Nidai Allah ya baku hakuri, subutar baki nai, kar ku hadani da Wasime, bazan iya rigimarta ba.
@lujainafallata57322 жыл бұрын
Wow awesome masha allah ❤️❤️❤️❤️❤️🙏🏻🙏🏻🙏🏻👍🏻🇸🇦
@rukayahabdullahi58412 жыл бұрын
Masha Allah Alhamdulillah
@aishatuyabubakar24162 жыл бұрын
Hmmm, abokiyar hira kenan to zan cewa wasime in tayi yaji taje gidanki kawai tunda kin goyi bayan naja.
@AbokiyarHira2 жыл бұрын
😱😰 ki rufa min asiri Aisha, rikon mahaukaci ai se sarki, Wasime tafi karfin territory dina. Abeg ooo, I come in peace
@mrsshareefumammun67252 жыл бұрын
Masha Allah 🌷🌷
@fureraaliuiyami97602 жыл бұрын
Masha Allah tnxs
@balazulaihat63502 жыл бұрын
MashAallaah❤️
@hafsatabubakar2402 жыл бұрын
Thank you so much my sis ❣
@aishamaina43562 жыл бұрын
Kin ganki ko! Da wani salon fitina Wai a lalla6i Wasime ta yarda Tahir ya auri Naja.. Ni dai babu ruwana. Idan Wasime ta sake rikicewa toh ke ce sila zainabu 😂 Godiya muke. Sosai. Allah Ya qara lfy da daukaka.