Lalle wannan dan Boko Haram lamarinsa ya soma girma.Yanzu kuna kallo wanda ma bai San Allah ba,baya girmama Annabi ,kai yanzu ma 'yan uwansa Izalawa Wahabiyawa khawarij bai qale su kullum cikin haushi ya ke.Na tabbata 'yan uwannasa ma wallahi sun tsane shi.