiwah bari intakaita, akarsheda dayazoo saukaa arnee yabaiwahh mulkii,
@muhammadintihan5 ай бұрын
Ayy imma Yan qassa basuyii ZANGA ZANGA lumana ba ayy gashi ku malamai, kunayin ZANGA ZANGAr khoo, anata tonetone, asirii, tsakkaninku
@nasiryahuzajamalu38045 ай бұрын
Shin Shi Tinubun Da Hausa Yayima Su Sheikh Bayani Koda Turanci ??
@yahayajafaar24945 ай бұрын
Mln adai jitsoran Allah
@muhammadintihan5 ай бұрын
Ga abinda mutane kebuqata, sunason suji labrn xaifarantamusuu Rai kajekana kawoo wani lbrin kab hanya labarin shirmee da hayaniyan, don ance anbaku 16 _ 16_ million, wannan damuwanku cann Amm kusani A wannan lokacin ba'irin wannan magana zakifito kinagayawah mutanebaa, wanna maggaganun yarane
@garbafadlu26995 ай бұрын
Mallam duk Wanda yaci hakkin ko amanar Yan Nigeria a cikin Yan siyasa KO malamai . Munbarshi da Allah. Mallam Allah da manzonsa Basuce Ayi democracy ba KO irin wannan zabe na Nigeria . Wannan umurni Bana Allah bane . Domin jingir yace buhari ya aiko pantami a zabi tinubu Amma kuka juya abin Muslim Muslim kaga wannan yaudarane domin abinda mukaji gurinku muna sammani addini ne wannan shine illar malamai su tallata Yan siyasa
@mohdmusbahumusbahu5 ай бұрын
ƙaryar banza.bamuga janjinba har yanzu.mutanan banza ƴan siyasa kawai
@muhammadintihan5 ай бұрын
Wlhii wannan dukk sakarcinee, Bawni kwakwaran hujjafah dayazomana dashii dukk wassu labaren banzaa kawaii akebamu wannda Mubawannane damuwarmuba Kuma Mubawannan ne muke buqatarji awurin kuba ayy balabaren Yan social media mukeso kabamuba wannan saikabari , kasamu lokacin su sai kabasu irin wannan lbrn,
@muhammadintihan5 ай бұрын
Duk shirmen Banzane dalabrin tuniba , Dana shi mlm din dukk hayaniyan banzanee, wlhi
@danlamigano86195 ай бұрын
Kamar gaske
@abdulrasheedibrahim915 ай бұрын
Shirmen banza a dawo da tallafin mai
@IdrisIbrahim-v1w5 ай бұрын
Babu wanda zaifadi gaskiya ace karyane nayi kalubale meye dimukuradiya tayi guda daya a nijeriya na 2 meyasa malamai asiyasa susatalaka yazabi abunda suka fada andarajaku malamai 3 kunce ayizaben musulum amma anyi 4 meyasa baku dawo kuncewa shugaba ana cikin wani haliba meyasa buku hau manbari kunfadi gaskiyaba 5 hakane mulkin musulum musulum 6 anijerian konsitushon mukebi ko sharian musulumci 7 malamai kuji storon allah kuna wa azi amma kunmanta yaki dazalunci yafi wa azin da kukeyi 8 kunsanfa zalunci yana haifar da yunwa da talauci da shirka da karuwanci da luwadi da kawalci da fashi da kinnnafin da da da da da kai malam bada su irguba wallahi kunsani najerya babu arzikin da babu amma rayuwa tayitsada mutane kalilan sonata debedukiyar kasa anbar talaka dayunwa na stadanrayuwa mutanen najeriya mu mliyon nawan baiwce mutane milion 2 sukadai suke bdakala ku malami in anba da kudin wa azinkasa kawai shikenan allayasaka ajihu yacika baburuwanku dazaluncin da akeyi shiyasa mutuncinku yakare kaf wa ansunku kabiru gombe kaji storon allah inamaka wa azi ma ana tunatarwa induniya kamallaka meyeruwan talakawa daku duniya takai kotancin kofar gidan aljanna har dakuke kare azzalumai maciya amanar kasa wa danda mulkinsu yafi nayahudawa muni allah yashiryeko
@teemaaliyu28945 ай бұрын
Malam kamata yayi ku bashi shawara ya dawo da fuel subsidy da bada security ba wai wannan maganar ba
@kabiruumar10595 ай бұрын
wanna magar tayi tsayi dayawa kasani mai suna zakai bayani
@UsmanUmarMuhammad-ek3gb4 ай бұрын
Duk Wanda yake gaba da cin mutuncin Malamai na Sunnah sai Allah yayi Maganinsa Kai kowaye kaci mutunsa ba akan hakki ba sai Allah yayi maganinsa
@HassanaUmar-b7z4 ай бұрын
Gashi har tumbi kayi
@SHAAYAUAHMEDAHMED5 ай бұрын
Wllh saimuyi zanga zanga
@bin-usmanyunus81314 ай бұрын
Tinubu be roki jama'a su zabe shi ba. Tinubu cewa yayi lokacin shi ne na zama president ko an ki ko anso.
@babangidamusabauch11575 ай бұрын
Wato waddanan malaman idan irin su zasu cigaba da jagorantar mu tabbas kasar nan akwai alaman tambaya
@musaabdullahi31895 ай бұрын
Watau lokacin zabe tinubu bai Baku komaiba ko malam?
@MaryamGambotalks8_5 ай бұрын
Malam kunyi kokari to amma fa afadawa talakawa zuwa lokacin da syka bada, haka zaisa talakawa su sami sauki acikin ransu.😊
@elkhamiscomputers71295 ай бұрын
Hmmm Allah ya kyauta, nidai a a tunanina gaba dayanku wanda kukaje gunsa babu talaka, babu wanda yaransa basajin dadi, meyesa ba a hada da kungiyoyin matasaba????? Why???? Haba mana wallahi akwai matsala babba a kasaranan, muna bukatar matakin gaugawa malam
@YakubaLawan-v1m5 ай бұрын
Bai karbi buqatan kuba dayakarba daya mayarmanadatallafi
@NasiruBala-e2g5 ай бұрын
Kaikam ba ka karbi rabonka ba
@knxwlegdetv5 ай бұрын
Malamai suna ta kunyata kansu
@AbdulkareemSaad-b2n5 ай бұрын
Kaimalan duk hakurin daza,abamu ambamu munyi km wlh bazamu iya cigaba dayiba buharima haka yayi mana and haka munaneman mafita agun Allah km shizai taimakemu
@munkailailiya72385 ай бұрын
Me yasa baku hana zanga zanga ba a lokacinda Buhari sukayi wa Jonathan? Kuma hakuri da kukace matasa suyi tun farkon mulkin Buhari yayi ta azabtar damu har ya gama ba komai sai alkawarin ƙarya shine ba zamu yarda ba wannan lokacin.