Lallai Abu salma yafadi gaskiya. Allah yasa mudace.
@mohammedlarabaibrahim56325 ай бұрын
Dan Bello Allah ya tsare ka Allah ya tayama Nigerians Allah yasa mu gane
@HarunaAliyu-d9x5 ай бұрын
Wlh munagoyon Bayan Dan bello inshaallah Allah zekaremanashi
@hussainsaleh97665 ай бұрын
Allah yasa mugane amin
@AuwalGarba-e9o5 ай бұрын
Babu abinda zai Sami danbello, sai daukaka da alkhairi, abin da yake fada karyace ko GASKIYA, Kai don Allah, kabar wannan magana
@HamzaYakubu-i5g5 ай бұрын
Allah yasa mudace
@abdullahimuhammad4524 ай бұрын
Gaskiya ne wanan
@Adamumaitaki5 ай бұрын
masha Allahu
@SaiduHaruna-li7ro5 ай бұрын
Mu kishin qasar mu che a gabanmu da Kuma Al umma
@MMouslimTV5 ай бұрын
Allah yazaba muna mafi alkhairi 🤲
@halimaabdullahi69345 ай бұрын
Gaskia ne Abu Salma
@SALISUMAHARAZU-n7j5 ай бұрын
Kana wuta Ban Ballo
@رابحهمحمد-ت2ص5 ай бұрын
Inaruwanmu dawata murja
@rabiatou16435 ай бұрын
Aidama bawani halitta mai saurin mantuwa irin dan adam Allah ya kawo gyara
@sabuwarrayuwa18345 ай бұрын
@@rabiatou1643 Ameen
@SulaimanIsmail-nv8pg5 ай бұрын
Yan nigeria jam'iyya sukeyi ba mutum ba
@Ibrahimsurajorabiu5 ай бұрын
Dan Bello wlh kataka sannu da manyan nageria
@زيتزيت-د6ع5 ай бұрын
Abu salma yabada shawara mekyau dan bello kadaina gaggawa kabi abin akan tsari daki daki kabinciko mana abu hudu 4 mayya masu mahimmanci toh kadakata haka musamu sakanakonsu in yayi yawa to wanne zaayi