Muna godiya da wannan tambaya taka malam MUHD BELLO. Abin da ake nufi "kissa" shine duk wata dabara da mace zata yi wajan janyo hankalin namiji zuwa gare ta, ko kuma shima namijin idan yayi duk wata dabara da salo,domin ya janyo hankalin mace zuwa gare shi, wannan itace Kissa.
@sagirmanman49502 жыл бұрын
Aslm tabayat agareku yaakganemaso yiygackiya
@huladakallabi2 жыл бұрын
Akwai bidiyo da yayi bayani akan yadda za'a gane masoyi na gaskiya.mun gode
@saminousabiouarafat26193 жыл бұрын
Miye kissa mi hakan yake nufi
@huladakallabi3 жыл бұрын
Assalam alaikum. To, malam Saminou, kissa dai tana nufin duk wani abu da mutum zai yi,domin ya jawo hankalin wani izuwa gare shi,ko mace ko namiji,musammam akan abin da ya shafi mace da namiji.muna fata kafahimta. Muna godiya.